YAR MAULA

Page 1-2

by @mamanteddy

*ALHERI WRITERS ASSO.*

__________________________________________

```Wannan littafin sadaukar wace ga Y'ata ta kaina Aphnan....Allah yayi mawa Rayuwa albarka dake da dan kanin ki Ameeen```

Bismillahir rahmanur rahim

"Oummah Don Allah ki ajiye wannan sandar kijirani daga nan,ni da kaina naje barar maulan sai na dawo,kinga kin gaji,tun safe muke yawo".

Lalubar sandar Hannun ta ta farayi Yar dattijiwar tana fadin" Safiyyatu kina Ina?. Cikin sauri Wanda aka Kira da Safiyyatu ta matsa kusa da Datijjiwar tana fadin gani Oumma".

"Yowa,nema mana inuwa Mu zauna,sai Mu duba Nawa ne muka samu a maular". Tom". Safiyyatu tace,hadi da Kama hannun Oumman Nata tana nufar wani karkashin Rumfar bishiyan dake gyefen titi". A kasan nan suka Zauna,yyn da Safiyya ta fiddo da jakar ledan maular tasu, hadi da Kallon Oumma,cike da Karaya tace" Oummah duka Naira #30 ne aka samu". Ta fadi maganar kaman zata sa kuka,cike da Tausayin Kanta da Oumman Nata Makauniya".

Shiru Oummah tayi kan tace"Tom Safiyyatu Allah ya samawa wanda muka samu Albarka". Maza gifta ki tsallaka bakin hanya Kisamo mana koda Ruwa ne musha". Kwallah ne ya ciko Idon Safiyya don sarai tasan rabon Oumman ta da Abinci yau kwana biyu kenan,tun daran shekaran jiya". Hawayen ta tashare a fakaice,duban da Tasan Oumman Nata makauniya ce, bata ganin ta,sannan ta mike tana fadin tom Oumma", ki jirani yanxu xan dawo". Tana fadin hakan ta juya a fusace don sauri hadi da mufan titin gadan² .

KO Gaban ta bata gani saboda jirin dake dibar ta ga Damuwa". Tsakiyar Kwalta ta hau wanda Allah ne ya Taimaketa ta tsalleka wannan babban titi,saura kirin mai Acha6a ya Kwasheta".

Nufan Wurin Wata mai sayar da Gasassan masara tayi,gadi da mika mata Ashirin tana cewa"Don Allah ki taimaka mun da Masarar ta Ashirin 20.

Kallon ta matan tayi,hadi da binta da kallon uku saura kwata,kan tace" Kee ni bana sai dawa,In banda iskanci a wannan tsadar Rayuwar ne Zaki taho kina maganar asaida maki da Masarar Ashirin??? Tom tafi bani dashi". Ta fadi tana gallah mawa Safiyyatu Wani Matsiyancin Harara".

Narai² tayi da ido Hawaye na ciko mata kwarmin ido, kaman daga sama taji muryan wani mutumi yana cewa"Haba mama ataimaka mata,Yar makauniya Ce,kuma maula sukeyi".

Yana maganar ne hadi da mika mata nera Dari sannan yace" Abata na hakan". Tuni mai masara ta Fara washe baki tana cewa" Tom Rabo yaushe kafara Alheri,bai bata amsa ba ya juya da zimmar tafiya ya bar gurun".

Cikin Sauri ta Fara masa Godiya,Wanda a haka mai Masaran ta mikomata tayi saurin Amsah domun jikin ta har rawa yakeyi sabd yunwa".

Wani shago ta nufah hadi da sayan Ruwa sannan ta juyo da gudu,don nufan inda Oumman ta take,don tayi gaggawar Kai mata masarar".

A tsakiyar titi ne wata moto baka wanda Glass din ta tintide ne....ya gogeta don a tsiyace yazo,jah baya tayi hadi da fadi Da6as akan kwaltar...

Ganin masarar da Ruwar sun watse akan kwaltar ne yasa Safiyyatu saurin mikewa tana karkade jikin ta tayi saurin bin inda masarar ta nufah tasaka hannun ta kwasa,sannan ta juya ga Ruwar ledarn da Guda daya har ya fashe".

Juyowan da Zatayi ne taga mutane har sun taro sunyi cirko² suna kallon ta".

Barayi guda kuma na moton ne sai a sannan taga murfin moton ya bude, Santalelen kafanta ta sauko dashi wanda yake glowing kumbanta kam sunsha ficxing,yayin da kafanta ke a cikin wani irin hill half cover,mai tudun gaske".

