DAN SHAYE SHAYE

Free page 7&8

by @mamanteddy

*🔥 RANGWAMEN LITATTAFAI NA MUSAMMAN! 🔥* *📚 MASU SON KARATU, GA WATA DAMA TA MUSAMMAN A GARE KU!* 📚

Kana/kina son karanta littattafai masu kayatarwa, soyayya, drama, da labarai masu jan hankali? 😍📖 To, wannan damar ba za a so a rasa ta ba! 🔥 ✍️ MAMAN TEDDY ta kawo muku babban rangwame na musamman! 🎉❤️ 💥 Yanzu DUK LITTAFINA ₦300 NE KACAL! 💥

Eh! 😱🔥

Littattafan da a da suke ₦500, ₦600, ₦1,000 har ma da ₦2,000, yanzu duk za ku iya samunsu da: 🥳🔥 ₦300 KACAL A KOWANE LITTAFI! 🔥🥳 📚 Ga wasu daga cikin littattafan da ake da su: ✨ Fyade ✨ Kwarton Manya ✨ The Sexy Boss ✨ Gidan Kwarata ✨ My Lady Boss ✨ Sexy’s House ✨ X World ✨ Sex Before Marriage ✨ Rainon Soja ✨ Siyasata ✨ Matar Hariji ✨ Yar Tsakar Gida ✨ Walijaam ✨ Rainonta Zanyi ✨ Kwaryar Sama ✨ Bafullatanan Ruga ✨ Zaki ✨ Dijama Yar Fulani ✨ Yar Waye ✨ Zuma Da Madaci ✨ Tabara ✨ Yar Aikina ✨ Bintoto ✨ Gidan Zaurawa ✨ Sadaka Yalla ✨ Gidan Maza ✨ Sandar Girma ✨ The Virgin Maid ✨ Yar Maula ✨ Mr. Romantic ✨ The Boss ✨ Dan Shaye Shaye — ANA CIGABA DA RUBUTAWA 🔥ON GOING....! 💰 LITTAFI ƊAYA = ₦300 KAWAI! 📚 Littattafai 2 = ₦600 📚 Littattafai 5 = ₦1,500 📚 Littattafai 10 = ₦3,000 🔥 Kada ki bari a baki labarin abin da ke cikin littafin—ki karanta da kanki! 😍📖 💳 HANYAR BIYA: Account: Aisha Mohamed Opay: 8081202932 📩 Bayan kin biya, ki turo da shaidar biyan kudin tare da sunayen littattafan da kike so. 🔥 ₦300 KAWAI! ₦300 KAWAI!! ₦300 KAWAI!!! 🔥 📚❤️ Ki zaɓi littafinki, ki biya, ki fara karatu.

Gaba Daya jikin ta yayi Sanyi , Bin bayan sa da kallo tayi da yanda tafiyar sa ta kasance ta ingarman maza , Sosai take Jin feelings akan sa , Wannan yasa ta saurin juyawa tana nufar bedroom din ta don Bata Jin Sha,awar cin komai face Sha,awar Ameeen , komai nasa daban ne salon sex din sa irin na turawa , Tabbas jini gaskiya ne dama mahaifiyar sa Baturiyya ce hmmmm dole mata su bisa kaman barnar iska , Anya zan yi sakaci da Ameen kuwa....? Rintse idanu tayi tana budewa da Sauri takai hannun ta tana dauko Wayar ta tare da latsa Kiran numbern Ameen ". Hello...! Meke faruwa ne ..? Ya katse ta Inda Nan take Pheenart ta hau Inda Inda , Kazo, kawai tace tana yin kasa da Wayar , salon soyayyar sa take tunawa duk da idan ya fara ya Fi ta jaraba sai yaga ta fita a hayyacin ta , hmmm Niko uwar teddy nace lallai Matan duniya basa gajiya , duk dama Tsohuwar hannu ce .!

