Episode 9
by @mamanteddy
*ALHERI WRITERS ASSO*📘🖊️
*A.W.A*
***
*__________________________*
"Kallon shi khamis yy kan daga bisani yace ban fahimce ka ba khamis". Ɗan murmushin yaƙe khamis yayi kan daga bisani yace wai muhammad Adnan kace ka shirya a yau xa'a ɗaura maka aure da mairo to ta yy, su daddy sam baxasu amince ba, Ammi ce kaɗai xatayi farin ciki da hakan."
Cike da miskilanci Muhammad ya tashi daga tabarman kaban yana cewa yo kam xa'ayi komai kaman yanda nace"but waye yace maka su Ammie xasu san wannan Auren? Wannan fah aure na just 3 mount ne, din haka xan samu wasu dattawa koda masu aiki a ƙarƙashina ne. Yana gama faɗin haka yafara tfy haɗi da shirin barin wurin. Dry Khamis yayi haɗi da biyo bayan shi yana cewa haba Muhammad har da tfy ne xa'a barni a rugar su mairo, ae ace na tashi.
Kafin yabashi amsa ne wayan shi ta hau ƙara, da sauri Adnan yakai hannu haɗi da ɗauka don ganin mai kirar. Cikin tattausar murya yace umma barka da rana." Cike da muryan kukawa can ɗayan ɓangaren ta amsa da yowa Muhammad. Fatan kana cikin ƙoshin lfy. Ya kuma Aneesa?.
Cike da narkakkiyan murya yace " umma tana lfy tana gaida ku. Jin yanayin shi yssata cewa Adnan!!? Naji Ammi ta kiraka akan xaman da kk da Anisa a germany baku dawo ba. Ka kwantar da hankalin ka kanaji ko. Sam kar kasa ma ranka damuwa.
Cikin sarƙaƙƙiyan murya yace tom umma na mun kusa dawo nan kusa. Addu'a sosai ummah tayi masa haɗi da datse wayan.
Da datsewan shi ya kalli Khamis yana cewa" Khamis umma ne fah jikina yy sanyi akan nasihun da umma tayi mun. Sai naji kamar na bar wannan auren manufan da xanyi, don nasan umma taji labarin tabbas baxa ta soba.
Cike da jin daɗin janyewan shi khamis yace, gsky ka kuma tunani. Shiru ne sukayi na wasu mintoci wanda nan khamis yy tunanin halin da mairo take ciki na rashin miji ga whl da take sha a gidan uban nata, ha kuma mutanen rugar tasu... Cikin sauri yace" Adnan karda ka janye wannan aure, ae dama ba auren xama ne ba. Auren da xakayi na watanni kadan, in muka janye ae munji kunya kenan kuma munji tsoro, ai soja bama da tsoro kuma bama gaba mu dawo baya.
Ko kamance taken namu ne, no going back. Cike da gamsuwa Adanan yace" haka ne Khamis mubar rugar nan mufita xuwa garin kaduna tukun.
Ɓangaren Abba macciɗo kuwa tuni ya sanar ma liman, wanda kan kace mai a wannan ruga tuni labari ta mmye ko inah. Wanda wasun su kecewa ansayar da mairo. Don sun firgita da ganin su Muhammad Adnan don wasun suma basu taɓa ganin irin su ba. Bayan Abba macciɗo sun gama tattaunawa da liman yanufo bukkan su..
Cike da fara'a ya ƙaraso ciki yana ƙwala kirar matanna shi, wanda jin kiran tasa yabasu Duka mmki. Kallon shi umma yadikko tayi haɗi da cewa" mai yafaru ne lamiɗo?. Cikin farin ciki ya kallesu yana cewa"wannan yarinyan da tayi kwantai yo Allah yakawo mata miji, kuma in Allah ya yarda a yau xa'a ɗaura auren ta. Cikin faɗuwan gaba umma hausi tace" a wani rugar wannan mara rabon yaron ko yake?.
Kallon ta yy sannan yace haba hausi ae abin mu gode ma Allah ne, yo xagin mu da akeyi a rugar nan duk taxo ƙarshe. Nan Abba macciɗo ya fara basu labarin Muhammad Adnan da duk wani bayanai da ya bashi akan shi.
Ae da jin haka umma yadikko ta hau tafa hannu tana cewa" lamiɗo..." lamiɗo yanxu ƙosawan ka da mairo har yakai ka ka aurata da wanda bamu san usulin sa ba. Gsky kakuma tunani don bazan amince a aurar da ɗiyata Ga wanda ba musan usulin sa ba.
Wani mugun kallo Abba lamiɗo yayi mata sannan cike da bala'i ya hau cewa auran nan inkinga anfasa to bana a raye. Kuma har da kk wani batin ɗiyar ki. Ɗiyarki ta inah, bafa ke ce kk haifeta ba, uwar ta ma kanta na mata nirki da xuwa inda take, balle ke nine uban ta, kuma nn nake da damar aurar da itah ga duk wanda naso.
Juyawa yy a fusace haɗi da barin kangon. Itako umma yadikko shiru tayi tana tunanin rashin adalci na Abba macciɗo. Haɗa ido sukayi da mairo wanda duk taji abun dake faruwa, kuka tasa haɗi da nufan cikin bukka. Wanda cikin sauri umma yadikko tayp bayan ta.
Umma Hausi dake tsaye tana cije yatsa, sam ranta bai mata Daɗi ba jin mairo xatayi aure. Haushi ne ya turniƙeta, nan ta hau cewa'lallai wannan yarinya da sa'a a tare da itah, uwar ta ga ta can tana auren hamshaƙin mai arxiƙi A cikin garin Kano, itama gashi tasamu, gsky bari lamiɗo ya dawo duk yanda xanyi na hana wannan abu yafaru Sai nayi.
*WAYE MUHAMMAD ADNAN???*
Muhammad Adnan yakasan ce haifaffan ɗan asalin garin Kano, wanda mahaifin shi wato Alh. NASIR ƊAN SAKANAU ya kasance babban attajiri kuma cikakken ɗan siyasa,Wanda yanxu yake da matsayin deputy governor.
More comment more Tyiping... ✍🏻🖊️
Maman Teddy 🧸 [3/6, 8:51 PM] Husnah: *Tyiping....🖊️*
*BAFULLATANAN RUGA*
*NA*
Maman Teddy 🧸