Page38
.........suna kwantar da maman Ammi ta ce, Allah ya kara sauki idan Allah ya kaimu kafin babana ya fita sai ya dubaki sosai daga haka ta ficewarta daga dakin daddy ma sannu ya yi mata ya bi bayan Ammin.
Da kallon tsana siyam ta rakasu kafin ta maida dubanta kan mama da take cikin halin ƙaƙanikayi da ruwan da suka shige mata kunnuwa dan wani irin dum take ji a cikin kunnuwan hancinta ko lokaci daya mura ta kamata me irin atshawarnan.zama ta yi a kusa da ita ta ce", mama yaushe zamu kawo karshen mutanennan ne?
Nifa na gaji wallahi na gaji bazan iya juraba ta karasa fada idanunta na wani yaji yaji saboda kukan da suka taru tana kin yinsu.cikin takaici mama ta dubeta ta ce", siyam yau har kai da da hali sai na sine maka", zaro ido siyam din ta yi tana cewa saboda me ye mama?
Seboda ka ja min wahala ina sikin bassina kazo ka tayar Deni bayan kasan wannan yaro zahla bashi da kilki yana da mugunta ban kale daga jinyar da ya sani ba ya kuma jawo min wani bala in, wannan yalo ba zan kyalesi ba,ta karasa maganar tana matsar kwallar wahalar da tasha a yau duk ta sanadin Zahra,siyam bata kuma cewa komai ba dan taga alamar cewa mama ta fara tsoron Zahra da wuya ta kuma bata hadin kai su yi wani abun dan haka kawai mafita daya ce gareta ta je can waje ta nemi wanda zai mata aikin cikin ruwan sanyi.
Suna shiga dakin Amira ta fada bathroom ta watso ruwa saboda yadda take jinta kamar ba daidai ba,Amira ta bata kayan bacci ta saka,daga nan tabi lafiyar gadon Amira ta kwanta,itama Amiran kwanciya ta yi tana cewa Zahra naga kamar Kema kin fahimci wannan abun da siyam ta yi akwai karya a ciki ko? Da sauri Zahra ta juyo tana kallon Amira kafin ta yi dariya ta ce", ashe kin gane ai shi yasa na zuba mata ruwan dan naga karshen iskanci", jinjina kai Amira ta yi sannan ta kuma cewa Zahra sai fa kinyi da gaske saboda siyam son yaya AB take shi yasa take shirya duk wani makircin da zai hanaku farin ciki da nutsuwa,Zahra ta ce, oh shine ɗazun har da wani rungumesa kamar wani mijinta? Yauwa matar yaya ashe kin gane cewar Amira ta ɗora da cewa Ni yanzu abinda nake so dake kawai ki shirya sawa zuciyarta ta daina aiki", kamar ya kenan kasheta zanyi? Dan tashi zaune Amira ta yi sannan ta girgiza kai tana cewa ba haka nake nufi ba ina nufin duk lokacin da kuke tare da siyam a waje daya kuma shima yaya AB yana wajen to ina so ki yi masa wani abun da zaisa zuciyar siyam ta kama da wuta saboda kishi da bakinciki dan Allah kinji matar yaya",Amira ta fada cikin marairaicewa.
Dariya Zahra ta yi tana cewa lallai ma aunty Amira ai ba sai kin rokeni ba Zahra ce fa, nayi mara dalili ma bare kuma me dalili in dai wannan hanyar da kika fada zata sa siyam cikin bakinciki to wallahi zanyi sai dai kuma kamar me ye wannan abin da kika fada? Murmushi Amira ta yi sannan cikin dage gira ta ce ", Zahra kefa macece dan haka duk sanda kuke tare da yaya AB ki dinga yawan shige masa kamar irin su zama a jikinsa rungumarsa sumbata da dai sauransu,zaro manyan idanunta ta yi kafin ta gyara kwanciyarta ta hanyar juyawa Amira baya tana cewa haba aunty Amira ke da kanki zaki sa nayi iskanci? Zahra ba iskanci ba ne mijinki ne fa da Allah ya halasta muku juna dan haka duk abinda kika yi masa baki fadi ba,ke riba biyu ne ma a gareki tunda zaki kuma dasa kaunarki a zuciyarsa da shakuwa tsakaninku,uhm kawai zahra ta ce tare da rufe idanunta,ganin haka yasa Amiran ma ta kwanta tana fatan Zahra ta karbi shawararta dan ita fa har ga Allah zaman siyam da mamanta ya isheta a cikin gidan, shi yasa take jin dadin salon muguntar da Zahra ke yi musu......