Kamin ta gama Wani tunani ya iso bedroom din Yana tsaye a gaban ta fuskar sa a hade yace"What...? . Dagowa tayi tana duban sa tare da kasa cewa komai kawai sai ta shige jikin sa tana Wani irin rungumo sa , Ina son komai naka Ameeen , Tana maganar tare da shafa Suman kirjinsa tana kwantar da kanta bisa faffadan kirjin sa ". Tuni ya fahimci Inda salon ta nata ya nufa , abin ka ga Hariji da harija Tuni ya yi Saman bed da ita Yana cire Kayan jikin sa , Tare da Kai hannu Yana yin zip din rigar ta , Nonuwanta ne suka fara masa Hi....Aiko da Sauri ya kama su Yana Tattabawa tare da ligwigwitar su Yana Kai bakin sa cikin salon sa tare da fara tsotsan su ....Wani irin gantsarewa tayi tana fara nishin Dadi tare da fara "ashhhhh Ushhh ashhh Hannun sa ne ya cigaba da Sarrafa komai na jikin ta cikin salo Yana yin kasa da sandar girman sa wacce ta ke mika 🍌 tana Wani irin kumburi , Ganin haka yasa Pheenart saurin Kai hannu tana cafkar ta 🍌 tare da Mulmulata tana shafo Twins din sa na kasa tana matsawa tare da lumshe Ido ". Sosai sakon nata yake Kai masa , Inda Nan take ya fara neman hanya Yana zura 🍌 sandar girman sa ciki , Ashhhhh Ushhhh Ameeen ashhhh Dadi Ameen cigaba , Dadi ashhhhh Nan take ta fara sambatu tana koke koken Dadi tana Kara Bude masa Wurin Yana zura 🍌 hajiya babban sa ". Itakam Dije wacce Bata San wainar da ake toyawa ba , ita dai ta nufo Wurin ne hannun ta dauke da Abin mopping don tsaftace ma Pheenart bedroom din ta , Jin nishi da ihun Pheenart ya sa ta dakatawa tana rarraba idanu. Wallahi Yallabai mugu ne , Ko me yake mata oho...? Ta furta tana saurin juyawa har da gudu don tsoron Yallabai Ameen take yi....."

Bangaren Pheenart kuwa da Ameen ya dau kusan 1hr kana ya zare alkalamar sa Yana Maida singlet din sa da boxer din sa Yana fita daga bedroom din ".

Bayan fitowar Ameen daga bedroom din, Pheenart ta dade a tsaye tana kallon kofar da ya rufe, zuciyarta na bugawa kamar za ta fito daga kirjinta, kalaman da ya fada mata kuwa suka kasa fita daga kanta. “Saboda ni ma ina da sirrina.” bayan angama Cin Dadi Ta fara tuno da Wannan maganar da yayi mata kamin tayi kirar sa , maimaita maganar tayi tayi a hankali, sannan ta zauna gefen gadon tana kallon wayarta . Ba ta san ko Ameen ya fara zargin ta ne ko kuwa kalaman nasa na nufin wani abu daban ba, amma abin da ta sani shi ne, tun bayan shigarta gidan wannan mutumin, kullum tana jin kamar tana tafiya ne a kan bakin wuƙa ,sannan bangaren Daya n zuciyar ta soyayyar sa take Ji".

A hankali ta buɗe wayar, ta shiga wajen saƙonnin da suka gabata, amma kafin ta samu damar karanta su sai wani sabon saƙo ya shigo. “Karki fara tsoro yanzu , Abin da kika shiga sai kin gama.” Pheenart ta kalli saƙon na ɗan lokaci, sannan ta rubuta, “Ameen yana zargi na.” Amsa ta dawo cikin gaggawa, “Shi ya sa aka turo ki. Ki yi amfani da damar da kika samu.” Ta haɗiye yawu, ta sake rubutawa, “Amma ina jin akwai wani abu da ban sani ba game da shi.” Bayan ɗan lokaci sai aka amsa mata, “Kada ki damu da abin da bai shafeki ba. Ki kula da aikinki kawai.” hannu tana Tana kashe wayar, amma zuciyarta ta ƙara cika da tambayoyi.

A ƙasa kuwa, Dije tana cikin kitchen tana shirya lunch ,Tana sanye da doguwar rigar atamfa mai launin ruwan kasa da ɗan mayafi da ta ɗaura cikin sauƙi, fuskarta babu wani kwalliya mai yawa don Bata iya ba abin ka ga kauye ka shigo birni , Wannan shigar ma Baraka ce ta koya mata , babu Wani hayaniya a fuskar ta sai tsaftataccen yanayinta da ya dace da irin halin da take ciki.

