UNDER HIS AUTHORITY
ZAYD ARMAAN
CHAPTER SEVENTY : 70
UNDER HIS AUTHORITY
JIDDAAH BARKUM
————-
Zayd kuwa ya ci gaba da tsayawa a gabanta. Bai ce komai ba. Bai kuma matsa kusa da ita ba. Kawai ya tsaya yana kallonta cikin shiru. Fuskarsa babu wani expression na musamman, fuskarshi nan nan yanda ta Saba kasancewa. Calm, unreadable, almost cold. Amma… Idanunsa suna kanta ko kiftawa baya yi.
Ya kalli yadda ta lumshe idanunta da ƙarfi, kamar tana ƙoƙarin tabbatar masa cewa bacci take. Sai ya ɗan karkatar da kansa. For a few seconds, ya tsaya yana kallonta kawai. Sai ya janyo kujerar dressing mirror dake kusa da madubin dakin, ya zauna a hankali. Ya jingina bayansa, ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, yana kallonta da wannan irin kallon nasa mai tsauri wanda baya bukatar magana.
Raihana tana jin presence ɗinsa sosai. Kamar tana jin nauyin kallon da yake mata duk da idanunta a rufe suke. Hannunta ya ɗan motsa ƙarƙashin duvet din. Ta sake haɗiye yawu. Zuciyarta ta ƙara bugawa da ƙarfi, amma still idanunta a rufe suke.
Bayan wasu seconds, sai muryarsa ta fito a nutse amma strictly, “Open your eyes.”
Raihana ta sake haɗiye yawu. Amma har yanzu ta ci gaba da pretending kamar bacci take yi. Fuskarta a nutse, idanuwanta a rufe, ko motsi ba ta yi ba. Zayd ya ɗan karkatar da kansa yana kallonta. Bayan ya ga ba za ta buɗe ba, sai ya miƙa hannu zuwa bottled water ɗin dake gefen bedside. Ya ɗauke shi, ya buɗe murfin sannan ya zuba ɗan ruwan kaɗan a tafin hannunsa.
Without saying a word, ya watsa mata ruwan.
Raihana ta buɗe ido da sauri. “Ahh!” Ta ja numfashi, hannunta ya kai wajen fuskarta yayin da take kallon inda ruwan ya fito. Sai ta juyo ta kalli Zayd. Hular dake kanta kuwa ta riga ta zame ta koma kan pillow ba tare da ta sani ba. Ta haɗe rai, ta kalle shi da harara ƙasa-ƙasa. “Me nayi maka kawai ina bacci zaka zuba min ruwa?”
Zayd bai yi uttering komai ba. Kawai ya ci gaba da kafeta da kallo. Calm. Silent. Completely unbothered. Raihana ta ɗan jira ya ce wani abu. Amma Nothing. Ganin ba zai yi magana ba sai ta ɗan murguda baki, sannan ta mike daga kan gadon gaba ɗaya.
Shafff ta ma manta kayan bacci ne a jikinta, kuma bata ma san hular kanta ta faɗi ba. Sai da ta mike tsaye, idanunta suka sauka akan mirror ɗin dakin. Ta ɗan buɗe ido da sauri. “Ya Allah…” Sai ta sa hannu ta janyo hijabin da tayi sallah, ta saka shi a kanta da sauri tana ƙoƙarin gyara shi.
Zayd kuwa yana nan zaune. Tun da ta mike bai daina kare mata kallo ba, kamar zai cinyeta. Not even a blink. Raihana ta ɗan ji nauyin kallonsa, amma ta yi kamar ba ta lura ba. Ta gyara hijabin nata sosai, sannan ta juya kamar za ta fita.
A take Zayd ya sa mata ƙafa. Raihana ta yi taga tagaaa. Balance ɗinta ya ɓaci gaba ɗaya. Idanunta suka zaro saboda tsoro, ta ɗan daga hannu tana neman abin da za ta riƙe. Amma maimakon ta faɗi ƙasa— Sai ta faɗa kansa.
Kujerar ta ɗan motsa da nauyin jikinta, sauran kadan duk suyi baya amma ya dafe kafarshi daya da kyau a kasa ita kuma ta kankame jikinsa a firgice. Hijabin nata ya zame daga kanta ya dawo kan shoulder ɗinta. Raihana ta ɗago hannu ɗaya da sauri tana ƙoƙarin gyara hijabin, yayin da ɗayan hannun nata ba tare da ta sani ba ya sauka kan kirjin Zayd. Ta danyi freeze after realising what she just did.
