11&12
by @mamanteddy
Maman teddy🧸
*littafin na kuɗi ne kaman yanda kuka sani... Normal payment 300, Vip pymnt 500, spc 1k, zaku na iya turo da katin mtn ta wannan number ***, ko ku tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha Keystone bank.... Free page zai ƙare a next post inshaallh, ki hanzarta wajen siyan taki, don ban yarda kika ƙarantamun littafi ba tare da kin biyani haƙƙina ba, idan kika karanta ke da Allah, haka kema idan kika fitar mun dashi keda mai sama'u".*
****** Mata kuna ina??? Ehem Akace in kin ji kira samu ne *Hajja mai gyaran aure* ta taho maku da zafafan magungunan mata ƴan gaske,tafiyayyu maras Algus,iya kuɗinki iya shagalinki ,ko mijin ki bai saba ihu ba ,Alƙawarine wannan sai yayi , Magunguna na dai ,Akwai garurruka Gumba Tsimi Tabaje Jigida me matsi da niima Jigida mai saka farin jini awarwaron farin jini da mallaka Zobban farin jini da mallaka Haɗin Ƴar gata Zuma na musamman Cicciɓi Kaza dahuwar uwargida da amarya . Ƴan shila Haɗin kifi Ɓata jikin Kishiya Maƙale mata Haɗin karya gado .da sauransu. Mu ƙa'idar maganinmu bamu badawa sai mun maki bincike in baki da infection in kuma akwai sai mun maki magani Hajiya ,maganina nagartattune an daɗe ana yabonsu ,kar in cika ki da zance wani abu sai kin amfani dashi wallahi sai kin kawo ƴar uwarki Domin ƙarin bayani ki tuntuɓi wannan Numbobin *** Serious masu saya don Allah🙏🏻
_BHUZUWA EMPIRE_ _Alhmdllh duk kan Godiya ya tabbata ga Allah maɗaukakin sarki, alhmdllh allhmdllh🥳🥳 ina kuke Matan Aure masu fuskantar matsaloli a gidajen Auren su?. Maza halarto taskar BHUZUWA EMPIRE domin warware maki duk kan wani matsalarki albarkacin fiyayyyen halitta da yardan Allah zakiga chanji an yi anga haske anga sauyi.... Sirrikar mallaka tare dana farin jini mu keyi kuma mu ke bayarwa .... Domin samun cikakkan ƙarin bayani ki tuntuɓi wannan numbern ***._
Thank you for contacting Sdeendtm! Please let us know how I can help you... I'm Sdeendtm I'm sell data to all Nigeria network Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm selling MTN data with this cheap price* *MTN DATA PACKAGE* 500MB@===200 1GB@=====300 2GB@=====600 3GB@====900 5GB@====1,500 Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance. *Validity 1 month* *Airtel,9mobile and Glo* *also available.* *Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsap*** Or *** _________________________
Zakuna iya magana da marubuciyar kai tsaye ta Wannan blue link ɗin👇🏻. ***
*Bismillahir rahmanur Raheem*
Nashi kissing ɗin lips nashi tayi wanda sai da ta ɗauki sakonni kana ta raba laɓɓanta da nashi... Shi kam a wannan lokacin Sam ya kasa sarrafa kan shi bare ya kore ta kaman yanda ya so kuma yayi niyya... Motsin buɗe murfin moton yaji wanda sai a sannan ya fahimci sun isa harabar wannan gida ne.... Bai bi ta kan action Babe ba kaman yanda tace ya sauke ƙafarsa zuwa wajen Moton ƙirarar landrover yana fitowa haɗi da fara taka wa cike da takonsa na isa da taƙama. Bayan sa Hajja zaitun tayo tana saurin riƙo hannun sa wanda a haka a tare suka isa babban kayataccen falon gidan. Sukam securities daga waje suka dakata daga masa rakiyar. Ganin yanda ta ɗafe masa yasa shi tsayawa a tsakiyar falon yana ƙoƙari 'n motsa laɓɓan shi don yayi mata mgn amma baƙin miskilamcin sa ya hana shi hakan... Ita kan action Babe wani irin sanyi take ji a zuciyar ta dama tayi alƙawarin mallakar Muhammad fulbe ko ta halin ƙaƙa kuma gashi a yau a wannan lokacin haƙan ta na gab da cimma ruwa.
