Introduction
by @mamanteddy
[8/27, 8:47 PM] Salmah Yr Maulah: *Laoding*
*✨ƳAR MAULA✨* ( SYMPHARTY AND PURE ROMANTIC STORY)
PAID BUK 3
*Na Mmn teddy🧸*
_*DEDICATION*_ Wannan littafin Sadaukar wace ga Duk wani mai Suna Safiyyatu,Alheri ya cimaki Anty na,kuma Mommanah,son so fisabillahi".
*Gargaɗi* Ban yarda wata ko wani suyi amfani wajen juyamun Fasahar rabutu da wayo ba,yin hakan kuskure ne Babba,don haka plz a kiyaye".
*ALHERI WRITER'S ASSO.📘🖊️*
*A.W.A*
```Ƙungiyar ɗaya tamkar da dubu,alheri gidan Karamci da Sanin Ya kamata,masu faɗakarwa tare da nishaɗantarwa,Alheri sai Ɗan Alheri...🖐️```
____________________________________