*

Baraka ta shigo ta same ta tana foodfkask a kan tebur. “Dije, har yanzu kina tunanin abin da Pheenart ta yi miki ne?” Ta tambaya tana kallonta. Dije ta sauke numfashi tana YAR murmushi tare da cewa“Me zan yi? Mari uku fa ta mare ni, ba tare da na yi mata komai ba , daga Nan tayi shiru ba tare da ta fada mata abin da taji dazu ba". Baraka ta ɗan matsa kusa da ita. “Na san Pheenart tana da girman kai, amma wannan ya yi yawa gaskiya .” Dije ta yi shiru, sannan ta ce, “Abin da ya fi bani tsoro ba marin ba ne. Maganar da ta yi min ne wallahi Baraka ,ni jiki na yayi sanyi.” Baraka ta ɗaga gira. “Wace magana ce?” Dije ta kalle ta tana Mai cewa “Ta ce kada ta sake ganina kusa da Ameen.”

Baraka ta yi shiru na ɗan lokaci, kafin ta ce, “To ki kiyaye. Wataƙila tana da dalilinta kila tana tsoron ki dashi ne.”

. “Tsoron mene barakai? Me zan iya yi mata?” Baraka ta girgiza kai. “Ban ce kin san wani abu ba, amma akwai wasu mutane da idan suka ga abin da suke tsoro ya fara bayyana, sai su fara neman wanda za su hana magana.” Dije ta kalleta sosai, amma kafin ta sake tambaya sai sukka ji ƙarar mota a harabar gidan. Cikin Sauri Baraka ta nufi window Wata bakar mota ce ta tsaya a Farfajiyar gidan, kuma wani mutum ya ya fito cikin shigar suit Baraka ta daɗe tana kallonsa kafin ta dawo tana cigaba da aikin ta. “Waye?” Dije ta tambaya. Kallonta Baraka tayi kana ta ce, “Ban sani ba.”

* Ameen yana cikin motarsa yana hanyar zuwa hospital. Sigari yana tsakanin yatsunsa, hayakinsa yana cika cikin motar, amma wannan karon hankalinsa bai kan abin da yake sha. Maganar Maleek ta jiya ce take yawo a kansa, musamman yadda abokin nasa ya dube shi lokacin da ya shiga surgery. Bayan mintuna kaɗan ya isa hospital, da shigar sa nurses suka fara gaishe shi. “Barka da zuwa, Doctor.” Ya amsa musu da ɗan daga kai kawai, sannan ya nufi office ɗin Maleek.

Maleek yana zaune a bayan table cikin farar rigar likita da takardun patient a gabansa.

Mamakin ganin Ameen yayi warhaka , sai yace . “Ka zo da wuri.” Ameen ya zauna yana kallonsa. “Kai ne ka kira ni.” Maleek ya ɗan yi murmushi. “Na kira ka ne saboda akwai abin da nake son mu tattauna.” Ameen ya jingina da kujerar. “Ina sauraronka.” Maleek ya ɗauki wani file ya miƙa masa. “Wannan bayanan matar da muka yi wa surgery jiya ne.” Ameen ya buɗe file ɗin, idanunsa suka fara bin layukan da ke ciki. Bayan ɗan lokaci ya ɗaga kai. “Wannan ba shi ne bayanin da na gani jiya ba.” Maleek ya yi shiru. Ameen ya ƙara kallonsa. “Waye ya canza shi?” Maleek ya sauke idanunsa zuwa kan table. “Har yanzu ba mu gano ba.” Ameen ne ya rufe file ɗin Yana Dan cizar labban sa na kasa kamin ya dubi Maleek..... “Maleek, kada ka gaya min har yanzu ba ku sani ba. Wannan hospital ɗin naka ne kamar yadda yake nawa. Idan wani yana iya shiga bayanan patient ba tare da izini ba, to matsalar ta fi girma fiye da yadda kake tunani.” Maleek ya ɗago kai ya kalle shi. “Na fahimta.” Ameen ya mike. “Ka gano min wanda ya yi daga yau zuwa gobe". Yana furta hakan ,Ya juya zai fita, sai Maleek ya kira shi. “Ameen.” Maleek ya ce, “Ka kula da kanka.” Jin Hakan yasa Ameen ya juyao ya kalle shi, murmushi kaɗan ya bayyana a fuskarsa. “ yaushe ka fara kula da ni haka?” Jin amsar da Ameeen yasa Maleek ya yi murmushi. “ganin Hakan yasa Ameen girgiza kai yana daga office din, fitar sa yasa fuskar Maleek ta canza gaba ɗaya. Ya buɗe drawer ɗinsa, ya fitar da wata waya ƙaramar gaske wadda ba kowa ya san da ita ba, sannan ya duba saƙon da ya shigo. “An fara zarginmu.” Maleek ya yi ɗan shiru, sannan ya rubuta, “Zan kula da shi.”

