ZAYD ARMAAN

A NIGHT TURNED SOUR

by @jiddaahbarkum



*ZAYD ARMAAN*

*CHAPTER 109*

*A NIGHT TURNED SOUR*

*JIDDAH BARKUM*

—————

A hankali ta dawo da hannunta kan fuskarshi, still staring at him, kamar tana ƙoƙarin haddace duk wani layi na kyakkyawar fuskarsa. Yatsunta suka fara shafa kwantaccen sajensa mai masifar laushi, tana bin layinsa a hankali. Ta ɗan karkatar da kanta, idanunta a kan nasa fuskar, tana nazarin yanayin da yake ciki. Sai ta zame babban yatsanta zuwa leɓunansa, ta shafa su a hankali, cikin wani irin salo na soyayya da ta yi imanin zai motsa zuciyarsa.
“Babe…”
Ta kira shi da wata narkakkiyar murya, tana matsowa kusa da kunnensa. Kamshin turarenta ya gauraya da wanda ya saba amfani da shi, ya cika sararin da ke tsakaninsu. “I love you so much,” ta raɗa, muryarta a hankali, cike da wani irin shauƙi. “I just can’t imagine life without you.”
Ta ɗan ja baya kaɗan domin ta kalli fuskarsa, tana jiran ya buɗe idanunsa sosai ko ya ce mata wani abu. Amma Zayd ya ci gaba da kasancewa a natsuwarsa, fuskarsa babu wata alama da za ta ba ta cikakkiyar amsa. Seeyama ta haɗiye yawu.
A zahiri, tana son ta ji kalaman da ta daɗe tana marmari daga bakinsa. Tana son ya kalle ta da irin kallon da take ganin ya kamata miji ya yi wa matarsa.. Amma maimakon haka, shiru ne kawai ya kewaye su.
Ta sake shafa sajensa a hankali, tana murmushi kamar babu abin da ke damunta. “Babe, you know that, right?” ta tambaya cikin sanyin murya. “You know how much you mean to me?”
A wannan karon, Zayd ya buɗe idanunsa sosai. Idanunsu suka haɗu. Ya zuba mata ido na wasu daƙiƙu, kallonsa mai zurfi da rashin sauƙin karantawa ya sa ta kasa tantance abin da yake tunani. Ba ta san ko kalamanta sun taɓa shi ba, ko kuma yana nazarin dalilin da ya sa ta sauya halinta kwatsam.
Sai ya ɗan karkatar da kansa, idanunsa har yanzu a kanta. “Seeyama…”
Ya kira sunanta kawai. Amma yadda ya faɗa ya sa murmushinta ya ɗan tsaya. Ta jira ya ci gaba, tana mai riƙe da hannunsa. “Yes, babe?” ta amsa a hankali.
Zayd bai yi gaggawar magana ba. Ya sake kallonta na ɗan lokaci, kamar yana ƙoƙarin fahimtar abin da ke bayan wannan sabon yanayin nata. Seeyama kuwa, ta sake matse hannunsa, tana ƙoƙarin dawo da murmushinta.
A zuciyarta, ta ci gaba da yi wa kanta fatan cewa wannan karon abubuwa za su bambanta. Domin bayan duk abin da ta shirya, bayan duk ƙoƙarin da ta yi na jawo hankalinsa, abu ɗaya ne kawai take son samu daga Zayd Armaan ya zama nata yadda ta daɗe tana fata. Amma Zayd bai riga ya ba ta amsar da take jira ba.
“I want to sleeep,” ya faɗa cikin wata murya mai bala’in sanyi, wadda tun da ta san shi, ba ta taɓa jin ya yi mata magana da ita ba. Seeyama ta zuba masa idanu, tana kallon tsakiyar idanunsa waɗanda suka canja kala. Akwai wani abu a cikinsu da ba ta taɓa gani ba, wani irin yanayi da ya sa ta kasa kawar da idanunta daga gare shi.
A hankali ta ce, “Mu je mu kwanta. Ni ma baccin zan yi.” Sai ta miƙe, without hesitation ta kama hannunsa.