Zayd ma ya yi shiru. Ya kafe fuskarta da kallo, idanuwansa a lumshe. Bayan seconds kaɗan, cikin calm voice ɗinsa ya ce, “Dagani mana.”
Raihana ta ji kunya ta kama ta nan take. Ta murguda baki, ta ɗan harare shi kamar tana neman ta ɓoye embarrassment ɗinta, sannan ta fara ƙoƙarin tashi. Amma kafin ta samu ta mike, Zayd ya maida ita kan cinyarsa.
Raihana ta zaro ido. Ta fara ƙoƙarin kwace kanta kutoka wajensa, tana jin gaba ɗaya ta takura. Zayd kuwa ya kalle ta ƙasa-ƙasa, sannan cikin wannan nutsuwar tasa mai ɗan tsiwa ya ce, “Ni kike wa rashin kunya?”
Raihana ta sake zaro ido, still tana ƙoƙarin kwace kanta. “Me nayi maka?” Bai ce komai ba. Kawai ya ci gaba da zuba mata idanu. Raihana ta ƙara jin pressure ɗin yanayin na sake karuwa. Wlh da ta sani, da ta kwana a dakin Ummie, ta ayyana a ranta. Ta ci gaba da ƙoƙarin kwace jikinta daga nasa, amma Zayd ya ƙi sakinta.
A hankali ta ce, “Dan Allah ka sakeni… kar wani ya shigo, dan Allah.” Zayd ya ɗan dage gira. Bai ce komai ba. Raihana ta sake murguda baki, wannan karon a fili annoyance ya bayyana a fuskarta. “Wai me haka dan Allah? Kai wai baka da kunya ne?” Zayd ya ɗan buɗe ido, yana kallonta bayan jin abinda ta ce. Raihana kuwa nan take ta kauda kanta gefe. Ta ƙi kallonsa.
Bayan ɗan lokaci, Zayd ya tambaya a hankali, “Waye kika kashewa waya jiya?” Raihana bata juyo ba. Ta sake murguda baki. “Nima bansani ba. Ni kawai ka kyaleni ko wlh nayi maka ihu.”
Zayd ya sauke kallonsa zuwa gashin kanta dake kyalli, baki sidik da shi. Sai ya yi shiru na seconds kaɗan. Sannan cikin nutsuwa, almost like he was challenging her, ya ce, “Yi ihun, please.”
Bayan ya faɗi haka, sai ya ɗan ɗaga hannu a hankali, ya kai ga gashin da ya zubo har bayanta. Without saying a word, ya kama bun ɗin da aka daure gashinta da shi, ya janye shi a hankali daga wurin. Ribbon ɗin ya fito daga gashin nata, sai gashin ya fara kwance yana zubowa a bayanta da wani irin sheƙi mai ban mamaki.
Zayd ya kalli gashin nata da ya fara bazuwa, sannan ya ce calmly, kamar ba wani babban abu yake magana a kai ba, “Mu a nan gidan nan ba a saka gashin doki dan haka You better take off this bullshit daga kanki.”
Raihana ta tsaya cak, zuciyarta na wani irin bugawa da sauri. A hankali ta juya kanta, sannan ta kwace gashin nata daga hannunsa. Ribbon ɗin da ya riƙe ya riga ya cire, na hannunshi sai gashinta kuma ya bazu a bayanta gaba ɗaya. Ta kalle shi da harara, brows ɗinta a ɗan ɗaure. “Ai sai ka cire min, tunda kai ne ka sakamin.” Ta faɗa cikin ɗan ƙaramin tsiwa da jin haushi a lokaci guda. “Meye na maka kake min haka?”
A hankali ya ɗago hannunsa, kafin ta ankara ya ɗalle mata lips da fingers biyu da ɗan mugunta. Raihana ta fashe da kukan shagwaba amma babu hawaye, “Me nayi maka kake cin zalina? Kusan kullum sai ka dinga dukar min bakina duk in nayi magana!”
Zayd ya ƙankance idanunsa, cikin husky voice ɗinsa amma yet calmly yace, “Ba dai ba ki da kunya ba? Watarana sai na gurje bakinki.” Ya ɗan dakata yana kallon yanda fuskarta ta nuna alamun shagwaɓa, hawaye na dan zuba kadan kafin ya cigaba da cewa, “Kina zaune, wacce zata dinga min biyayya da jin maganata zata zo.”
Raihana ta wani zuba masa harara, tana tura baki. “Allah ya sa ita ce shugabar masu biyayya a duniya! Ni dai kawai ka fita a sabgata, ba ruwanka da ni,” ta ƙare cikin jin haushi, tana saka hannayenta biyu ta rufe fuskarta ta fashe da kukan da ita kanta bata san na menene ba wani irin zafi da takaici suna ratsata a lokaci ɗaya.