Hugging ɗin shi tayi tana kai kanta saman faffaɗn ƙirjin shi haɗi da shaƙar ƙamshin shi tana wani irin jan numfashi da sauke shi a hankali cikin wani irin murya mai ɗauke da salon Romantic... With her Romantic voice take faɗin " I'm Serious Muhammad.... Hee madam Serious for what...yayi maganan yana haɗe girar sama da ƙasa.
Ɗago da lulun idon ta tayi tana raba jikin ta da nashi tana kallon fuskar sa da ta kasa karantar komai dan gane dashi. Wannan wani irin mutum ne mai tauri da kafiya. Abun da zaitun ke faɗi kenan a zuciyar ta.
Gani tayi ya nufa wani babban elargement dake ɗauke da hoton wata Ƴar kyakkyawan Bafullatana yana tsaye hannun sa ɗaga na aljihu ɗaya na saman hoton... A ina xan ganki, a ina kuma zan nemo ki na sameki ... Tambayar da yake mawa kansa kenan wanda duk a tunanin sa a zuciya yake maganan bai san maganan zuci ne ta fito sarari ba.
Ji yayi zaitun ta rungume shi ta baya tana faɗin na sani, amma ka bani dama ko sau ɗaya pls Muhammad. Tayi magn tana kai hannun ta zuwa gefen fuskar sa tana shafo ƙwantancen sajen sa... Hannun ta ya riƙe ganin tana ƙoƙarin saka shi a wani yanayin.
A ina kika sani.. Mene kuma... Na san yanda zamu sami wannan yarinyar ba, ina da hanyayi da ban daban, wanda muka bi su tabbas sai mun ci nasara, nasarar ka ta wace Muhammad fulbe, amma da sharaɗin zaka amince dani na zama.... Sanin me zata faɗi dama roƙon da ta saba yi ne kullum yasa shi haɗe bakin shi da nata yana Binta da wani irin hot kissing da lokaci ɗaya zaitun ta fara mance duniyar da take ciki... Sai da ya ɗauki kusan 3mins a haka, don indai akan fulbe ne zai iya faɗa wa ko wani risk na rayuwa... A hankali ya zare bakin sa da nata, wanda ita a yau ne ta taba jin wani irin Kiss da bata ta6a jin irin ta ba duk a yawon barikin nata. Cike da gent voice ɗin shi ta ji yana faɗin na amince dake zaitun.
Hani irin ɗan ihu tayi mai ƙaramin sauti na farin ciki da murna kana tayi saurin ƙara rungume sa tana kokarin ci gaba da lasan shi kamar mayya . Kau da kansa yayi yana ba bare ta da jikin shi hadi da nufa bedroom din sa kai tsaye. Bata yi mamaki ba don dama ta san zaa rina, zata yi facing wannan daga gareshi. Saurin bin bayan shi tayi, wanda mamaki ne ya kamata ganin da shigar su bedroom ɗin dumɗum yake. Babu alamun haske... Ko gama gyara tsayawa bata yi ba taga haske ya gauraye ɗakin ... Mamaki a nigeria a ke ganin irin wannnan abu... Abun da take cewa knn a zuciyar ta, don bedroom ɗin da kanshi yake baka haske, mutum na fita ya koma ya kashe. Hango shi tayi yana rage kayan jikin shi don Muhammad mutum ne da bai son takura Sam, bai jure zama da kaya jikin shi sai dai singlete da boxer mini. Wata zubin ma singlete ɗin laah a haka yake shaanin gaban sa.
Ganin haka yasa zaitun saurin nufa sa tana taimaka masa wurin sauke kayan nashi... Wanda dama hakan yake so, a inda yake yana da maid masu kula dashi ko wacce da aikin ta, motsa ɗan yatsa sai ya so yayi... Har gasa masa jiki su yi masa tausa duk turawan can suke masa.