Zayd kuwa kamar wanda ya rasa gane kansa. Bai ce komai ba, kawai ya miƙe ya bi ta. A hankali ta fara tafiya da shi zuwa wajen gadon, a ranta tana jin wani irin farin ciki. A yadda ta ɗauka, wannan shi ne farkon nasarar da ta daɗe tana jira. Ta yi imanin cewa finally, Zayd zai fara sauyawa a gare ta, kuma ƙoƙarinta na nuna masa cewa ta gyara halayenta zai fara haifar da sakamako.
Da suka ƙarasa bakin gadon, sai ta ƙara sauri, ta shiga gabansa tana gyara bedsheet ɗin da ke kan gadon. Ta kade shi a hankali, ta gyara pillow ɗin, sannan ta juyo gare shi da murmushin da ta yi ƙoƙarin ɓoyewa amma ya kasa ɓuya. Ta sake kama hannunsa.
“Come, babe. Zo ka kwanta.” Zayd bai yi wani musu ba. Ya ƙaraso ya kwanta a hankali, yana ƙoƙarin fighting da wani irin yanayi da ke motsawa a jikinsa. Ya kwanta rigingine, ya yi pillow da hannayensa, yana kallon sama, idanunsa a lumshe.
Seeyama ta tsaya tana kallonsa na wasu seconds. Ya Allah, finally! Ta faɗa a zuciyarta, tana jin wani irin farin ciki da ya kusan sa ta yi dariya. Wannan shi ne Zayd ɗin da ta daɗe tana son gani, wanda ba zai yi mata magana cikin tsauri ba, wanda ba zai ture ta daga kusa da shi ba.
A hankali ta juya ta kashe babban hasken ɗakin, ta bar hasken bedside lamp kawai. Ɗakin ya nutse cikin wani irin dusashewar haske mai laushi. Ta dawo bakin gadon, ta sa hannu ta zame rigar jikinta ya rage saura pant din rigar kadai a jikinta sannan ta hau gadon a hankali Ta matsa kusa da shi, tana kallon fuskarsa da ke idanunsa ke lumshe.
“Babe…” ta kira shi a hankali. Bai amsa ba. Ta ɗan yi murmushi, ta sake matsowa kusa da shi, tana jin kamar mafarkin da ta daɗe tana yi ya fara zama gaskiya.
A hankali ta ƙara matsowa kusa da shi, ta ɗora kanta a kirjinsa, ta kankame shi kamar tana ƙoƙarin maida shi cikin nata jikin. Zayd ya ji motsinta, amma duk da yadda ya ji wani abu yana sauyawa a jikinsa, ya kasa cewa ta tashi ko ta matsa daga kansa. Ya sauke numfashi a hankali, idanunsa har yanzu a lumshe.
Musamman yadda ya ji kirjinta na manne da jikinsa, wani irin yanayi ne da ba zai iya bayaninsa cikin sauƙi ba. Shi kansa yana mamakin yadda system ɗinsa ke ƙoƙarin rikicewa lokaci guda. Mutumin da a kullum yake da iko a kan kansa da motsin zuciyarsa, ya fara jin kamar akwai wani abu da ke ƙoƙarin ƙwace masa wannan ikon.
A hankali Seeyama ta ɗan ɗago kanta, har ta kai bakinta daidai kunnensa. Ta sauke murya sosai, cikin wani irin lallausan sauti mai ɗauke da shagwaɓa. “Babe…” Ta ɗan dakata, tana kallon fuskarsa. “Wannan rigar fa, ya za ka yi bacci da ita? You won’t feel comfortable.”
Ta yi ɗan murmushi, sannan ta ƙara da cewa, “Let me help you take it off.” Tana ƙarasa maganar, hannunta ɗaya ya ci gaba da yawo a kirjinsa, tana shafa shi a hankali kamar tana ƙoƙarin kwantar masa da hankali.
Zayd ya buɗe idanunsa a hankali. Kallonsa ya sauka kan fuskarta, yana nazarinta cikin wani irin shiru da ya sa Seeyama ta kasa tantance abin da ke zuciyarsa. “Seeyama…” ya kira sunanta cikin muryar nan mai sanyi.
