Page 9-10
by @mamanteddy
*SADAUKARWA* °°°°°°°Wannan littafin sadaukar wane ga Teddyna🧸. Allah yayi ma Rayuwar ki Albarka,d'iyar Mmn tah".
*TUKWICI* Tukwici ne gareku mutan kungiya ta, Wato Alheri Writers association,baxan manta daku ba,har ilah yau inai maku son so fisabillah!!!.
*ABIN ALFAHARI* Mahaifiyata Abin Alfahiri na,ina kara godiya a bisa ga tarbiyar, da kulawar da kk bani,Allah ya karemun ke daga Sharrin mai sharri...Allah kuma yaka wanxar maki da xamar lafy,kwanciyar hankali mai Dorewa Ameen".
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
*ALHERI WRITER ASSO.📘🖊️*
*A.W.A*
©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©©
_____________________________________
```Kungiya daya tamkar da dubu,masu rubutu don fadakarwa,da nishadantar da Al'ummah,Alheri sai d'an Alheri```
***
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
Da Sunan Allah mai Rahma mai jinkai!!.( In the name of Allah...)
Free page na gab da karewa......don haka maxa ki hanxarta wajen biyan taki,kar abarki abaya..... Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN. Idan VIP ne #200. Normal kuma #100. Idan Kuma Regular GRP @VIP 500. duka ta wannan number ***.
Idan ta Bank Account ne kuma Mohammed Hassana Fcmb. 7782217014
Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number ***.
"Tun da ta tun kari, Office din takejin Kirjin ta na bugawa,wanda itah kanta Sectary nashi,a tsorace take dashi". Amma a haka tasa hannu hadi dayin knocking a jikin Kofan". Sai da suka kusa minti Sha biyar a tsaye,sannan sukaji Muryan sa yana masu Umarnin su shigo daga ciki".
Jiki a salube suka shiga,sectaryn nashi a gaba. Safiyyatu na Bin ta a baya!!. Ko Umarnin Zama bai basu ba,wanda Itakam Safiyyatu sabd tsaban kauyanci bin wurin take da kallo,tana tunanin Abubuwa da Yawa a xuciyarta". Sai asannan ya dago hadi da xiba mawa Sectary nashi shnyayyun idanuwan shi". Wanda yasata saurin kasa da kanta tana Fadin Good morning sir". Bai bata amsa ba ya juya ga Safiyyatu da sai a yanxu ta dawo hanyaccinta". Hada ido sukayi wanda sai da takara fito da dakwa²n Idon ta waje...Shima din ita yake kallo,don komai ya dawo masa yanxu.itace yarinyar Da kan ya taho nan Ya kusakadewa". Ya mutsa baki yayi kan ya kauda kai yana zaman jiran Jin ta gaisar dashi amma sai yaji shiru". Juyowan da zaiyi ne yaga itama ta juya kanta gyefe tana kallon Gyefen windown Office din nasa". Mamaki ne yayi matukar kamashi,Haushin yarinyar ya kara rufesa". Tuno da Abun da tayi masa A akan kwalta yasa shi karajin Wani Haushi,ga kuma mulkin da take shirin nuna masa,taxo har Office din sa wai zata juya shi". A ranshi yace" Kina kaskantacciya??? Waye ke???.sai ya dake yana cigaba da duba takardun gaban shi". Itakam Safiyyatu Haushin sane itama anata bangaren duk ya gama cikata". Takaici duk ya isheta,Tuno da Garirogon Oumman ta da yasa ta xubar,sai dai Tasha mai kasa,sabd mugune shi.abun da take cewa kanan a Zuciyarta".