Bai dakatar da zaitun ba har ta kammala, wanda jikin ta gaba ɗaya rawa yake yi na ganin zati da ingarman namiji kaman Muhammad fulbe, baiyi tsammani ba yaji taba fin cike mayafi da tayi Rolling tana wurgarwa gefe... Haɗi da ƙanƙanmeshi tana sauke wani irin numfashi haɗi da saka masa wani iri 'n kuka mai cike da kissa da nuna abun da take nufi mura ran.
Bai so biye mata ba, amma yanda ta ke haɗe jikin ta dana shi dabinsa da wani irin salo yasa shi biye wa yana faɗawa tarko 'n ta mai wuyan fita... Don Hajja zaitun duk namiji 'n da ta fara mu' amala dashi Tom ko mai iyali ne baya ta6a jin da ɗin nasa sai dai ita... Itace take sallaman maza kiga suna kuka haɗi da zubewa suna roƙon ta, Tom yau gashi Muhammad FULƁE ya faɗa tarkon ta...
A sofa 'n dake bedside ɗin suka fara wanda ganin ba zai masu ba yasa su koma saman kayataccen gadon bedroom ɗin...
Gaba ɗaya hayesa tayi tana shafan jikin shi kaman mage haɗi da kissing ɗin koina na jikin shi, shi kam hannun shi na akan breast ɗin ta da suka sha surgery da kwayoyi. Su ne suka fi tafiya masa da hankali. Wannan yasa yake lailayasu hankali kwance cike da salonsa mai mantar da ɗiya mace duniyar rayuwar ta.
Washhhhhh ashhh abun da zaitun ke cewa kenan. Don wani irin yeeerrr zaaaaam take ji tun daga kanta har ƙafar ta, a haka zaitun ta raba su duka da kayan jikin su........suna fadawa duniyar kololuwa...... C.Side by side suka fara yi.... Wanda tun anan su duka suka gama ficewa daga hankula su.....
Ana yinsa kamar spooning ne, fuskantar juna suka yine, sai madam zaitun ta da'ga kafarta ta sak'ala ta rungumo cinyar m fulbe tana bashi damar kusanci da HQ ta, zura🍌 ta yayi ciki yana yana xungurarar ta ciki yayin da nan take action Babe ta fara ihu har da kuxoxonton daɗi tana oh my god ahhhh ushhhhh Washhhhhh nyyyyyycccc.... Shikam ogan aikin shi yake don sosai yake jiyo zuman ta har tsakar kansa....
D.Doggy style suka faɗa, wanda hannun action na a kan banana sa tana shafa ta haɗi matsa masa tana ashhhh washhhhhh...... Miƙewa yayi tsaye nan itama ta dirko ƙasa tana tsugunna wa haɗi da dafa gadon, sai ta turo kugunta baya, ta d'an ware, nan ya yazo ta bayan ta ya zura🍌, hannusa na saman kugunta, ya fara riding dinta,yana juya hajiyarsa tasa cikin virginia ɗin ta.... Huuuu a hhhhh washhhhhh abun da take yi kenan tana wani irin ihun daɗi, wanda kaman ƙaimi take ƙara masa......... Riding dinta kawai yake yi yana shafo bombom ɗin ta... A wannan rana sun kai kusan awa uku a haka, su yi realising su kuma cigaba da aikin su. Tabbas ta shaida waye Muhammad fulbe ta tabbatar da shi din namijin zuma ne. Sun dauki tsawon lokaci suna abu ɗaya, ni dai abun da yy mun yawa fitowa nayi falo na basu wuri, kar a kwashi zunubin dani.
