Page 5
by @mamanteddy
*Writting by* Aysha maman teddy🧸
*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️
***
*Bismillahir rahamanur rahim*
Not edited🥺 ____________________________________
Sunkuyar da kai mairo tayi tana jiyo irin xagin da umma hausi ke xubo mata... Umma yadikko kuwa dake gƴafe tana bama shanaye ruwa a kwarkwar ɗin su itama sunkuyar da kai ƙasa tayi tana jiyo Tijaran da umma hausi kema ɗiyar ta ta. Sai da umma hausi tayi faɗan ta tagaji ta daina sannan mairo ta ɗago ta kalleta tace"umma kiyi haƙuri. Tsaki taja kan tace"ki ɗauki ƙwarya gayi can da nono ciki kije kisaida a kasuwa don yau da kasuwan rugan nan. Batare da tace komai ba tanufi ƙwaryan haɗi da ɗauka, wanda dai² tana ɗora ƙwaryan ne sai ga mahaifin ta ya shigo. Wani irin kallo yajefeta da shi haɗi da maida hankali n sa gun umma hausi yana mai cewa " Hausi wannan kuma ina xata fita taje. Sai da umma hausi ta yatsina baki da fuska sannan tace" hmm kasuwa ne nace tafita tasaida nonon nan. Buɗan bakin Abba lamiɗo yace " hmn ae yafi, amma ni har kunyan tafita a ganta ace ƴata ce nakeji. Nan umma Hausi ta amshe da ai dole kaji lamiɗo. Ace mace tayi gantsamemiya bb ko karen dake xuwa da sunan zance. Ganin abun na yawa ne yasa umma yadikko cire kunya tace"habawa umma Hausi shifa komai da kk ganshi ɗan lokaci ne, musamman aure Sai lokaci yy akeyin sa. Cike da katseta Abba lamiɗo yace" ke yadikko rufemun baki, ae dama kece kk goya mata baya, wayasani koma kekike hanata kula maxan. Jin maganan tasu baxata ƙare bane yasa mairo saurin barin wirun haɗi da nufan wanyan kasuwa. Wanda tana tafiyane tana sharce hawayen kan fuskan ta. A zuciyanta kuwa cewa take" tabbas tayi rashin uwa a rayuwan ta, amma kuma ta gode ma Allah daya bata wata uwan mai ƙaunar ta da sonta kaman umma yadikko. Magana ta hauyi kaman zautacciya tana cewa"wai umma mai yasa kk tafi kk barni, mai yasa kk xaɓi rabuwa da Abba na.? Kintafi baƙƴa ko waiwayon halin da ƴarki take ciki. Kuka ne ya ƙwace mata wanda nan ta sauke ƙwaryan nono ta zauna don tayi mai isarta, Don dama tasaba da irin wannan kukan nata, ba ranar da batayin shi. "Kallon shi Aneesa tayi cike da rashin son tafiyan nashi tace" muhammad yanxu tafiy xakayi ka barni, ni dai plz kabar tafyn nan sai an yimun second test sannan mutafi garin da kai. Jawota yaƙayi yana mai ƙara mannata da jikin shi ta yadda kowannen su kejiyo numfashin ɗan uwanshi. Cikin wani irin segxy voice ɗin shi mai daɗin sauraro yafara ce mata" my Anees ki kwantar da Hankalin ki ako ina nake xuciyata na tare da ke. Just 3 days xanyi na dawo. Rungume shi tayi haɗi da haɗe bakun su wuri guda sai da ta stotsa mai isar ta sannan ta saki bakin mijin nata tana cewa"i love u so much soja na. Tafe take tana waƙen fulani haɗi da yin sauri don ta isah kasuwa. Kanta kuwa ɗaike da ƙwaryan nono wanda aka cika shi tapp da nonon fulani. Tana jiyo horn ɗin mota a bayanta, amma miskilanci yakasa sata ta jirga daga inda take taba motan wiri. Horn yakumayi amma nan ma shiru bata jirga ba. Duda zuciyanta cike yake da mmkin yanda ƴan birni suka shigo cikin rugar tasu ta kidandan. Abun ka da xuciya ta soja, ganin irin wulaƙantasun da mairo takeyi yasa muhammad figar motan yana mai shirin banketa da shi. Saurin janye jikin ta tayi cike da tsoro, wanda nan Take ƙwaryan nonon yafaɗi ƙaya suka ya xube.
Toh fah mai xai faru kuma?
Shin mairo xata ƙƴale muhammad Adnan kuwa.?
Tohh duk dai kubiyo Alƙalaman Aysha muhammad Bamalli, don ta warware maku komai.
Kuyi haƙuri da wannan page bb yawa.
*#SherE to another groups*
Labarin ta kuɗice fah 100 kacsl ta wannan number ***. VIP kuma 200. [3/6, 8:51 PM] Husnah: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪 🎪🎪 🎪 *BAFULLATANAN RUGA*