BAFULLATANAN RUGA

EPISODE 7

by @mamanteddy

*Story and written by:* Maman teddy 🧸

*ALHERI WRITERS ASSO.*📘🖊️

*A.W.A*

***

__________________________________

Dedicate to my fans❤️😍

~Continuation~

"Cike da tattausar murya khamis ya cigaba da cewa" muhammad fah munxo nan rugar ne don nemo ma iyalinka magani bawai wani abu ba. plz ka manta da wannan mahaukaciyan bafullatanan, don su komai sukayi hauka ne bb hankali a tare da su, just for get a that villager plzzz. Cike da ƙara ƙuluwa da maganan tashi ya ɗago idon shi da suka sauya lokaci ɗaya daga fari xuwa jah. Wani murmushin ɓacin rai yayi, kan daga bisani ya furxar da wani irin numfashi mai nauyi ya kara ƙare masa kallo sannan yace" khamis ka manta muhammad Adnan kenan.? Ae bb wani mahaluƙi da xai ɓatamin ya rainamun wayo na ƙƴaleshi. Kallafa yanda tayi mun. See this, wlh baxan ƙƴaleta ba. Just inxaka biyoni na nemo inda yarinyan nan take if not i will go by my self. Cike da jin haushi Khamis yace" i cant yes is your right Adnan. Amma xaka iya zuwa da kanka baxanje ayi abun da Allah xai tambayeni ba. Amma kasani in xalintanta xakayi wlh Allah saiya saka mata. Inkuma jahadi xakayi ka aureta ka fitar da itah daga cikin wannan wahaltacciyan rayuwan tasu toh tabbas daxan ce kayi taimako. Inkasan auren ta xakayi don kuxauna A tare har'abada to ns amince xan baka goyon baya na bika muyi komai tare kaman yanda kace. Jin furucin khamis yasa Muhammad cewa" okay naji xan aure ta baxan cutar da ita ba. Cike da jin daɗi khamis yace" yauwa Adnan abun da ya dace kenan, but ya maganan Aneesa. Cike da mmki yake kallon shi, wai shi khamis adole xai auri wannan bafillatanan ne saboda su xauna. A tare.? Wani dan tsaki yy a ciki wanda khamis baijishi ba. Nan yace" a'a khamis karka damu da Aneesa komai xai xo da sauƙi. Cike da jin daɗi khamis yace" okay muje mu fara neman inda take waye sunan tama? Yafaɗi yana dariya alaman xolaya ce

Bai bi takansa ba ya ce mutaka da ƙafa, don wannan yarinyan tama na rashin hankali, mairo take ne kowa. [3/6, 8:51 PM] Husnah: *Tyiping....🖊️*

*BAFULLATANAN RUGA*

*NA*

Maman Teddy 🧸