Zayd ya ɗan yi wani shegen murmushi mai nuna alamun kaama r ya gano lagonta, ya kalli yadda take ta murguda baki. “Ni dagani ko kunya ba kya ji kin wani haye min jiki tunɗazu.”
Raihana ta ɗago da sauri tana son ta miƙe, fuskarta duk ta baci da hawaye. “Toh ka cikani! Ai dama mugunta kayi min, ka saka min ƙafa na faɗi. Ai da ka barni na faɗi wallahi da na fi jin daɗin hakan da na zauna a jikinka!”
Ai kuwa, yana jin ta faɗi haka, ya tura ta kamar za ta faɗi. Ta zaro ido cike da tsoro, amma kafin ta Kai ƙasa, sai kawai ya riƙota. Saboda yadda ta riga ta yi baya sosai, dan ita gabadaya ta fidda rai cewa zata sha kasa ta kasa daidaita balance ɗinta, hakan yasa suka fāɗa tare a kan lafiyayyen gado, ita tana ƙasa, shi kuma yana samanta.
Kallon juna suke cikin ido, zuciyar Raihana na wani irin bugawa da sauri, tana jin wani irin zafi da ba ta san ko na menene ba yana ratsa ta. Shi kuma Zayd, yana nan a yadda yake, he’s totally unreadable, ba za ka taɓa cewa ga irin yanayin da yake ciki ba a lokacin. Idanunsa sun zurfafa sosai, suna kallon nata da wani irin salo mai cike da rikitarwa. Numfashinsu na fita a tare, yana gauraye a tsakiyar fuskokinsu saboda yadda suke kwance a kan gadon ita tana ƙasa, shi kuma yana samanta yana zubaa mata kallon da yake ƙara rikita mata zuciya.
Raihana ta lumshe idanunta na ƴan daƙiƙa kaɗan, tana ƙoƙarin tura fargabar da ke taso mata ciki. Amma a zuciyarta, wani irin baƙon abu ne yake yawo, wanda ko ita kanta bata san ko meye ba kawai sai ta fara ƙoƙarin tureshi amma ta kasa magana dan ko numfashinta ma da kyar yake fita.
Zayd dai bai motsa ba. Ya ɗan karkatar da kansa kaɗan, fuskarsa ɗauke da wannan shiru sannan idanunshi na yawo tsakanin fuskarta da lips ɗinta dake motsi ya kafeta da kallo ga wnn fuskar nan tasa mai cike da ikon mallake komai. A hankali, da wata sassanyar murya da ta fi kusa da raɗa, ya ce mata: “Waton kin raina ni, kin sake fita without my consent, kuma na kira kin kashe min waya ko? Despite all the warnings da nayi miki…”
Muryarsa ta fito da wani irin salo mai kashe jiki, wanda ya sa ta sake maida idanunta ta rufe a firgice. “Open your eyes,” ya faɗa da commanding tone.
Da sauri ta buɗe tana ta kyafta idanu. “I texted you, wallahi!” ta faɗa da muryar shagwaɓa, tana ƙoƙarin ɓoye yadda jikinta ke rawa ƙarƙashin nasa. “Ka dagani dan Allah, wallahi kayi min nauyi!”
Zayd ya yi wani ɗan lallausan murmushi irin murmushin nan na gefen baki wanda ba kasafai yake yi ba. “Answer me.” Raihana ta ɗan lumshe idanunta, zuciyarta na bugawa da ƙarfi. “Wallahi Maman Ihsan ce tace za a ƙarasamin gyaran jikin, kuma ban fita ba sai da na maka message. Dan Allah kayi haƙuri.”
“Ba dai kin raina ni ba, kina min magana da tsiwa ina mijinki? Bari in ga gyaran jikin da akayi da kika je ba izinina,” ya faɗa yana bin fatar jikinta da kallo, at the same time yana ƙoƙarin janye hijabin jikinta. “Wallahi ba zan sake ba, I promise! Dan girman Allah kayi haƙuri,” ta faɗa hawaye na saukowa.
Ganin ya ɗan ɗago ta yana ƙoƙarin janye hijabin, ta ɗan daure ta sa hannayenta biyu tana tura ƙirjinsa, amma ko kaɗan bai motsa ba, don kuwa nauyinsa da ƙarfinsa su fi na ta nesa ba kusa ba. Yana jin tana tureshi, sai kawai ya ƙara lumshe idanunsa, yana jin daɗin yadda tayi laushi tana bashi haƙuri amma kam ya fi son yana magana tana bashi amsa da tsiwa, domin shi a wajensa, wannan tsiwar tata ce ke ƙara bashi nishadi. Sai ya cika hijabin ta ya sake sakar mata nauyinshi.