A can gida kuwa, Pheenart tana zaune a gaban madubi tana gyara kwalliyarta. Tana sanye da wani lace mai kyau wanda ya dace da jikinta, gashinta an gyara shi cikin salo, sannan ta ɗora ɗan turaren da ta saba amfani da shi. Ta dube kanta a cikin madubi, amma abin da take gani ba shi ne kwalliyar ba; tsoro ne ya cika idanunta. Ta ji ana ƙwanƙwasa ƙofar. “yes.” , Ameen ne ya shigo , cikin takunsa Ya tsaya yana kallonta na ɗan lokaci. “Za ki fita ne?” Pheenart ta gyara zaman rigarta. “A'a Ina Amarya Ina zanje da Wuri haka...? . Tasan sarai yasan babu Inda zata je kawai cin fuska ne irin nasa ". cike da Miskilanci yace “Haka ne.”

Yana juyawa zai fita, sai Pheenart ta tambaye shi, “Ameen, akwai abin da ya faru a hospital?” Ya tsaya, ya kalli ta ta gefen kafadarsa. “Me ya sa kika tambaya?” Pheenart ta yi saurin amsawa. “Saboda naga tun safe kana cikin wani yanayi.” Ameen ya yi murmushi mara bayyana. “Karki damu. Komai yana tafiya yadda ya kamata.” Ya na fadin haka ya juya Yana ficewa ".

Bayan ya fita ne ta sauke numfashi mai nauyi. Ba ta san cewa Ameen ya tsaya a corridor ba ne yana sauraron shiru daga ɗakin nata ba , shi mutum Mai matukar tsarta a jikin sa yake Jin Bai gansu da auren Sa da Pheenart ba , Tabbas Baffan sa da akwai nufin sa na Wannan Aure ".

Hmmm gwauron Numfashi ya sauke kamin ya nufi under ground din sa ".

A gefe guda kuwa, Maleek yana tsaye shi kaɗai a cikin office ɗinsa yana kallon wata tsohuwar hoton Ameen da mahaifinsa , a daga bangaren hagu da hoton fuskar Wata mata wacce tayi kama da Baturiyya , shafa fuskar hoton yayi da yatsansa a hankali, sannan ya ce cikin ƙasa da murya, “Da ace ka san gaskiyar da ke bayan komai, Ameen... Hmmmmmmmmmm........” sai yayi shiru ba tare da ya karike zancen nasa ba Sai ya ajiye hoton, ya kulle mini drawer, ya ɗauka jakarsa ya fita. Tabbas masu karatu akwai chakwakiya a Wannan labarin".

Masu karatu, kada ku yi nisa... domin sirrin Ameen yana fara buɗewa a hankali. Amma shin Pheenart za ta iya ci gaba da ɓoye abin da ya kawo ta gidan? Kuma wace alaƙa ce ke tsakanin Maleek da tsohon sirrin mahaifin Ameen? Muje zuwa free page fa na dab da karewa 💃 .