Hmmm Nan ya kalli sectaryn shi yana sauke ajiyar zuciya da cewa" Okay wannan Yarinyan Ce??. Ehh Sir. Okay ki bata komai na Uniform ki kaita wurin Endrew kice basai an mata Enterview ba". Abarta ta fara xuwa gobe. Miss Gwandu ta mata bayanin Salaryn ta Fah day,da kuma Duk Wata". Cike da mmikn yanda Ya amince da Safiyyatu lokaci guda Sectaryn tace" Okay sir".Anan bangaren namu Zata ring aikin Cleaning din?.... Kaman baiji mai tace ba" ya cigaba da rubuce²n sa,kan yace,Office dina zata ringa gyraww da komai na". I dont like too much Talk. Go Out!!. Ya fadi cike da Dan tsawa!!! Wanda yasa Sectary da Safiyyatu saurin ficewa" A ranta Safiyyatu tana cewa" Wai Lallai masu kudi suna baxa mulki,Wannan wulakanci haka??. Shikam da fitan sane ya tsaya yana bin Safiyyatu da kallon zaki San koni Waye. Don yasa ma ransa cewa" Sai yayi maganin Wannan Mummunar yarinyar mai Hanci dagagge".😂
Itakam Safiyyatu da Fitan tane tabi bayan Sectary hadi da nufa da itah Office din Miss Nagwandu,wanda ta kasance itace" Shugabar Masu cleaning din Company".
Bayan Isansu ne,matan cike da mutuntawa ta amshi safiyyah,hadi da bata Uniform wanda suke farare kal,sai hijab karami iyah Wuya guntu,Mai launin Brown. Har ta kalmin su cover ne,kuma anan NaGwandu ta bata".
Kan takoma ga Mr.Andrew ta masa godiya hadi da nufar Wajen Compyn,ranta far I kal. Don Farin ciki yasa bakin ta yaki Rufuwa".
Napep ta Tara hadi da kaita unguwar su,sannnan ya sauketa ta gangara,layin su".
Tun da Baba Jume ya hangota ya nufota yana kirarta,tsayawa tayi tana murmushi hadi da Nina masa Uniform din da suka bata Kala uku,Aiko nan Baba Jume yakara wangale bakinsa. Yana aikin godiya ga Allah".
Da suka shiga daga ciki ne,Oumma taji labari haka take ta murna da Saka mawa Diyartata Addu"a.
A washe gari kam,da Sassafe Safiyyatu ta shirya tsaf da itah, cikin Uniform din da yy mata azabar kyau,duk da Bakace sosai ya haskata,don fatan ta irin BB colaour ne".
Tun da ta shiga Company kowa ta gani zata gayshesa cike da mutuntawa suke amsata,wanda abunka ga mai suna Safiyyah dason mutane ga Farin jini,tini kowa yake nan nan da itah,duk da itace Yar Talakawa,kaskantattu". Miss Ngwandu kuwa,sosai ta kara koya mata Abubuwan da akeyi a Office din Sir Omar Maccido,wanda tun kan yaxo ta kalkale ko inah,har Privacyn shi". Sai da ta gyara ta saka Room freshener,sannan ta rufo masa Office din".
Kusan karfe 11am ne tana,zaune hadi da Tata Miss Ngwandu wasu aiyukan,ne kirar Sir Omar yaxo mata".
A sanyaye ta nufi bangaren sa,hadi da knocking,jin shiru yasata Tura kofan hadi da Shiga kai tsaye Abunta". Ba tare da tunanin wani Abuba".
Zaune ta ganshi da Layla tana saman cinyar sa,suna aikin kissing din junan su,sam basu san da shigowanta ba. Sai karar Yarda flask din da Sectary tabata tana cemata,Is part of her duty". Don haka ta kara kiyayewa".
Babu abun da takeji sai Tsuuu....tsuuuu kaman wasu mayu.....Ganin Abun da bata taba gani ba yasata Yarda Flask din,tana cewa'Innalillihi.....Subhanalllh".
Sai asannan Suka juyo hadi da kallonta,Itakam jikin ta sai Bari yake yana karkarwa". Cikin Xafi Hjy. Layla ta jubeta cike dajin tsanarta a zafafe ta Ce mata" Are you mad??? See Stupid. Ta fadi tana Nuna nata da Hannu"..................
Labarin Yar Maulah na kudi ne,Zaki turo katin SPC #300 MTN. Idan VIP ne #200. Normal kuma #100 duka ta wannan number ***.
Idan ta Bank Account ne kuma Mohammed Hassana Fcmb. 7782217014
Sai kiyi screen Short ki tura evidence of payment dinki ta wannan number ***.
*Share to Another Groups plz👏🏻*
Mmn teddy🧸 [7/19, 7:11 AM] Maman Teddy🧸: *Loading.....*
*YAR MAULAH🦯*
_Written by: Mmn teddy🧸_