Matashiya ce wanda a shekaru bazata haura 30 ba a Duniya". Sanye take cikin shigarta ta Alfarma gami da yagewar ido, Doguwar rigar Abaya ne jikin ta mai tambarin flowers jah shikuma rigar baki,Kyewaye fuskan ta tayi da Bakar Glass da ya rufe fuskan Nata kusan Rabi".

Tsayawa tayi tana Huro hanci hadi dabin kowa na Wurin da ya tsine". Kan cike da Tsawa tace"Keeehhhh xonan!!!.

Jiikin Safiyyatu ne ya hau Rawar Dari,yana wani iron makyarkyata".

Baki na rawa hadi da jiki ta matsa ga wannan Hajiya,bakin ta na fadi". Hajiya don Allah kiyi Hakuri!!!". Kan ta rufe baki ne taji saukar Mari tasss,nan ta kuma kara Wanketa da Wani a gigice ganin ta Ya dauke".

Yayin da wata Dattijiwa da'alah Mai kulawa da lamuran ta ne ta taho tana goge hannun Hajiyan'. Jiki na rawa matan tace" Hajiya Lailah girmanki da matsayin ki yafi ga kisaka taffan Hannun ki ka Taba kaskantaccen fuskan wannan talakan". Ta fadi tana goge mata hannun ta da hankie fari karr...

Ya tsina baki Wanda aka Kira da Hjy. Layla tayi wanda kan tace"Wani Abu ne sai ga Oumman Safiyyatu ta taho da sandar ta tana lalubar kan Titin,tana fadin Safiyyatu"... Safiyyatu".

Na'am Oumma ta fadi hadi da shere hawayen dake bin kubcinta don tuni yatsun Hjy. Laylah ya Bayyana saman fuskanta".

Cikkin sauri ta nufeta tana Kama sandar da cewa"Oumma na muje na siyo mana Abun da Zamuci".

Dogon tsaki Laylah tayi hadi da cewa"Ashe Yar Maula ce,Yar Makauniya mtsswwww" . dole Ina loma gida naga an dirjemun hannun na Kaman za'a fitar mun da fatan,don Kyeman Hannun ma nakeyi".

Tana maganar hadi da yarfe hannun kaman zata cire yabar Hannun ta". Talaka ko gayyayar fitina,balle kuma irin wa'annan naakassasu".

Maryam!!!. Ta fadi a gadarance". Na'am Hajiya ta".

Fatan kinji mai nace maki???

Ehhh Hajiya,an gama Ranki ya Dade".

Ba tare da ta bata amsa ba ta juya hadi da nufan Moton cikin sauri maryama ta bude mata moton,wanda a wani mugun gudu suka figi moton fiiiii!!!".

Saurin rakubewa nayi Ina Kama hannun Oumma na,muka tsallah ka gyefen Titi muka nufi farfajiyar kasar bishiyar".

Zama mukayi na tasa mawa Oumma na Masarar a gaba". Ina rafka tagumi".

Oumma ga masarar kisha,ki zauna daga nan Yanxun xanje nayi maulah nasamo kiniji Oumma na!!!.

Murmushi Oumma tayi kan ta kai hannun ta tana shafan gyefen fiskata dake xuba da Ruwar hawaye". Safiyyatu Matar manyah kuka ne kkyi??".

Kaman tana gani na nayi saurin girgixah mata kaina ina fadin" A'a Oummah".

Hmm kawai Oumma na tace" kan tace" Komai tsanani Safiyyatu yana tare sa Sauki,Safiyyatu ko bayan Raina ina maki Addu'ar Allah ya tallafi Rayuwar ki,Safiyyatu bazaki ta6e inshaallhu har Abada!!! Ko bayan rai....". Sau saka hannu. Nayi ina Rufe bakin ta kan nace" a'a Oumma wlh bakomai,don Allah ki daina mun mgnan mutuwa,zamu rayu tare inshaaallhu".

Mirmushi tayi mawa Diyar tata,hadi da kara nana sunan ta da cewa" Safiyyatu".

Mika mata masarar da ruwa tayi hadi da mikewa,Safiyyatu wannan basai ki Ciba".

Tom" sannan nasa hannu na amsa,ina cewa"Oumma sai na dawo...sannan na nufi cikin gari don nayo maula na dawo mukoma mahallinmu".