Ina a zaune ne tsawon awa ni naji motsin su, na juya nan naga sun fito kaman basu ba, fuskar Hajja zaitun kadai zaka kalla ka fahimci tana cikin farin ciki matuka... Shashshekar ta Naji nan nayi saurin nufa wurin don naɗo maku rahoto, tana lafe a jikin sa yana ɗan bubbuga bayan ta, wanda abun haushi ya ban da takaici mata babban mace wai tana lafe jikin saurayi ƙarami kaman Muhammad fulbe tana masa wannan aiki da shagwaɓa. Babe bana son rabuwa da kai a yanzu, xanyiiiii........ Bakin shi yakai saman lips ɗin ta yana kussing a hankali kamin ya katse ta da cewa " calm down mah Babe, i'll be back verry soon. Ɗan ƙaramin tsaki nayi ina saurin ficewa daga falon.
********
Juyi take tana gurnani wanda da'alaama sosai tayi nisa cikin bacin ta...heee beuty i luv you. Wani wawan mari ta ɗauke shi dashi kamin tayi saurin cewa " yaro 'n ka da kai ne zaka kalle ni kace kana sona... Muhammad nawa kake, yau ko na rasa maza bazan aure ka ba, Nice fa fulbe FULƁE FULƁE dai da ka sani. Har a yau ni zaka kira da beuty ina hankalin ka ya tafi... Nice fa na.... I love you fulbe... Kamin ya karke ne ta kuma ɗaukesa da wani marin... Kamin tayi magana ne ya bata amsa ba tare da yaji digon zafin marin nata ba yace " daga yau sunan ki mata na..........wani irin kuka ta saka mai fassarori na baƙin ciki da takaicin maganganun sa.... Da kukan ta tashi a bacin nata, tana yin gigif gefe da gefen ta ta kalla nan taga babu kowa a ɗakin... Addu'a tayi tana tofe jikin ta kamin ta koma ta kwanta, tana faɗa wa tunanin shekaru baya abubuwa da yawa da suka faru kuma shiɗe.
****** " Kaman yanda Hajiya Suwaiba ta aiyana zata yi hakan ko ta faru, sai da ta kira Alh.El Dawood ta shaida masa tafiyar Muhammad Hankalin ta ya kwanta jin cewan da yayi zai masa magana yaji mezeje yi A dubai?". Wannan ya kwantar da Hankalin Hajiya Suwaiba ta san don dole Muhammad ya dawo a satin nan koda kuwa ya tafi. Rahmatou Rahmatou...!! Ta hau kirar sunan Rahmatou don itace mai kula da Muhammad ta tambaye ta koda akwai wani abu da ta sani game da tafiyar tasa, ta tambaye ta a siyasa ce. Da sauri Rahmatou ta shigo jiki na ɓari ta zube gaban Hajiya Suwaiba tana faɗin gani Hajiya". Shiru Hajiya Suwaiba tayi tana kaiwa da komowa... Haɗi da riƙe hannayen ta duka. Fargaba da zullumi duk sun rufe Rahmatou, a tunanin ta teneur ɗin barin aikin ta a gidan ne yayi. Hakan yasa gaban ta ke matsanancin faɗi. Ke Rahmatou mai ya faru tsakanin ki da Muhammad, nayi mamaki da ya bari kika zauna tare dashi a matsayin Ƴar aiki mai kulawa dashi. Koda idan na Duba abun ta wani fuska ba zan yi mamaki ba. Hum duk ba wannan bama, abun da nake son na sani na tambaye ki shi ne, a zamanki da kika yi dashi wa kika ji yana yawan ambato daga bakin sa, ina nufin wani Abune yafi maida sa hankali sa akai? ". Hajiya Suwaiba ta ƙarke maganan Tana zama Haɗi da ɗaukan ruwa tana kaiwa bakin ta.
A sanyaye Rahmatou ta fara motsa bakin ta Haɗi da cewa" FULƁE.
Wani irin tari ne ya turniƙe Hajiya Suwaiba, wanda ruwan nan take ya ɓata mata jiki ya zuba mata baki ɗaya.
FULƁE!! Wannan wacce irin masifa ne?, shi ne baki taɓa faɗamun ba, Tom wlh duk ranan da kika ƙara tsayawa mgn tayi nisa dashi na Ambaton FULƁE, to ki sani daga wannan ranan sunanki ko rarrriya daga aikatau a gidan nan. Tashi ki fice mun daga ni.
