Page 5&6
by @mamanteddy
……. Shiru duka Wurin aka yi basma kam ta kasa Sunkuyawa ta Dauki Wayan ta sai dafe bango tayi tana jingina bayan ta tare da jin kan ta yana mata nauyi tamkar ba a cikin wannan Duniyar take ba haka take ji ana Jujjuyata tare da ganin hazo hazo ….muryar Dad taji yana cewa” Khaleed ka amince da zabina a gareka? Nasan Kai ka bani Wannan damar amma ka sani sai ka amince zan maka Wanan Aure! Murmushi Naga Ya saki Wanda ban ta6a ganin Khaleed Alhayat yayi irin sa ba , Wai dama yana murmushi hmmmm! Tabbas komai da dalilin sa amma Wannan murmushi nasa ni kaina Mmnteddy ya saka mun kokonto a zuciyata “. Cikin Muryar sa Kai daga ji ba Wasa ya furta “ Dad ban taba jayayya da maganar ka ba , Thanks for this amazing choice , na amince indai kana So Dad ina So uhhmmmm Bana So a dauki ma Dogon lokaci😹 cox zan koma Lagos nan da kwana biyu idan ba damuwa a gama komai kamin nakoma sai mu koma tare ……,ya furta zancen yana mai kallon fuskar Hasile Wanda Kan ta ke a kasa , Zuciyar ta cike da Tambayoyi don ta rasa fahimtar wai Itace zaa aurar daga zuwa Ziyara da gaisuwa? Ina dan amanan ta Hardo? Shin basu San da Wanda take da alkawarin Aure dashi ba ne ba? Umma take so tayi ma magana amma kuma bata Samu wannan damar ba”. Gani tayi Wannan mutumi da ake kira Khaleed ya juya yana barin Falon wasu Escort din sa na bin bayan sa Wanda sai a yanzu ma na Lura Ashe bashi daya ya shigo Falon ba …” sosai Sir Alhayat yaji Dadin Ladabi da biyayya irin na Dan nan nasa “. Hmmmm Yaro na kenan Daya tamkar da Dubu , Hajiya Atika shiyasa nake So na zaba masa mata Wanda basu damu da Duniyar ba zaman su zaiyi Albarka inshaaallh “. Hmmmmmm Dad Yana furta zancen duka fuskar sa Dauke da matsanancin fara,a banda fuskokin su Basma da Hajiyar da ita zufa ma ke Karyo mata “. A zuciyar ta cewa take” Wannan Wani irin samu ne da rashi ?? Mafarki na ke yi ne?? Hmmmm lissafina na tsawon shekaru tun yaron nan na karami lokaci Daya ya watse Akan Wannan tsinannun yan rugar yan jeji? …Muryar Dad ne ya Katse Ta yana cewa”Irin Wadannan yara suma Ana taimakon Rayuwar su da goben su su rinka fitowa dafa cikin Ruga sai kiga …..Hmmm Hakan yayi amma a kara jin na bakin Uwar ta! Hajiya Atika ta Katse Dad cike da danne bacin Ranta don ji take Taga Samu da Rashi , Da daya tilo Wanda shine Magajin Dukiyar uban , Bayan nan shi ma ga mashi dukiyar da tun a yanzu yana neman Hada kafada da Uban sa a duniya da suna tun a yanzu din da , Shiyasa taso tayi Yar Gida Da yarinyar kanwar ta Wato Jesmin, Basma kuwa cousin din Khaleed ne ya Bangaren Mahaifin sa take yarinyar kanwar Dad ne hajiya Munira “.
Kwarai kuwa kuma kin yi magana maimuhimmaci Bintu mai kika ce ne zaku koma Ruga kamata yayi yanzu ma mu tafi domin na tambayo iyayen Hafsat da kai na don girman su ne hakan idan zamu samu”. Dad ya furta yana kallon Umma Wacce kan ta ke kasa ganin abin take yi an ya Gaskiya ne? Gyada Kai tayi tana cewa” Shikenan Alhaji Ba komai dik yanda kace mun gode sosai da Wannan karramawa , Amma girman ku ya wuce ku nemi Wani abu a kasa maku , mu fa mutanen jeji ne yan kauye babu kwaruwa a wannan Auren ? Baa cutar da Yaro ba kuwa dan zamani da….! Ahhhh Haba Taimakona kuka yi Bintu karda ki sake Wannan maganar yanzu maza a shirya ina jiran ku a farfajiyar gida hajiya Atika ki fito kema da ke zaa yi wannan tafiyar , Yanzu zan Kira Alhaji Mustapha mu tafi tare tambayar Auren Dan nasa don sune iyaye….”