Tafe nake ina waiwayon Oummana,tare da bin ta da Addu'ar Allah yasa na dawo na sameta a inda na barta,sai mu koma gidan Baba na".

Kwance yake yana faman fitar da wani irun numfashi kaman wanda ran nashi ne gaba ki daya Zai fice yabar gangar jikin sa". Da kyar yake iyah mgn da cewa" My Laylah,plz just ki bani dama najini a ciki sau daya,baxan iyah samun sukuni ba,indai ban jini a cikin jikin ki ba".

Yana Fadin maganan ne yayi da Joystick nasa kya a tsaye kam". Haj. Layla kam can kuryan lafiyayyen gadon ta,babu Abun da takeyi sai muxurai da cewa"Nifah A'a Omar". Wlh bazan yarda ba,don ni a gsky ban shirya mawa Haihuwa ba yanxu".

Cikin wata irin murya ya kara nufota amma sai ta kara wantsalawa tana kokarin kara guduwa daganan inda take". Layla nifah mijin ki ne,ba wani na dabam ba". Ki sani duk wani Abu da mukayi Bakomai bane illah Sunnar,kuma duk macen da ta kaurace mawa shimfidar mijin ta,Allah yana da mala'ikun Rahama na fushi da itah tun daga wannan daren,har wayewan gari!!!.

Hmmm",Habawa Omar'. Wannan wa'azi sai kace wani malam ko ala ramma,ai ban san ka iyah shi ba,da sai na kai ka Wancan Masallacin ka ringa Masu na Magriba zuwa Ishahhh". Ta fadi cike da Wawantarwa da Rainin Hankali".

Abun ka ga Omar da Zuciya tuni Ranshi ya soma baci,Ganin Rainin Wayon da matar nasa ke masa ne yasa shi,ba tayi tsammani ba kawai tagan shi gaban ta ya nufo ta hadi da cimmata".

Yaloluwar rigar nata ya fara kiciniyar Cirewa ta hanyar rabashi daga jikin ta". Wanda duk wani kokarin ta na hanakan,Tuni ya Kyeta rigar gida Biyu,Komai nata Ya bayyana,Haushi ne ya kamasa,a ransa yana tunanin ace mutum da matarsa Amma kullum idan wani Abu zai hadasu sai dai ya zama kaman wani Ba maharramin ta ba". Hadeta tayi da jikin gadon nata". Yana aikin ya mutsata da gangar,don yasan Abun da bataso kenan,Nonuwan ta kaman da suke har ciki,duk kudi bata,gyara su,gashi ba shayarwa ne ta ta6a,amma duk sun wulakance,sam bai san lokacin da ya kai hannun sa yana Jagwalgwalasu ba,yana ya mutsata da ko inah na jikin ta yana bin da Wani irin salo,mao kashe jiki".

Tun tana matso matso har ta daina tayi lufff don sakon nashi na kaimata har tsakiyar kwakwalwa". Tafiyar tsutsa yafara binta dashi,tun daga saman wuyan ta har bayanta,wanda sai da yakai kasanta sannan ya Yo kasa hadi da fara wasa da Ramin cibiyar ta,yana sama har xuwa saman breast dinta". Wani Kama da yayi masu yana Squezing nasu,sam batasan lokacin da tafara Nushin dadii ba". Tana faman Mammatse jiki,bai lafafa ba,sai da yaji ya cafki jijiyar wirin da xai kara rikita tan,kawai sai ta fara Sumbatu tana Fadin" Waiiiyyooo Omar ka iyah". Washh,oushhh Daddi". Tana yi tana fidda wani irin nushin Daddi da son a cigaba'. Ganin haka yasashi cike da Mayar mata da Martani,ya rabata da jikin sa,yana mikewa hadi da nufar Wadrop babu kaya jikin sa,har a lokacin,Towel ya dora a saman kugunsa,wanda cike da,Rashin fahimta da Jin Wani mugun sha'awar mijin nata,ta fara yo kirar sunan sa". Wayyo Omar,plz kar ka hukuntani ta wannan hanyar,baxan iyah jurarsa ba". Washhh..hmmm Juyi take tana matse kafa,wanda ganin ko ta kanta baiyi ba kuma sanin halin,zuciyar sa da bakin miskilancin sa yasa ta". Kawai Bude kafanta tayi hanhai dashi,iskah na shigewa,tana jin wani irin Kaikayi da Feeling na Addabar ta".