Hajiya Suwaiba tayi maganan a tsawa ce. Wanda cikin sauri Rahmatou take bata haƙuri hadi da saurin barin falon.
*****
Fatima!! Fatima!! Taji ankira ta da muryan da ta kasa tantancewa.. A hankali ta dakata da tafiyar nata duk da sauri take, don mama Uwale tace ta maza ta dawo, ta ɗaura masu girkin Yamma.
Ganin fuskar tashi ba ɓoyayya ne gareta ba ya sata murmushi tana faɗin " A Sani kai ne dama ana ganin ku?. Fatima tayi maganan fuskanta ɗauke da murmushi. Wlh Fatima kam ina nan, ku ai ganin ku sai an cike form . A haba dai sani wane mu?. Tom ya yau ɗin ya hidimomi?. Alhmdllh tayi maganan tana juyawa da cewa ina sauri ne mama ta aike ni.
Murmushi sani yayi na irin ƴan iskan nan, kana yace " Oh Fatima niko nace wai har yanzu ba kiyi Aure ba? Kaman bani ne da nace ina son ki ba, gashi yanzu ni harda yara biyar.
Hummm yayi mata mgnan cike da izgilanci.
Murmushi Fatima tayi kaman maganan tasa bai ɓarawo mata ba, sai tace" humm da kace, kaga ko da da yanzu ba ɗaya ba, don a yanxu ko a ƙafa aka ɗauka mun kai, zan ƙwance na gudu mtswww*** Taja dogon tsaki tana wuce shi kamin Taji na bakin shi.
Gidan malam Garba ta shiga, a tsakar gida ne ta tadda ƙawar Su Adda Atika mata Ƴar shekara 40+ tana ta aikin yi masa kanta dye. Kaman bazata kalleta ba, sai kuma taga rashin sace wan hakan... Anty Uwale brk da gida?.
Aa Fatima yowa ina Atika ?. Yau ta tafi dubai. Okay mshaallh, na kirawo ta ma a waya, dama saƙo zan baki. Uwale tayi maganan tana tana shan Sweet a bakinta, abun ma babu tsari, cewan Fatima tana kawar da kai. Sasan Zizy ta shiga don duk suma zawarawan ne, don amsan saƙon da Mama Uwale ta aiko ta.
_Dubai Emirate_ Anan Atika da Alhajin ta suka sauka,don nan ɗin shine babban City na ƙasar dubai ko wani babban mutum ƙasa da ƙasa zaka ga shi anan wurin ne. Hakan yasa A ƴan ƙwanaki Atika ta chanja matuƙa AC ɗin kaɗai da take kwana cikin ta yaci ya sauya ta. Ita nata Abun yin shi take With class ba kaman su Rabi ba. Sosai ta ƙwamusar kuɗaɗen Alhazai, wanda a yanzu Atika jin ta take wata cikakkiyar hamshaƙiyan Hajiya, musamman yanda take jin Account ɗin ta na ɗauke da wasu millions.tabbas Atika ta sauya jiki ya ƙara kyau dama can ita macace mai kashe mawa jiki kuɗi, a yanxu sabulun da take wanka dashi kaɗai 60k ta siyashe shi, kwana kuma uku yake mata amma a hakan ko a gyefen mayafinta, tun da dai wanka na biyan kuɗin sabulu.
*******
Fatima wai wannan shirin na ina ce haka?. Mama Uwale tayi maganan tana bin Fatima da take shirya kayan ta, don dama tsarin gidan idan mutum zai je wani wuri babu wanda yake tambaya kowa ɗan kansa ne.
Mama inaso ne zan je Rugar su baffa nayi masu kwana biyu, na taya su kiwo ɗan Abun dana samu sai nayi hidima mina.
Shiru mama tayi don sam bata son Autan nata da zuwa Rugar su Baffa gashi ita kullum tun ba yanzu Ba aikin ta kenan.
