Caring kiss
by @mamanteddy
#Forever love💓 #Comedian and #Sexual story🍌
*Warning🚯* Da fari Ban yarda wata ta ƙara biyo Ni akan Zancen ko wani Novel in dai ba nawa bane , bana aje littafin kowa a waya ta , face nawa kaɗai , idan kin san ba littafi na kika taho siya ba , to Ki jah gyefe kar ki mun magana na saki a un read chart ,Wanda babu ranan gani bare har na karanta . Haka masu yawon tambaya ta littafaina ,duka na kudi ne idan kin shirya siya ki biya ,idan baki shirya ba don Allah kar ki biyoni da Maula ,don ba zan kalle ki ba ... Na biyu kuma" Samarin Nan na Online masu shegen bibiyar mutane musamman marubuta da sunan na basu Nobel , ba zan bayar ba ,kar wani saurayi a online yakara biyo Ni akan na bashi book ɗina🙄 ,ko da kuɗi ne ba zan sayar mawa maza samari da littafi na ba ,sai dai wanda yake da Aure . Kar ma ka wahalar da kan ka wajen yin Hi✋🏻 , Don blocking naka zanyi☹️ , da yawa wanda suka biyo Ni nayi blocking ɗin su , idan kana kokonto ka tambaye su zasu baka labari. Ni mace ce uwa mai gyarar tarbiyya ba ɓatawa ba. Na uku dake nake mai zuwa mun da wasu shirmen maganganu akan Alƙalami na😀 Har na saki murmushi , to kiji Ni ki kuma sani daga yau ,kowa da kalon salon yanda yake so ya tafiyar da Alƙalamin sa ,Ni ma haka nake so na ga na Tafiyar da nawa , Wato ROMANTIC💋 And SEXUAL🕊️🍌 story , babu mai kuma dakatar dani sai nayi niyya ,don haka kema na saka ki sahun na biyu da na fadi , idan ban tijara ki ba , to zanyi ɗayan biyu Blocking ko na bar ki unread chart , Don Ina da Abubuwa da yawa a gaba na kece baki da shi ,Sai kiyi ta turo saƙo😂 . Na huɗu Kuma na ƙarshe , ina masu cewa " Wannan labarin na THE VIRGIN MAID Yayi kamanceceniyya da Wani Film ? Ko kun manta Ƙwaƙwalwa bata taɓa ƙirƙirar Abun da ba'ayi shi ba a duniya , Hasali Ni bana kallon ko wani Film , Hausa , ko Indian film duka bana kallo , Idan kina so kiga na ɓata time ɗina wurin kallo ,shine Phillipines GMA Drama shine abun kallo na , Don haka idan kin ga yayi maki kama da wancan Film ɗin da naji wasu na magana , banyi maki dole ki karanta ba ,just kauda kan ki🙄 , haka nace idan kin ga Labari na yayi miki romantic da Sex da yawa in ma lasbian ne a ciki kika ga ba zaki iya ba kema ki kawar da kanki . Babu mai hanani Abun da nayi niyya Sai ALLAH🙏.