“Karki damu,” ya ce a hankali, yana sa yatsansa ɗaya yana shafa gefen kumatunta a hankali har zuwa kan lafiyayyen lips ɗinta, “Bari mu tabbatar da aurenmu a yau, yadda nan gaba idan na baki umarni zaki fi saurin dauka.”
Ta zaro idanunta, zuciyarta na bugawa tana kallonshi, amma idanunsa na ƙara nuna mata cewa yana da tabbacin abin da yake faɗa. Kafin ta sake wata maganar, ya ɗan rintse idanunsa tare da saukar da fuskarsa kaɗan, yana shirin rufe tazarar dake tsakaninsu.
Raihana ta buɗe baki za tayi magana, amma ya haɗe bakinsu, ya cafki tongue ɗinta ya fara kissing ɗinta da wani irin yanayi da salo mai rikitarwa. Raihana kuwa tuni ta runtse idanunta da mugun sauri, tana jin yadda duk wani ƙarfi ya ƙare a jikinta. Ya cigaba da tsotson lips ɗinta, numfashinsu na gauraya waje ɗaya. Da gangan ya ɗan ciji lips dinta na ƙasan a hankali, sannan ya sakar mata wani lallausan numfashi mai zafi wanda ya gauraye da nata.
Daga nan, ya cika lips din nata wani uban nishi yayi escaping daga bakinta, a hankali ya zaro harshensa ya fara bi da fuskarta. Yana lashe kumatunta ya fara lashe hawayen one by one yana bin duk wani lungu na kumatun nata har ya sauka zuwa kan dogon wuyanta. Raihana ta tsorata matuka; ta sa hannayenta biyu ta damƙe kansa tana ƙoƙarin tura shi da ƙarfi. Amma maimakon hakan ya hana shi, sai ma ya zama masa wani irin support da kuma ƙarin damar da ya fi so. Ya sakar mata un zafaffen huci mai zafi a wuyanta, sannan a hankali ya gangara zuwa wajen kunnenta.
Yana sauka a wurin, ya fara saki wani irin nishi a cikin kunnenta, ya dan ciza Raihana ta kasa magana sai mutsu mutsu da nishi kawai take saki sai kawai ya cafki kunnen nata yana tsotsa a hankali da wani irin salo mai kashe jiki. Zafafan nishinsa da saukar numfashinsa a cikin kunnenta na hura wani irin wuta da ta sa Raihana ta zabura a tsorace, tana sakin wani ƙaramin kuka mai cike da shagwaɓa da rikicewa.
Zayd ya ɗago fuskarsa, idanunsa sun yi wani irin ja sai ya sake hade bakinta da nashi giving her the hottest French kisses, hannunsa ya fara zamewa a hankali yana ƙoƙarin janye hijabin jikinta. Amma da yake rigar jikinta da hijabin sun shaƙe da juna ta yadda bai zai yuwu su rabu da wuri ba, sai kawai ya sauya dabara ya saka hannunsa daga ciki ta ƙarƙashin hijabin kai tsaye.
Wani irin lumshasshen numfashi Raihana ta ja a daidai lokacin da hannunsa yayi landing kan soft boobs dinta wanda ko bra babu, at the same time kuma ta ji yanda jikinsa ke gogan laps dinta da wani irin rikitaccen ƙarfi da kauri ya sa gabanta ya sake tsananta faɗuwa da wani bala’in fargaba. Wani irin tashin hankali da tsoro suka haɗu suka ratsa ta a lokaci ɗaya.
Hawaye masu zafi suka fara sintiri a kan kumatunta kamar an buɗe fanfo, tana jin yadda duk wata rashin kunya da tsiwar tata ta narke a gaban Zayd. Zayd kuwa da hannunsa ya sauka kan kirjinta, ya saki wani nauyayyen nishi mai zafi wanda ya gauraye da nata numfashin, sannan ya fara squeezing a hankali numfashinsa na fita da sauri-sauri yana ƙara tunzura yanayin dake tsakaninsu.