Yauwa Auta aiko Naji labarin wata Company ta Layin Aviation suna ɗaukar ma'aikata a gidan TV Naji ana faɗa, wai personal maid kuma mutum biyu suke buƙata ba da yawa ba.. Wannan shahararren companyn m. Fulbe trading company ltd. Ko zakije ne ki gwada niman aikin ne kaman na share share, amma ban sani ba ki daije kiji.
Humm mama kenan banda Abun ki Mutum fah biyu ake buƙata, ni fa a takarda na Secondary kaɗai nake dashi. Ta yaya zan samu aikin?.
A Fatima kike dai zan ta yaki addu'a, Naji a face albashin cleaner a wannan wurin ƙarami shine 30k.
Tom mama shknn yaushe zaa fara?. Gobe inshaallh, ki shirya sa safe ki tafi. Tom Mama Allah ya kaimu. Amin ya Allah Mama Uwale tayi maganan tana cigaba da sheƙar masarar ta.
*****
Wurin shaƙatawa ne babba na ƙasar Dubai. Mutane ne sosai damkam suka zagaye gaɓar ruwan ana ganin yanda jiragen ke yawata wa a cikin wannan ruwa, wasu mutum biyu wasu kuma mutum ɗaya.
Lukman ne Ɗauke da camera yana snaping duk wani Girjin da ta burgesa, musamman wanda Muhammad FULƁE ke ciki Yana tsaye yana nuna mawa Matuƙin jirgin inda zai nufa dashi.
Atika taho mu tafi ga Alhaji bulama nan ya iso mu koma Hotel ɗin namu, cewan Leema luv, aminiiyar sheɗanan Atika kenan. Okay muje gaskiya wurinnan yana da matuƙar burgewa.
Cewan Atika tana murmushi haɗi da kama hannun Leema luv.
Idon Muhammad FULƁE ne ya sauka a side ɗin da su Atika suke, suna shirin barin Wurin. Fiddo da lumsassun idon sa yayi waje yana Ɗaga masu hannu... Amma ina basu ganshi ba, don hankalin su sosai yayi gaba. FULƁE!! FULƁE!! Heyyy ya hau ƙwala kirar su Atika yana Ɗaga masu hannu, amma sai mutanen gyefen su suka hau ihu suna Ɗaga masa hannu, a tunanin su dasu yake, don saboda nisa bakajiyo maganan tasa duk da Ɗaga muryarsa yake iya ƙarfin sa.
Ta cikin mutanen Su Atika suka nutsa don barin wurin, yayin da Muhammad Ya hau mgn da Matuƙin jirgin yana nuna masa Side Direction ɗin wurin dasu Atika suke yana ce masa yayi saurin isa wurin.............
Topa ni dai UWAR teddy🧸 sai dai nace ku biyoni a post na gaba.
*Kar ku manta Free page yafara maku weaving yana dab da ƙarewa, a next post zan kammala Free page inshaallh, ga mai son ci gaban labarin GIDAN ZAWARAWA zai turo katin MTN na 300 normal, vip 500 idan kuma SPC ne 1k zaku iya turo da kati mtn ta wannan number *** ko ku turo ta wannan Account ɗin Mohammed Aisha Keystone bank 6037312299.....*
_Idan kika karanta mun littafi a ɓagas ba tare da kin biyani haƙina ba ke da Allah don gsky bazan yafe wahala ta ba._
Ku nuna mun Luvayya Ta hanyar mun share zuwa wasu groups Pls👏🏻.
Ga masu buƙatar littafaina 15 zaku same su duka akan 2500 harda Gidan Zawarawa. Ga masu buƙatar duka littafaina zaku same su akan 2500 duka inshaallh 1-Bafullatanan Ruga 2-Siyasata 3-Gidan ƙwarata 4-ƴar waye 5-Ƴar aikina 6-bintoto 7-Walijaam 8-Dijama Ƴar fulani 9-Habibi daiman 10-ƴar maula 11-Habibi daiman return 12-ƙwaryar sama 13-zuma da maɗaci 14-Kawaliya 15-Gidan Zaurawa Serious buyers plz
@alheri Writer's asso. *🐾GIDAN ZAWARAWA🐾*