Shikam Ogan ko takan ta baiyi ba ya nufi toilet,don ya tsarkake jikin sa". Sai da ya dauki kusan Miniti talatin sannan ya fito". Wanda a wannan lokacin Kuka Layla takeyi tana fadin Sunan tana kirawowa". A jikin mirrow ya tsaya yana shirya kansa,hadi da goge sumar kansa da ya tsuma da Ruwa". Ihu take mai hade da gwarnani,wanda ganun tana shirin tara masa Ma'aikatan gidan nasa,ya sashi daka mata wata ubar tsawa,da saida hantar ciikin ta ya kada". Yimun shiru,wlh ko da maiye zakiji baxan kara ta6a koda samab fatan jikin ki ba,gwamma kiyi mun shiru ma zaifi maki".

Yana maganar ne a fusace,wanda don dole yasa Layla shiru,kaawai sai ta juya tana aikin xubar da Kwallahn Azaba". Hadi da mukewa tana zama dirshaan saman gadon,tana kai hannun ta hadi da Tura yatsunta tana lumtsumasu ciiki,tana kwakulah hadi da kuka tabayi tana karawa".

Tausayin ta yaso ya kamashi,amma,tuno da Abun da ta zaunamawa akai na Ita sam bata shirya mawa haihuwa ba yasa shi shiryawa Abinshi tsaf cikin shigar sa ta suit yayi waje Abinsa ya barta nan tana aikin kukan ta da ko a jikin sa".

A harabar gidan nasane tuni Ma'aikatan sa suka fara Zubewa suna gaisar dashi,amma miskilanci ya hanasa basu amsah,Nufar Parking space yayi da Moto cin da sun Waura,mawa Goma suke a wurun ko wanne Abun ka kallah ka karane sabd kyaun ta".

Binsa da kallo nayi ina mai kuma kare masa,wanda anan ne naga Tsayayyar matashi maiji da aji da hutu ga,kuma kudi da Wadata,Wato Alh. Omar Sulayman Maccido". Wanda yafi sanuwa da Alh. Omar Maccido". Kare masa kallo nayi sosai wanda tabbas Omar namiiji ne dako ba'a fadeka ba kasan baya da wasa,a shekaru kam bazai Haura Talatin da Hudu ba a duniya". Kyakkyawa ne ajin karshe,don dan Asalin garin Bauchi ne". Iyayen sa da kowa nasa anan suke Rayuwar su". A takaice dai Omar irin wa'annan maxab ne da'ake kira da Segxy guy,ingarman namiji...wanda kowata mace ta ganshi sai tayi fatan ta mallakesa". Amma sai dai kash babu fuskan raini da hakan,domun shu irin mutanan nan ne marasa Harka,miskilini ne wanda magana ma dukiya ce a tare dashi". Fari ne tass don hasken nasa har sheki yake,Wanda gyefen fuskan sa kwantaccen sajene luffff wanda yakara masa Haiba da cikkar kamala".

Kanan kayane jikkn sa,wanda da,kaganshi kasan kaga Turai ne da kafarta,dan boko maji da ilimi na bugawa a mujalllah".

Nufan moton daya daga nasa yayi wanda cikin sauri Drivern sa ya nufosa yana bude masa moton".

***************

Itakam Safiyyatu sai da ta gama Xagaye ko inah da Nufin Ta samo Wani Abun da zasu samu ko na Dare ne suci a,wurin Maulahn,amma a haka tayi ta kammalah bata samu ba,Har Magriba ta karato bata komaba". Hadarin ruwa ne da ya taso kaaancewar tasan Mahaigiyar tata Makauniya ce yasata saurin azamar nufar inda ta barta don ta dauketa sukoma mahallin su".

*Labarin Yar Maulah bana kyauta bane,Na kudi ne,wanda idan kina bukata zaki turo SPC katin #300. VIP kuma katin #200, NORMAL kuma katin naira Dari ne kacal #100 duka ta karkashin wannan number ***.*

*Idan kuma bank account ne ki turashi karkashin wannnan a ccount din 👇

7782217014 Mohammed Hassana Fcmb.

*Mmn teddy🧸* [7/16, 2:07 PM] Maman Teddy🧸: *🧙🏻‍♀️YAR MAULAH🧙🏻‍♀️*

Na Aysha Mmn teddy🧸

*ALHERI WRITERS ASSOCITION🖊*

*A.W.A*

***

__________________________________________