**

**

A cikin wani katafaren gida mai kyau da ke cikin wani wuri mai natsuwa, inda manyan bishiyoyi suka kewaye gidan, security,s Kam kace gidan gwamnati don yawan , wata mace gani zaune cikin Wani kayataccen falour da kyawunta da kamalarta suka sa duk wanda ya gan ta sai ya sake kallonta a karo na biyu, Wato Mom Nadia Moddibo, mahaifiyar Ameen selah moddibo. Mom Nadia mace ce wacce ta kasance Baturiyya mai shekaru da dama a duniya, amma har yanzu kyawunta bai gushe ba, domin tana da doguwar sura, farar fata mai sheki, ga manyan idanu masu cike da nutsuwa da kuma fuskar da take ɗauke da wani irin kima da mutum zai gane tun kafin ta yi magana. Duk da cewa tana da dimbin dukiya da gidaje a wurare da kasashe daban-daban, ba ta kasance mace mai son hayaniya ko nuna arziki ba; tana son zama cikin kwanciyar hankali, tana son karatun littattafai da labaran duniya, tana da son tsafta ga son ƙamshin turare masu Dadi, sannan tana matuƙar kula da addininta. Musulma ce tun kafin ta auri Saleh Moddibo, kuma bayan rasuwarsa ba ta taɓa barin ibadarta ko koyarwar da ta yi wa kanta ba. A lokacin da aka ganta a zaune a cikin wani babban falo, sanye da doguwar riga mai launin ruwan kasa mai kyau wadda ta rufe jikinta cikin mutunci, da mayafi mara nauyi a kanta, hannunta ɗauke da carbi, babu wanda zai yi tunanin wannan matar ita ce mai mallakar dukiyar da ta kai haka.

Ta kasance mace mai ilimi da wayewa, amma duk da haka akwai wani abu a cikin idanunta da yake nuna cewa tana ɗauke da wani sirri mai nauyi wanda shekaru suka kasa cirewa daga zuciyarta.

A wannan safiyar, Mom Nadia ta kammala sallar Asuba, ta zauna a kan kayataccen kujerar ta , kusa da window tana kallon hasken rana yana fara bayyana a hankali, amma hankalinta ba ya kan kyawun safiyar. Tunaninta yana kan ɗanta, Ameen. Ta ɗauki wayarta ta buɗe hoton Ameen da ke cikin screen, sai murmushi mai cike da ƙauna ya bayyana a fuskarta. “My son has grown into a man I hardly recognize anymore.”Ta yi shiru na ɗan lokaci, sannan ta shafa hoton da yatsanta kamar tana son ta taɓa ɗan nata a sarari, Ta san Ameen mutum ne mai ƙarfin hali, mai hankali kuma mai iya kare kansa, amma ita a matsayinta na uwa ta san cewa ƙarfin mutum ba ya nufin babu abin da zai iya karya zuciyarsa ba.

Abin da ya fi damunta shi ne yadda Ameen yake rayuwa ba tare da ya san cikakken abin da ya faru da mahaifinsa ba. Ta san cewa Alh.Saleh moddibo ya bar abubuwa da yawa a baya, abubuwan da bai taɓa gaya wa Ameen ba, kuma wasu daga cikinsu har yanzu suna iya jefa rayuwar ɗanta cikin haɗari. Mom Nadia ta sauke numfashi mai karfi, sannan ta ce da kanta, “If I tell him everything now, I may lose him before I can protect him.” (Idan na gaya masa komai yanzu, zan iya rasa shi kafin ma in samu damar kare shi.) Sai ta rufe idanunta na ɗan lokaci, domin wannan sirrin ya dade yana zaune a cikin zuciyarta kamar dutse.

Kafin ta samu damar sake tunani, wayarta ta yi ringing, kuma da ta kalli screen ɗin sai ta ga sunan Ameen. murmushi tayi a fuskarta, sannan ta ɗaga wayar. “Hello, my son.” Muryar Ameen ta fito daga ɗayan ɓangaren cikin nutsuwa, “Good morning, Mom. How are you?” (Ina kwana, Mama. Yaya kike?)

Nadia ta yi murmushi ta ce, “I am fine, darling. But you sound different this morning.” (Ina lafiya, masoyina. Amma muryarka ta yau ta bambanta.) Ameen ya yi ɗan shiru kafin ya ce, “Maybe because I have something I want to ask you.” Nadia ta san wannan ba kiran gaisuwa kawai ba ne. Ta daidaita zama, hannunta ya ƙara matse wayar nata sannan ta ce, “Then ask me, Ameen. But remember, some questions have answers that change everything.” Ameen ya yi shiru na wasu dakiku, kamar yana tattara ƙarfin zuciyarsa, kafin ya ce, “Mom, what really happened to Dad before he died?” (Mama, me ya faru da gaske da Baba kafin ya rasu?) Nan take fuskar Nadia ta sauya. Ta kalli wajen windown tana hango securities din da suke shawagi a cikin Farfajiyar gidan nata, idonta ya cika da tunanin shekaru da suka wuce, sannan ta ce a hankali, “Why are you asking me this now?” (Me ya sa kake tambayata wannan yanzu?) Ameen ne ya furta" “Because I feel like everyone around me knows something I don't.” Nadia ta rufe idanunta, domin kalmomin ɗanta sun tabbatar mata da abin da ta dade tana tsoro.

