BAFULLATANAN RUGA

EPISODE 8

by @mamanteddy

*Story and written by:* Maman teddy 🧸

*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

*A.W.A*

***

__________________________________

Dedicate to my fans❤️

Not edited🥺

Dariya khamis yayi haɗi da nanata sunan mairo.Haka suka fara kutsa kan su ixuwa cikin wannan rugar kidandan. Tun daga isowansu majalisan su salisu suke binsu sa kallo baki sake, sukuwa matan dake gyefen su suna sayar da nono nan suka hau yashe baki Suna faɗin amm birni.kawai sai kiga bafullatana ta saki ƙwaryan nono batare da ta sani ba. Haka wanda suke tsaye suma da ƙwaryan nonon sai kiga ta sake shi ƙasa, ba ai aune ba sai dai wurin dasu kaji faɗuwan ƙwaryoyin su gaba ɗaya ji kk tumm- tummm a ƙasa. Su kuwa muhammad bin su suke da kallo, yyn da khamis yace" Adnan muje wurin wancan samarin baxasu rasa sanin ta ba da yardan Allah. Cike da miskilanci da basarwa yace" ok. Nufan su salisu sukayi wainda sai ƙara washe dafaffafun haƙoran su sukeyi. Saurin kawar da kai Adnan yayi yana mai jin wani irin ƙyaƙyani a ranshi kuwa cewa" yake see his ungly mouth so greenish. Muryan khamis ne ya sa shi dawo da hankalin shi gare su, nan khamis ya fara cewa" muna son sanin wata yarinya ce, ko sunan ta mairo ne kowa..... Ae dajin haka bai ƙaruka ba salisu yayi saurin cewa" washe mairon kenan,babban ko ƙaraman, don akwai wanda ta girma babu miji don ta kai shekaru 18,akwai kuna ƴar gidan liman shekaran ta 13.Dariya ne yakusa kama muhammad Adnan tino da mairo yarinya ƴar ficika kaman a hure amma wai ana cewa ta girma bb miji,maiye a shekaru 18,nan ya tino da Aneesa wanda ya aureta age mate ɗin shi ne, don ko xai girma Aneesa baxai bata yakai shekaru 2.wanda a yanxu yakai shekaru 32. Yanayin muryan salisu ne yaba khamis dariya komai yace she... Dariya yakeyi sosai wanda shi kan shi Muhammad Adnan badon shi ba gwanin dariya bane to tabbas da sai ya taɓa nashi. Cikin dariya khamis yace ma salisu" yowa ɗan samari itah babban muke magana. Oshe rugar lamiɗo tashe. Dariya khamis yakuma wanda by this time sai da Muhammad Adnan yayi murmushin shima. Okay ne wai xai ce shine shi a dole ga wayyan bafullatani wai ashey... Lol😂 Nan khamis yace" da kƴau plz kaɗan yi mana jagora mana. Ae nan cikin xumuɗi ayo shine xai jera da ƴan burni wayayyu kuma kaman su Adnan yace" tohh shallaɓe. Nan yayi gaba suna binsa a baya, sai wani ƙombo yakeyi yayin dasu kuma sauran fulanin ke bin salisu da kallon sha'awa, a dole ya hayen nan. A haka har suka isah bukkan lamiɗo mahaifin mairo. Wanda da isan su suka hau jiyp hayaniyan faɗa ta harshen fulatan ci. Wanda basa fahimtan komai sai hargogowa da suke ji... Kallon salisu khamis yayi haɗi da cewa" don Allah kaɗan mana iso da mai bukkan. Tohm yace masu haɗi da kutsa kai cikin bukkan tasu, wanda da shigar sa ɗan filin da aka kewaye sa karmami akeyi kaman jagayayyen gini sai a daga tsakiya kuma bukkoki ne guda uku a kewaye. Idon shine ya sauka akan dukan da Abba lamiɗo keyi ma mairo, a cewa n shi tayi masu a sarar nono da sanda yake dukan ta yyn da umma yadikko tayi bukka tana mai xubar da ƙwallah, a ranta tana cewa" ace ƴa ɗaya Allah ya baka amma kullum tsakanin ka da itah sai tsana da kiyayya. Ita ko umma Hausi cewa take macciɗo ka ƙarama ta, kullym bata kawo mana cigaba sai a sara, bb miji babu kuma cigaba. Muryan salisu ne sukaji yana cewa" macciɗo ana sallama da kai inji wasi ƴan binni. Bai jishi ba, sai umma Hausi da tayi saurin riƙe sandar tana cewa " macciɗo ƴan burni fah aka ce sunxo wurin ka. Cikin sauri jiki na rawa Abba macciɗo yace" dagashke kk hausi. Ahh da gashke mana macciɗo. Shi dai salisu fitowa yayi yana ce masu Adnan" aradun Allah mairo ake duka tayi asarar nono. Cike da jin daɗin ana dukan mairp Adnan yaciro kuɗi a walet yana cewa" ɗan fillo mun gode ga wannan asayi nono... Ai cike da murna ysma amsa kuɗin yana xubo masu gfy ta harshen fulani, wanda kpmai basa fahimta, dai² Abba macciɗo na isowa shi kuma salisu na tafiya, da ganin dhi kaman wasu mutanen kirki suka zube suna gai she shi. Ai shima abunka ga gulanin ruga da karrsma baƙo nan ya xube yana cewa sannun ku da zuwa, bari a kawo Abun shimfiɗa. Nan duka ce a'a baba abarshi xamu tsuguna anan. Basai mun bada wani aiki ba.. Abba macciɗo ne yace ba'ayi haka ba ƴan samari nan ya shiga dsga ciki hadi da ɗakko tabarman kaba, wanda nan Adnan yy saurin amda ya shimfiɗa suka zauna. Bayan sun gama gaiduwan sune Abba macciɗo ya fara tambyan su mai ke tafe dasu. Wanda nan duKa kwashe mai kpmai abun da yakawo su akan suna son Auren mairo ne. Ba tare da Abba macciɗo yaji da ga infa suke ba ya hau yashe baKi don dama niman kai da mairom yakeyi, cikin hurɓatacciyan Hausan shi yace" kai yaro kaje ko a yaune ka shirya xan baka mairo ka tafi da itah. Ka turo magabatan Ka a liman ya ɗauka maku aure. Cike da farin cikin yau baƙatan sa xai biya, ya hau gdy haɗi da cewa " mun gode baba, kima in Allah ya yarda yau xa'a ɗaura mun aureda mairo. Yanxun xan sanar da Iyayena. NAn maccido ya miƙe haɗi da cewa to masha'allh baei nima na sa nar da liman. Ae da wucewan shi Abba macciɗo ys hau dariya yana cewa" khamis wlh ssi na auri yarinyanan sai na ɗanɗana mata axaba, kuma auren wata uku ne kacal Xanyi da itah, kAfin nan nassn duk wanda yasan ta toh baxai gane ta ba, ssboda axaban da xata sha a wurina.har ina tausayawa mata. Taɓe baki khamis yy haɗi da ce masa, sorry for your self.

Kuyi manage da wannan plz.

Maman teddy 🧸 [3/6, 8:51 PM] Husnah: *Tyiping.....*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪 🎪🎪 🎪 *BAFULLATANAN RUGA* 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪🎪 🎪🎪🎪 🎪🎪 🎪

Story and writting by: *Maman teddy🧸*