Free page 7&8
by @mamanteddy
*Labarin THE BOSS na kudi ne Regular 500…VIP 1000…Special payment 1500 ….Account number 8081202932 Aisha Mohammed Opay”. Evidence of payment via ****
~THOSE THAT ARE INTERESTED TO MY NOVELS HERE ARE THE LIST AND THE PRICE~ 1-Fyade 1000 2-Kwarton Manya 500 3-The sexy boss 500 4-Gidan Kwarata 500 5-My lady Boss 500 6-Sexy’s House 500 7-X world 500 8-Sex before marriage 1000 9-Rainon soja 600 10-Siyasata 300 11-Matar Hariji 1000 12-Yar tsakar Gida 600 13-Walijaam 500 14-Rainonta zanyi 500 15-Kwaryar Sama 300 16-Bafullatanan Ruga 300 17-Zaki 500 18-Dijama Yar Fulani 300 19-Yar Waye 300 20-Zuma da madaci 300 21-Tabara 500 22-Yar Aikina 300 23-Bintoto 300 24-Gidan zaurawa 500 25-Sadaka yalla 500 26-Gidan maza 2k 27-Sandar Girma 1k 28-The virgin maid 500 29-Yar maula 300 30-Mr.Romantic 500 Zaku iya tura kudin wad’annan littafan ta Opay account dina na sama. This is a work of fiction,Names , Characters, Bussiness ,places events and incidents are Either the products of Authors imagination or use in a fictitious manner. Banyi Rubutun wannan littafi don cin zarafin Wani ba ,Idan an samu akasin suna ko makamancin haka ayi Hakuri plz……..! Kuyi following account dina Arewa pen@Mamanteddy. ~Tallah~
Ina Kuke ma,abota karatun littafan Hausa? , Musamman masoya mmnteddy , Ina mai farin cikin sanar maku da Wannan babban dama da zaku sami littafan karantawa na marubuta mabanbanta ciki dai har dani Mamanteddy , Zaku Sami littafin mu a wannan platform mai Suna LABARU SITE . Kuyi clicking wannan link don shiga shafin Kai tsaye…..*** . Ga masu bukatar a tallah ta masu kasuwancin su zasu iya magana dani ta wannan number ***.
Ya katse sa da cewa” Afeef….! Wai shin ka manta ina ne nan? Muna fa estate ne amma kake Vedio da Wata karuwa tayi tifff tsirara, Yanzu idan Wannan mai sa mana idanun ta ga muna irin wannan lamari mai zata fadi kenan….? Dago da Idanun sa Afeef yayi Wanda suka fara Sauya kamanni na tsananin jaraba, Buran sa tayi masa sake sake 🍌 , Lumshe tsayayyun idanun nasa yayi yana murmusawa kana yace “ Gobe kamin na wuce , Ina So mu hadu a guest house dina by 9:am……” yana maganar tare da Ajiye Wayar sa yana kallon Harris tare da YAR murmushi kana yace “ Badai tsoron Fatima Zarah kake yi ba? …No ko daya , Kawai dai dole mu ta girman ta tun da itace Gaba damu…..! Komawa Afeef yayi yana jah baya tare da dan kishingida Yana furta “ Kana namiji kake kiran mace a gaba da Kai take?? Namijin ma Wai kuma Jami,in Soja….? Kawai sai Afeef ya hau Dariya irin ta kaba maza kunya .
Shi dai Harris ya rasa sanin ya zai yi , Tabbas yana shakkar Zarah , Badon komai ba sai don masifar ta , Wannan yasa yake kiyayewa sosai , Amma Afeef shine karamin su , Kuma babu Wacce ya Raina irin Fatima Zarah a kafff Gidan , tun daga nan bai sake cewa komai da Afeef don shi ya kuna ba kirki ne dashi ba ….! Suna zaune Sauran cousins din nasu suka shigo suna cigaba da fitar su , Wanda dik na yammatan da suka sana yaudara ne da lalata Masu Rayuwa .” Sun dauki tsawon lokaci suna fira kana kusan 1:am Ruslaan ya furta “ Kun ga yanzu naga Maganar Fatima , Wai Dad na son zama da mu around 8am na safiya……” ba tare da kowa yaji Wani abu ba Suka furta “ Allah y tashe su lapiya ….”
8am yayi shirin Sa cikin kakin soja , Inda kwarjinin sa ya kara bayyana , gashin Kansa kwance sidik yayi baki , Kai da gani Kasan Afeef ko a sojojin Dan gayu ne Baya shiri da kazanta, Sannan akwai iya cire Wanka Wanda hakan ke jawo masa Yammatan da bai san iyaka ba , Don shi mai masifa ne baya da Wasa , Shiyasa Abin nasa bai mikakaka yanda ake tunani ba , Amma da Afeef yace ma Matan Gida Nigeria basu ishe sa Kallo ba .”
Bangaren Hajiya kaka ya nufa Don acan zaaa yi tarin meeting din , Inda da Shigar sa Ta tadda su dika Ashe duka shi kadan ake jira , aa Soja marmari daga nesa…..! Soja mazan fama…..! Ta furta tana murmushi tare da kammabama Jikan nata , Cabe baki Fatima ZARAH tayi da take gyefe , Tare da bin Afeef da Harara . Murmushi kam Afeef yayi kamar mutunin kirki , yana cewa” amm Hajiya barka da Safiya , Morning dad…..! Ya furta yana kallon Mahaifin nasa , Wamda kamin yayi magana Wayar sa ta fara ringing , daukar kiran yayi yana mannaawaa a kunne tare da cewa “ Alright ka shigo dashi , yayi maganar yana mai datse kiran , Wanda Kamin Dad ya kuma fara magana sai ga knocking tare da Sallamar Wani Soja yana shigowa shi da Wani malami irin ustaz 😂 din nan . Salamu Alaikum in….!! Yayi masu maganar yana Kallon Dad Wanda ya furta “ wa,alakasssalam daga. Ina kuma….? Don yayi mamakin ganin malami Ustaz a Falon Hajiya Kaka….”
Sai a sannan ne Afeef ya Katse su da cewa “ Sorry Dad…, nine na kira ai shi , Akan matsalar Fatima ZARAH , Gaskiya ina tunanin tana da aljannu sume suka hanata aure , Duk saointa da kannin ta duka sunyi Aure amma ita har yanzu , shi yaasa na kirawo mai rukiya don a fitar da Aljanun, Na gaji da Ganin ta a gidan nan , Tana takura mun , Malam Bismillah ….!Afeef ya furta yana nuna ma Wannan malami wurin zama , Inda Fatima ZARAH ta dago hannu tana Daurawa a kanta tare da gasa Ihu tana furta “ duk gidan nan babu yaron da yake Wulakanta ni irin ka Afeef😭 “. Danne bacin Rai Dad yayi kamin maganar sa ya Katse su da cewa “ Dama Hajiya Ina so ne ki amince Zan Hada Auren Afeef da Fatima ZARAH🙀😂💃🏽……….!!!
Kuyi hakuri kwana biyu banji dadi ba ne , Shiyasa Update ya yanke , Amma yanzu muka fara 💃🏽📚 labarin nan nace maku akwai zazzafan Salo , Kada ki bari ayi abavu ke , free page na dan da karewa……”
MAMANTEDDYTHE BOSS…….! *Erotic Story*
~MAMAN TEDDY~ *****