“Hmm, babe?” ta amsa da sauri, tana ɗan ɗaga kai. Ya yi shiru na wasu seconds, kamar yana ƙoƙarin tara tunaninsa wuri guda. Sai ya mayar da kansa kan pillow, ya lumshe idanunsa, ya sake sauke numfashi.
“Just let me sleep.” Maganar ta fito a hankali, babu tsawa, babu kaushi. Amma Seeyama ta tsaya cak. Sleep? Again?
Ta haɗiye yawu, tana ƙoƙarin ɓoye ɓacin ran da ya fara tasowa a zuciyarta. Ba haka ta tsara daren ba. Ta yi tsammanin zai mayar mata da irin kulawar da take nuna masa, ko aƙalla ya nuna mata cewa yana son ta kasance kusa da shi. Amma ga shi, har yanzu bacci ne kawai yake magana a kansa.
Duk da haka, ta tilasta murmushi a fuskarta, ta sake kwantar da kanta a kirjinsa. “Okay, babe,” ta raɗa a hankali. “Sleep. I’m right here.” Amma a zuciyarta, Seeyama ta fara tambayar kanta ko da gaske abin da ta yi yana aiki, ko kuwa akwai wani abu da har yanzu ya gagari fahimtarta.
Zayd kuwa ya ci gaba da kwanciya a natse, yana ƙoƙarin fahimtar wannan sabon yanayin da ya mamaye shi. Bai san dalilin da ya sa jikinsa ke ba shi saƙonni masu karo da juna ba, kuma wannan rashin fahimtar abin da ke faruwa da yake tayar masa da hankal har haka na bashi mamaki.
Seeyama ta ɗan cije leɓenta, tana jin wani irin rashin haƙuri yana tasowa a ranta. Ta saba da yin abin da take so, kuma ba ta fahimci dalilin da ya sa duk da kusancin da ke tsakaninsu, har yanzu take jin kamar tana ƙoƙarin kaiwa ga wani bango da ba ta iya tsallakawa ba. Sai ta ƙara matsawa kusa da shi, tana ci gaba da shafa kirjinsa a hankali.
Zayd ya buɗe idanunsa a wannan karon, ya sauke kallonsa a kanta. “Seeyama.”
“Yes, babe?” Ta ɗago da sauri, murmushi ya bayyana a fuskarta. Ya yi shiru na ɗan lokaci, yana kallonta cikin wani irin yanayi da ya sa murmushinta ya fara dusashewa.
“Why are you trying so hard tonight?” Tambayar ta same ta ba zato. Ta lumshe idanunta na ɗan lokaci, sannan ta buɗe su tana ƙoƙarin mayar masa da murmushi. “What do you mean? I’m just being a good wife.”
“Hmm.” Ya sake lumshe idanunsa, kamar ba ya son ci gaba da tattaunawar. Seeyama ta haɗiye yawu. A ranta kuwa, ta fara jin haushin yadda ko a wannan yanayin, Zayd yake sa ta ji kamar ba ta iya karanta shi.
Me ya sa komai yake da wahala da kai, Zayd? Me ya sa ba za ka taɓa sauƙaƙa min abubuwa ba? Kanada taurin Kai jikinka na responding amma izza ta hanaka accepting.
Duk da waɗannan tambayoyin, ba ta janye jikinta daga nasa ba. Ta ci gaba da aikin shafe shi, tana fatan wannan daren zai kawo mata sauyin da ta daɗe tana nema. Zayd kuwa ya tsaya cikin shiru, yana ƙoƙarin fahimtar kansa. Akwai wani abu da bai zauna masa daidai ba, amma duk lokacin da yake ƙoƙarin gano menene, tunaninsa sai ya ƙara rikicewa.
Ganin kamar tana ta ƙoƙari amma Zayd ya zama kamar dutse, babu wani sauyi a yanayinsa da zai ba ta damar fahimtar abin da ke ransa, sai Seeyama ta canja akalar abin kome zai faru saidai ya faru wallahi.
