ZAREN ZUMUNCI(The thread of family bond )
PAGE 7
***
https://www.arewapen.com/book?id=6ab8fc22c237adaad549e3a2
***
Page 7 of zaren zumunci is now on WhatsApp,wattpad and arewapen
………………….
ZAREN ZUMUNCI
(The thread of family bond)
WRITTEN
BY
IBTISAMWRITES ✍️
PAGE 7
Ana cikin wannan hali sai ga Abba ya shigo. Daman ya daɗe da zuwa, zai shigo ya ji abin da suke tattaunawa, amma sai ya ɓoye don ko da Aliyu ya fito, be gan shi ba.
Shigar ABBA ciki ke da wuya, ko zama be yi ba ya fara magana. Ya ce,
“Inne, bana ce kar ki takura wa yarana ba? Ban ce kar ki musu dole ba?”
Inne dai tayi shiru ta kasa cewa komai.Don ba ta so ya shigo ya ji abin da ke faruwa bah.
Sai Alh. Aliyu ya ce ta bar wannan maganar, saboda baya son a takura wa ’ya’yansa akan abin da ba sa so.
Amma fa fir taki yarda da wannan maganar, saboda ita ga abin da take so, shi zai faru, ko suna so ko ba su so.
A saboda wannan suka yi faɗa sosai da ita da mijin nata akan wannan batu, har ta kai sun yi kwana biyu ba sa magana.
Hajiya Zuwairah was like, how will he do that to her? Why can’t he support her in what she wants?
She fumes sosai har ta ce dole ne ma sai hakan ta faru because, in her head, she has finally become the in-law of the great businessman da ake ji da shi a duniya. Ita ma tayi surukai masu kuɗi.
After those two days, Alh. Aliyu couldn’t continue being angry with his wife. When he came back from the office, he went straight to her room so that they could talk and sort out their issues.
But when he went into the room, Hajiya Zuwairah didn’t look at him nor show that she knew someone had entered her room until he talked and said,
“My wife, why are you being so grumpy since that talk?”
Boom!
Hajiya Zuwairah exploded and started talking, ta inda ta shiga ba tanan take fita ba.
Shi kuma ganin ba za ta yi shiru ba, sannan shi kuma baya son su rinka samun saɓanin da har za su iya kwana biyu babu mai cewa ɗan uwansa kala, shi yasa kawai ya bata haƙuri don ayi masalaha—not because he was the one at fault.
Amma ba ta haƙura ba sai da ta saka shi ya zama ya yarda da abin da take so. Sannan ta sauko suka shirya.
Hakanan ta sa shi ya kira Alh. Lawal ɗin, akan idan yana gida ne yana son ya zo su tattauna akan wani batu.
Ibtisamwrites✍️