Mom Nadia ne ta yi shiru na ɗan lokaci kafin ta ce, “Ameen, listen to me carefully. Your father was not the man everyone thought he was.”Ameen ya ɗan yi shiru, sannan ya ce, “What do you mean?” Ta sauke numfashi, ta riƙe carbin da ke hannunta sosai, sannan ta ce, “There are things I kept from you because I wanted you to live without fear. But now I am beginning to think that hiding them may be more dangerous than telling you.” Ameen ya ce, “Then tell me, Mom.” Nadia ta yi shiru, sannan ta ce, “Not over the phone.”

“Why?” Ta amsa masa cikin nutsuwa, “Because there are ears everywhere, my son.” Wannan magana ta sa Ameen ya yi shiru, domin ya fahimci cewa mahaifiyarsa ba ta magana da wasa. Nadia ta ƙara da cewa, “Come and see me when you can. There is something your father left behind, and I believe it was meant for you.”

Ameen ya ji zuciyarsa ta buga da ƙarfi, ya kalli agogon hannunsa sannan ya ce, “Mom, I'll come as soon as I can.” Mom Nadia ta yi murmushi mai ɗauke da damuwa, ta ce, “Good. And Ameen…” “Yes, Mom?” Ta ɗan yi shiru kafin ta ce, “Be careful who you trust, especially the people who make you feel safest.”

Ameen ya kasa cewa komai na ɗan lokaci, domin kalmar ta shiga zuciyarsa kai tsaye. Mutumin farko da ya zo masa a rai shi ne Abdoul Maleek, sai kuma Pheenart. Ya sauke numfashi ya ce, “I understand.”Mom Nadia ta amsa, “No, my son. You don't understand yet. But you will.”

Sai ta katse wayar, ta zauna tana kallon screen ɗin wayar da idanunta cike da hawaye, amma ba ta bari hawaye ya zubo ba. Ta san lokacin da ta dade tana gudun sa yana gabatowa, domin sirrin Saleh Moddibo ba zai ci gaba da kasancewa a ɓoye har abada ba.

Ameen kuwa bayan ya kashe wayar, ya zauna a cikin motarsa yana kallon titi ba tare da ya motsa ba. Maganganun mahaifiyarsa suna ta dawowa a kansa, musamman kalmar da ta ce akwai wani abu da mahaifinsa ya bar masa. Ya yi tunanin rayuwarsa tun daga lokacin da mahaifinsa yake raye, ya yi tunanin mutuwar Saleh, ya yi tunanin duk abubuwan da suka faru bayan rasuwarsa, sannan tunaninsa ya koma kan Pheenart. Wani abu a cikin zuciyarsa ya fara gaya masa cewa wannan aure ba kawai aure ba ne, kuma watakila matar da take kwana a ƙarƙashin rufin gidansa tana ɗauke da amsar wasu daga cikin tambayoyin da yake nema. Amma abin da Ameen bai sani ba shi ne, a wannan lokacin Pheenart ma tana kallon wata sabuwar saƙo da aka turo mata a wayarta, kuma saƙon ya kasance gajere sosai: “Muna buƙatar ki ƙara kusantarsa. Lokaci ya yi.” Ta karanta saƙon sau biyu, ta ɗaga idanunta zuwa sama, sannan zuciyarta ta fara rikicewa, domin a karon farko tun lokacin da ta shiga wannan gidan, ba ta ƙara sanin ko tana bin umarnin da aka ba ta ne kawai, ko kuma zuciyarta ta fara son mutumin da aka ce mata ta yaudare shi...........!

*Free page Yana dab da karewa masu karatu mu tara a next page .* *Ku dai daga Jin Wannan lbr Kun San da badakala , karatu nishadi ne, labari Kuma duniya ne.... mmnteddy taku ce....!**D'AN SHAYE SHAYE* romantic and erotic story 🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