A hankali ta haye kansa, ta kankame shi sosai, ta ɗora fuskarta a wuyansa, sannan ta fara wani irin kukan shagwaɓa na kissa da kuma bariki. “Is it because I love you kake shareni haka?” ta tambaya cikin muryar kuka, tana ƙara manne da shi. “ni ma matarka ce fa! I also have equal rights kamar yadda ita ma take da shi Ka sani, ina da haƙƙi a kanka ni ma!”
Zayd bai ce komai ba. Wannan shirun nasa ya ƙara harzuƙa zuciyarta, sai ta ɗan ɗago fuskarta daga wuyansa, tana kallonsa cikin idanun da ya cika da hawaye. “Ko da kai ba ka so ni, ni ina so. ko dai ba ka da lafiya ne?” ta tambaya, muryarta na rawa kamar da gaske take cikin tsananin damuwa da shi.
“I need my husband right now,” ta ƙara faɗa cikin wata marainiyar murya. “Ina so na kusanci mijina. I terribly need you, babe.” Tana faɗin haka, hannunta ya ci gaba da shafa wuyansa zuwa kirjinsa, tana sakar masa ƙananan kukan shagwaɓa a kunnensa, kamar tana ƙoƙarin shawo kan wani mutum da ta san ba ya saurin yarda da roƙo.
“Babe, please…” ta sake raɗa masa, muryarta ta yi ƙasa sosai. “Just look at me.” Zayd ya buɗe idanunsa a hankali. Ya kalleta na wasu seconds, amma fuskarsa ba ta nuna wani abu da za ta iya fahimta ba. Seeyama ta tsaya tana jiran ya ce wani abu, ko ya nuna mata cewa aƙalla ya ji maganganunta.
Sai dai ya sake lumshe idanunsa, ya sauke numfashi a hankali. “Seeyama, enough.” Maganar ta fito cikin sanyin muryarsa da ta saba, amma wannan karon akwai wani irin gajiyawa a cikinta.
Seeyama ta yi shiru na ɗan lokaci, hawaye na taruwa a idanunta. “Enough?” ta maimaita a hankali, kamar ba ta yarda da abin da ta ji ba. “So even when I’m begging my own husband for attention, it’s still too much?”
Zayd bai amsa nan take ba. Ya buɗe idanunsa ya sake kallonta, yana ƙoƙarin fahimtar dalilin da ya sa wannan daren ya rikice masa fiye da yadda ya zaci abun zai yi. Seeyama kuwa, ganin har yanzu bai ba ta amsar da take nema ba, sai ta sake kwantar da fuskarta a wuyansa, tana ci gaba da ƙananan koke-koken shagwaɓa.
A ranta, ta ƙuduri aniyar ba za ta bari daren ya wuce haka ba. I’ve come too far to give up now. Amma a gefe guda, Zayd ya fara jin wata azababbiyar sha’awa from no where da ba zai iya bayyana wa kansa ba. Ko sabida yanda ta haye Kansa ne gashi ko riga babu a jikinta ko yanda take masa köke köken shagwaba a kunne ne Ya so ya fahimci abin da ke faruwa, ya so ya iya sarrafa tunaninsa kamar yadda ya saba.
Sai dai a wannan daren, har shi kansa bai san dalilin da ya sa feelings dinshi ke kokarin betraying dinshi ba. Seeyama ta zaro harshenta ta fara yawo da shi a cikin kunnensa, still wannan tangerine ɗin nata ba ta daina goga masa a kirjinsa ba. A hankali ta sauko da kanta zuwa wuyansa, ta fara lasar wajen tana saka masa kukan shagwaɓa a hankali, kamar tana ƙoƙarin sa shi ya manta da duk wani abu da ke damunsa.
A hankali ta ɗago kanta, ta ɗora lips ɗinta kan nasa, sannan ta yi grabbing ɗinsa da mugun sauri ta fara sucking. Zayd ya saki wani irin nishi, kamar an saka masa magnet. Bai san lokacin da ya ɗago hannunsa ya kama fuskarta ba, ya fara mayar mata.
