FYAƊE

Introduction

by @mamanteddy

[4/25, 4:22 PM] My number: *🕊️FƳAƊE...!🕊️* (Romantic love N sympathetic story)

*Wannan littafin na kuɗi kaman yanda kuka sani ,kuma a wannan karon free page biyar 5 zanyi inshallah , ga masu buƙatar shiga Paid Group ga yanda tsarin yake , Regular group ₦500...Vip group ₦1000... Special ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number ***.*

Nayi magana nace Don Allah Wannan littafin kar yar kasa da shekara 🔞 ta karanta wannan labarin kada yarinyar da ta karanta mun littafi indai bata kai 18 ba don ALLAH.

Masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu biya 3k . Fellow my YouTube channel domun samun Audio books na marubuciya Mmnteddy....@Mamanteddy YouTube channel.