Raihana ta firgita matuka; da sauri ta sa hannunta ɗayan ta riƙe nasa tana ƙoƙarin janye hannun daga kirjinta, ta fara jujjuya kanta tana kokarin janye bakinta daga nashi saboda yadda wani sabon tsoro da kuma rikitacciyar kunya suka mamaye ta. Amma Zayd bai janye ba ko kadan, sai ma ƙara cafkoo lips dinta da yayi yana sake mata wani masifaffen sucking din da takeji har cikin brain dinta, saida ya tabbatar tayi laushi da kyau snn a hankali ya janye bakinshi daga nata, idanunshi sun canja launi gaba ɗaya sun yi wani irin bala’in ja kamar dan maye. Ya kafeta da wani irin kallo yana yawo da idanunshi kan fuskarta.
“Buɗe idonki,” ya faɗa da muryar da ta sauka ƙasa sosai, tana fitowa da wani irin nauyi wanda ya sa kashin bayan Raihana yin wani irin sanyi.
A hankali, lips dinta na rawa da tsoro, ta buɗe idanunta ta kalli cikin nashi idanun da suka gama kadawa. “Stand up, and take off your clothes.”
Raihana ta zaro idanunta waje a firgice, kamar wadda ta ji saukar aradu a inda take. Nan take ta fara girgiza kai da sauri, hawaye na ƙara zuba a kan kumatunta. “Dan girman Allah kayi haƙuri! Wallahi ba zan iya ba... na rantse ba zan sake abinda ba ka so ba, Wallahi zan dinga jin maganarka a duk abin da kace!” ta faɗa da muryar kuka da shagwaba, tana riƙe da rigarta gam a jikinta kamar wadda take neman kariya.
“Waye ni a wajenki?” Ya tambaya calmly, cikin wata murya mai nutsuwa amma mai cike da authority.
Ai bai gama rufe bakinsa ba ta amsa da rawar murya, kamar kalmar ma tana wahalar fita daga bakinsa. “Mi… miji na ne.” “Good.” Ya amsa a takaice, idanunsa suna nan a kanta.
“Daga yau wallahi kika sake min wani rashin kunya, ko na fada miki magana kika min taurin kai, zaki sha mamakin abinda zan miki a gidan nan. Kuma a dakin Ummie snn na fice, kuma na bar ki kiyi mata bayani.”
Da sauri ta gyada kai, hawaye na sake zubowa daga idanunta. Zayd ya yi wani shegen murmushi wanda iyakarsa ta tsaya a gefen bakinsa. Wani irin murmushi ne mai dauke da wata ma’ana da ta fi karfin a gane ta a lokacin. Ya kafeta da wani dan iskan kallo na ƴa seconds, sannan a hankali ya janye jikinsa daga kanta. Ya tashi tsaye ba tare da ya sake cewa komai ba. Then, without another word, ya fice daga ɗakin, yana tafiya da wata irin nutsuwa da girman kan da yakeji na miji mai cikakken authority walking majestically as if nothing had happened.
Ya bar ta a kwance, tana sauke numfashi da kyar, hannunta ya matse gefen hijabinta yayin da zuciyarta ke ta faman bugawa da sauri. Ta rufe idanunta na ƴan seconds, tana ƙoƙarin dawo da numfashinta yadda yake. Amma kalmar da ya fada ta ci gaba da maimaituwa a cikin kanta.
Ta na so ta tashi ta je toilet tayi fitsari, amma wallahi jikinta wani mugun rawa yake yi. Tsoron ya Riga ya shiga ranta tana ganin idan ta tashi yanzu, kila ba za ta iya tsayawa da kyau ba, kar taje ta fadi har abin ya janyo mata wata lalura. Saboda haka sai ta sake nutsewa cikin duvet ɗin, ta ja shi sama ya rife har kanta, tana sauke numfashi a hankali. Zuciyarta kuwa na mugun bugawa.
Tana kwance cike da mugun al’ajabin abinda Zayd ya iya aikata mata. Har yanzu jikinta bai daina rawa ba, kuma duk lokacin da ta tuna, sai gabanta ya sake faduwa.
A daidai lokacin ne aka bude kofar ɗakin. Suhaila ce ta shigo.
Da sauri Raihana ta rufe idanunta, ta yi kamar mai bacci. Ta juya gefe kadan, tana kokarin daidaita numfashinta kada Suhaila ta gane cewa a farke take. Suhaila ta tsaya na ƴan seconds tana kallonta, sannan ta yi shiru. Raihana kuwa ta ci gaba da yin kamar tana bacci.
Amma kafin ta ankara, gajiyar da ta mamaye jikinta ta rinjaye ta. Ba tare da shiri ba, bacci ya dauketa. Ta yi barci nan take, har numfashinta ya fara fita a hankali, yayin da duk abinda ya faru a daren ya ragu zuwa wani vague memory a cikin tunaninta.