Hadiye Wani irin abu Hajiya Atika tayi kana tace” Ohk mahaifiyar Nasa kuma fa? Sarai yaji kuma yafahimci inda ta nufa , Babu matsala?? Ta kuma furta wa inda Dad sai murmushi yayi yana cewa” babu inshaallh ku fito Bintu! Kallon Hasile Umma tayi tana cewa mu tafi Hasile”.
Bangaren kuwa Khaleed dama Da karuwan nasa ya taho wato Summy yana ficewaa Gidan Dad kai tsaye gidan Hutawan sa ya nufa inda ya Ajiye ta don su cigaba da Watsewar su har zuwa kwana biyun da zai yi y koma Lagos “. Ran sa a bace yake amma da yake ya Dauki Sex kaman Shan sigari ga Masha yi a haka ya damke ta yana mata Wani irin cin wulakanci na irin mai Dauke damuwa”. Ko zaiji sanyi a zuciyar sa ….Tunanni kawai yake yi wai ni Khaleed ne zaa yi ma Aure da irin wannan matan? Ni matan Nigeria ma na Raina Class din su , what’s about my mum? Zata amince? Ashhhhh!! Washhhhhh Ohhhh!! Yaji muryar Summy na furta wa. Tana cewa” Khaleed Zafi plz release! Hannun sa yakai cikin rashin imani yana Kara Gwale Durin ta tare da zura katuwar Buran nasa yana Wani irin buga mata gwatso fattttt fatttttttt fattttttttttt cikin rashin imani jin sa yake taamkar Wannan bafullatanan ya damka a wannan lokaci tabbassssss hmmmmm! Jin sa yake tamkar YAR jejin aaka kawo masa , Don ya dauki alwashin sai ya kusa kashe ta da Sex 🙊🍌😹
Ita dai Summy Wannan karon Azaba take sha akasin dadin da ta saba ji tana lumshe ido wannan karon ya rike kwankwason ta kawai Danna mata abar yake yi kaman ya Sami rami,tun tana Washhhhhh ashhhhh ta fara Ihu tana yi masa magiya Akan ya Barta ta huta 🍌Danna Joy stick din sa kawai yake yi, ina ko takanta Khaleed bai yi bai ma san tana yi ba , Idanun sa sun gama rufewa da bacin Rai . Hmmm ni kuwa Uwar Teddy nace na kagu naga wannan aure na Hasile da Khaleed , Shin mene zai faru ? Ga su Dad sun Kama Hanyar Ruga! Shin su Baffa zasu bada Auren? Sannan ya makomar masoyin Hasile Hardo? Ina Hajiyar namu Balarabiya mahaifiyar Khaleed Alhayat da ko zancen ta baa fara ba!?YaYa basma Zata hakura da Auren masoyin nata Khaleed ???,Wanda ta dade da sonsa a zuciyar ta take kuma mafarkin zama mata a garesa sai ga bafullatanan jeji zata yimata shigar Sauri…….!Wacece Jesmine??? Hmmmmm masu karatu Wannan tabayoyin amsar su yana alkalamin Mmnteddy……..!
Daga Wannan page shine last free page ga masu bukatar wannan littafi 500 regular vip 1000 Spc 1500 via 8081202932 ga masu bukatar Complt doc na Mmnteddy ga list da price ku yi payment a d same account na wannan book 📕.
1)FYADE 1000 2)KWARTON MANYA 500 3)THE SEXY BOSS 500 4)GIDAN KWARATA 500 5)MY LADY BOSS 500 6)SEXXY HOUSE 500 7)X WORLD DUNIYAR SHAHARA 500 8)SEX BEFORE MARRIEGE 1000 9)RAINON SOJA 600 10)SIYASATA 300 11)MATAR HARIJI 1000 12)YAR TSAKAR GIDA 600 14)WALIJAAM 500 15)RAINONTA ZANYI 500 16)KWARYAR SAMA 300 17)BAFULLATANAN RUGA 300 18)ZAKI 500 19)DIJAMA YAR FULANI 300 20)YAR WAYE 300 21)ZUMA DA MADACI 300 22)TABARAH 500 23)YAR AIKINA 300 24)BINTOTO 300 25)AHALIN SOJA 600 26)SADAKA YALLAH 500 27)GIDAN MAZA 2k 28)SANDAR GIRMA YANZU AKE YI 500
MAMAN TEDDY ***