Seeyama kuwa, wani uban farin ciki ya kamata. Kamar ba ita ce take ta fama da rashin kulawarsa ba, sai ta ji kamar finally ta samu abin da take nema. Ta kusa fashewa da ihu saboda murna, tana jin wani irin excitement da ya sa ta ƙara manne masa.
Zayd bai bata lokaci ba. Ya cafki harshenta, ya fara mata shan lollipop, kamar wanda ya manta da komai na duniya a wannan lokacin. Seeyama ta lumshe idanunta, tana jin kamar ta yi nasara a ƙarshe. Finally, babe… finally!
Jin kamar abu na tokarinta daga jikinsa ta ji wani azababben daɗi har sai da ta lumshe idanunta tana sakin wani ɗan guntun numfashi. Shikenan, shima ya motsa! Abinda take jira kenan a rayuwarta ta samu and now to her greatest surprise it’s happening.
Zayd ya janye hannunsa daga fuskarta, ya sauke su kai tsaye a kan bare skin ɗinta, ya fara shafa bayanta a hankali. Fatarta kamar na kulba saboda tsabar uban santsi da taushi, abinda ya sake fizgar hankalinshi kenan nan ya cigaba da shafa bayanta da hannunsa, still giving her those crazy, breathless kisses wanda ya sa seeyama ta ji kamar ɗumin ruwa na zuba daga jikinta.
Zayd bai sake tsayawa ɓata lokaci ba, domin tabbas a yanzu ya je gaje it seems ya fita buqatar abun a yanzu babu abinda yake buƙata a wannan lokacin sai ya shiga wannan duniyar da Seeyama ta kwadaita masa da dukan wani temptation da take fitarwa.
A hankali ya juya ta ta dawo ƙasa, sannan ya ɗago ya zare bakinsa daga nata seeyama ta saki wani ƙaramin nishi na azabar daɗi, tana kallonsa da idanunta da suka kaɗe, suka yi ja sosai saboda tsantsar fitinar dake cin zuciyarta.
Ta ɗan buɗe bakinta kamar za ta yi magana, amma kalaman suka tsaya mata a maƙogwaro. Sai ta haɗiye yawu, tana bin fuskarsa da wani irin kallo mai ɗauke da mamaki da tsananin anticipation. The heavy, intoxicating desire was practically radiating off him. Kawai sai gani tayi ya ɗage rigar jikinshi da zafin nama ya wurgata ƙasa, sannan a hankali ya zame wandon ma, ya rage saura shi kaɗansa a gabanta.
Seeyama ta kasa yarda da abinda idanunta ke gani. Duk da cewa ta ɗan tsorata kaɗan musamman kasancewarsa wani abu wanda ba ta taɓa gani ko fuskanta ba a baya amma mamaki, raw excitement, da kuma wata irin mahaukaciyar jaraba ce ta mamaye ta, ta danne duk wani tsoro da yake neman shiga ranta.
Ta ɗan ja numfashi, hannunta ya matse zanin gadon, yayin da idanunta suka ƙi barin fuskarsa. Ta kasa tantance ko abin da take ji tsoro ne, mamaki ne, ko kuma excitement ɗin da ya mamaye ta ya hana ta tunanin komai yadda ya kamata.
Tana kallonsa yadda dick dinshi yake a murde da uban veins masu fitar da wani irin masculine power, duk da cewa ba wai haske ne mai mugun yawa ba a cikin ɗakin, amma hasken bedside lamp ɗin kaɗai ya isa ya nuna mata komai tassss ba tare da ɓoye komai ba. Yadda idanunsa suka canza kala, suka kuma kafe ta da wani irin kallo na pure raw hunger, ya sa tattausan jikin Seeyama ɗaukar wata sabuwar karkarwa ta daban.
Ta ɗan matsa jikinta a kan gadon, tana kallonsa ba tare da ta iya kawar da idanunta ba. Lips dinta kawai motsi suke tana Jin kaamr kawai ta cinye shi ta huta. Sai ta saki wani ƙaramin nishi mai cike da tsantsar sha’awar mutumin dake gabanta, ta cigaba da kafeshi da idanuwa Tana jiran next moves dinsa.
A wannan lokacin, Seeyama ta ji kamar ta manta da duk wani shiri da ta yi tun farko. Abin da ya rage mata kawai shi ne kallon Zayd, tana ƙoƙarin fahimtar wannan sabon yanayin nasa da ta daɗe tana son gani.
Zayd ya zuba wa boobs ɗinta ido, yana kallon yadda suke motsawa sama da ƙasa da sauri-sauri sakamakon yadda numfashinta ke fita a haɗe. A hankali ya rankwafa, ya kwanta a jikinta snn ya ɗora kansa a tsakiyar kirjinta, ya fara murza fuskarsa a tsakanin boobs ɗinta, yana shakar uban kamshin ta na masifar wankan turarukan da ta yi wa jikinta wanda yake ƙara haukatar da lissafinsa.
Seeyama ta ɗan karkatar da kanta a kan pillow, idanunta suka lumshe yayin da ta cije leɓenta, ƙoƙarin danne wani irin farin ciki da ya mamaye zuciyarta. Oh my God! Is this really happening? ta tambayi kanta, tana jin kamar har yanzu tana cikin mafarki.
A hankali ya ɗan ɗago kansa kaɗan, kai tsaye ya sauke bakinsa a kan boobs ɗin ta, ya fara mata shaan bobo. “Ohh… Babe…” Seeyama ta faɗa da wata murya da ta sarƙe a maƙogwaro, tana sakin wani uban nishi mai amsa kuwwa a cikin ɗakin yayin da jikinta ke wani irin gaff gaff da rawar sanyi.
Hannayenta suka ƙara manne shi kaamr zata hade fatarsu waje daya, yatsunta suka kutsa cikin gashin kansa tana kallonsa da idanun da suka cika da tsananin shauƙi. Ta kasa ɓoye murmushin da ya bayyana a fuskarta, tana jin kamar duk wani buri da ta daɗe tana ɓoyewa a zuciyarta yana cika a gabanta.
Ya Allah! Har yanzu ta kasa yarda ko gaskiya ne; yanzu Zayd ne ke kwance a jikinta, yake mata abin da tun ranar da ta san shi take mafarkin samu daga gare shi? Wannan daren ya zama wani sabon tarihi a gare ta, inda duk wani zafin da ta sha a baya ya narke a cikin wannan duniyar ta shauƙi da yake ƙoƙarin kai ta.
Finally, babe. Finally, I have you close to me, ta faɗa a zuciyarta, tana kallonsa cikin wani irin farin ciki da ya sa ta manta da komai na duniya ciki harda sunanta.
Sai ta sauke numfashi a hankali, ta shafa kansa da tausasawa Tana sake banqaro masa da kirjinta dan yaji dadin sucking din yanda yakamata tana jin kamar ba ta son wannan lokacin ya ƙare. Shi kam gogan mayen nonooo( inji yan conversation ba ni ba😩🙈) kamar a wajen aka hallice shi tunda ya kafa kanshi a kan boobs din seeyama ya kasa janyewa yana Jin kaamr yana dauke bakinshi ranshi zai bar gangar jikinshi.
Bai janye bakinshi daga kirjinta ba sai ya Sauke hannunsa daya a hankali, ya buɗe cinyoyinta da sauri sai kuma ya zame bakinsa ya fara yo wa da kansa ƙasa, ya fara bin jikinta da wani irin salo na fitina. Yana laso fatar kirjinta a hankali, ya bi da harshensa ta kan tafiyar cikinta har zuwa cibiyarta, yayin da yake cigaba da lura da yadda take ta faman miƙewa tana sakin wani irin moan mai qara tayar masa da hankali cike da kissa da ta sa kansa ya fara juyawa.
Daga bisani ya dire a kan mararta, fuskarsa da ta canja yanayi gabadaya sabida bala’in zafin sha’awa tana gogar fatar mararta Idanunsa a buɗe suke sosai, yana kallon yadda take ta faman juya kanta, numfashinta na fita da sauri-sauri. Ya sake Sauke idanunsa da niyyar cigaba da abin da yake yi, sai ya ga wani abu da ya sa numfashinsa tsayawa cak.
A kan bedsheet ɗin da suke kaiii, wani uban jini ne a wajen, jajir kamar wanda aka yanka kaza! Zayd ya janye idanunshi a hankali Wanda gabadaya sun rikide kaamr ba nashi ba The desire that had clouded his judgment moments ago suddenly gave way to shock and confusion. ya dawo da kallonsa kan seeyama wacce tayi lufff Tana jiran Jin yanzu kuma wanne sakon yake shirin aika mata wanda zai tsayar da numfashinta Jin Shiru hannunshi ya daina yawo a jikinta sai ta bude idanunta a hankali ta Sauke su fess Akan fuskar zayd.
Babe…?” ta kira shi a hankali, cikin muryar da ke ɗauke da ɗan mamaki. Zayd bai amsa ba. Ta yi ƙoƙarin karanta fuskarsa, amma abin da ya gani ya sa murmushin da ke leɓenta ya fara dusashewa. His expression was completely different now.
“You… you are on your period?” ya tambaya cikin rawar murya, kamar wanda ke shirin fashewa da kuka. “Me ya sa ba ki faɗa min ba?” Seeyama kuwa, jin tambayar ta sa ta buɗe ido da sauri. Ta miƙe zaune ba zato, tana kallonsa da mamaki, kamar ta kasa fahimtar abin da yake nufi.
“What?” ta furta a hankali. Sai idanunta suka sauka kan bedsheet ɗin. A take ta yi shiru. Ta zuba wa jinin ido, bakinta a buɗe, fuskarta ta sauya launi. Ta ɗaga hannunta zuwa bakinta, tana girgiza kai a hankali kamar tana ƙoƙarin musanta abin da take gani.
No… no, this can’t be happening! Da sauri ta dawo da kallonta kan Zayd, idanunta sun cika da tsoro da ruɗani. “Babe…” ta kira shi cikin rawar murya. “Wallahi, I’m not on my period! Almost a week kenan da na gama fa!”
Ta sake kallon jinin, sannan ta dawo da idanunta kansa. Hannayenta suka fara rawa, ta kasa zama wuri guda. “Wannan jinin daga ina kuma?” ta tambaya, muryarta na ƙara karyewa. “, wallahi ban gane ba! I don’t understand!”
Ta ja bedsheet ɗin kusa da ita kamar tana ƙoƙarin tabbatar da abin da take gani, sannan ta sake kallon hannayenta, tana bincika jikinta cikin firgici. “Babe, please, believe me!” ta faɗa da sauri, hawaye suka cika idanunta. “I swear, ban san daga ina wannan jinin ya fito ba!”
Zayd bai ce komai ba. Ya ci gaba da kallonta, amma wannan karon ba wai jinin kaɗai ne ya ɗauke hankalinsa ba. Yadda Seeyama take rawa, yadda ta kasa ɓoye firgicinta, da yadda maganganunta suke fitowa a haɗe, duk sun sa shi cikin wani irin ruɗani.
Seeyama kuwa, ganin har yanzu bai ce komai ba, sai ta fashe da kuka. “Babe, why are you looking at me like that?” ta tambaya cikin kuka. “You think I’m lying to you?” Ta share hawayenta da bayan hannunta, amma wasu suka sake zubo mata.
“please say something! Kana tsorata ni!” Muryarta ta ƙare cikin wani irin kuka kamar na mutumin da yayi shekaru yana fatan cikar burinshi saida burin ya kusa cika kuma wata kaddarar ta rushe shi a gaban idanunsa. Ta sake kallon bedsheet ɗin, sannan ta rufe fuskarta da hannayenta.
A wannan lokacin, Seeyama ba ta ƙara tunanin shirin da ta yi ba, ko yadda take fatan daren zai kasance. Abin da ya rage mata kawai shi ne tsoro da tambayoyi marasa amsa. What is happening to me? Where did this blood come from?
Ta ɗago kanta a hankali, tana kallon Zayd cikin hawaye. “Babe… I swear to Allah, ban san daga Ina bane.”