Ab kuwa sam bai bari lamarin Zahra ya tabasa ba sosai yayi yaki wajen kawar da shirmenta daga kansa ya kwanta yana mai lumshe idanunsa, to amma me sam bacci ya gagari idanunsa haka nan ya dinga tariyo abinda ya faru tsakaninsa da Zahra a daren duk sai yaji wani abu me kama da kewa, da yaji ya kasa baccin sai kawai ya mike ya dauro alwala ya shiga nafila.
Washe gari Zahra bata bari sun hadu da AB ba dan ita gaba daya haushi yake bata saboda wulakancin da ya yi mata,siyam ma ganin Ab yanzu ya fi shiga asibiti sai ta daina zuwa office,sosai ta sawa kanta damuwa da tunanin hanyar da zata bi dan kawar da Zahra ko ta samu farincikinta ya dawo.mama kuwa jinya ta yi ta tsawon kwana hudu kafin daga karshe ta warke ras ta mike da kwarin zuciyar tunkarar Zahra ta bayan fage dan ta fahimci irin su Zahra sai da takin sunkuru.
A lalace sai da Zahra ta yi sati guda bata bari AB ya ganta ba sai dai ita ta gansa daga nesa.
A bangarensa kuwa da farko bai fahimci lamarin na Zahra zai damesa damuwar da zata fara bayyana yanayinsa da gajiyarwasa a fili ba wanda hakan bai taɓa faruwa dashi ba,a hankali a hankali kewarta ta fara damun tunaninsa dariyarta kukanta rigimarta shagwabarta maganganunta na shirme da muryarta da ke zama wata kala daban a cikin kunnuwansa idan tana magana duk da cewa ba wani salo take yi ba,sosai zuciya da gangar jikinsa suka fara nuna gazawarsa a fili sai dai duk da haka ba kowa ne zai fahimta ba sai wanda ya yi masa sanin sosai kamar dai Amminsa da daddy,
A bangaren Ammi kuwa sarai ta fahimci halin da suke ciki harma ita kanta Zahran wadda so tari zata ganta ta labe tana kallonsa tana harararsa da murguda baki,fahimtar hakan da Ammi ta yi sai kawai ta samu damar gyara Zahra cikin siyasa ba tare da ta gane ba bare ta yi mata darunta da ta saba,acikin satin kuwa Zahra ta zama wata tamkar helfcase saboda yadda kalarta ta koma ga wani ƙamshi da ya gama ratsata ta ko ina ko giftawa ta yi sai kaji kamar ka saceta ka gudu, wannan kyau da Zahra ta yi shi ya kuma neman zarar da siyam.
Ita ko Zahra yanzu ta basu iska ko inda suke bata zuwa idan suna gun ma bata kulasu hakan kuwa ba karamin tayar musu da hankali ya yi ba,duk da sun san cewa kulawar Zahra a garesu azaba ce me zaman kanta.
A bangaren Amira ma kullum nacinta da magiyarta bai wuce Zahra ta yi hakuri ta shirya da Ab ba,amma Zahra yadda take nunawa ko akwalar rigarta bayan kuma can cikin kasan ranta tana jin wani yanayi mara daɗi akan rashin dan kurmanta babu abinda ta fi kewa da damuwa akai sama da bakin dan kurmanta da sam bata gajiya idan har tana shansu...
A cikin wannan lokacinne duka ammi ta yi amfani da damarta wajen koyar da Zahra wasu abubuwa masu muhimmanci game da rayuwar aurenta cikin dabara dabara dabara da hikima irin ta manya wayayyun da suka san ta kan zaman takewar aure,duk da cewa Zahra ta iya girki amma ba na yan gayu ba sai da Ammi ta zage sosai wajen koya mata abubuwa da dama,saboda Zahra me kai ce yasa duk abinda aka koya mata sau daya to kuwa ya zauna daram a kwakwalwarta shi yasa Ammi da Amira basu sha wuyar gyara Zahra asiti gudannan ba,abu daya ne suka kasa canjawa shine tabarar Zahra da zallar yarintarta wannan halin a jininta yake sai dai a hankali ko yanayin girma ya sauya wasu abubuwan.
Yau ta kasance ranar weekend ne wanda ya yi daidai da cikar Zahra kwana takwas da yin yaji wa AB,Ammi ce ta shigo har dakinsu Amira cikin shirin fita tsaf tana cewa my doughter mu zamu fita da daddy amma ba jimawa zamu yi ba",
Amira ma dake fitowa daga bathroom ta ce", Ammi Nima zan shiga school fa,da sauri Zahra ta mike tana dura kafafu baki a tunzure ta ce", Ammi dan Allah kar ku tafi ku barni da kurayencan Allah kan ku dawo zasu iya cinyeni", murmushi Ammi ta yi tare da kama Zahran tana gyara mata dogon bakin gashinta da ya watse a gadon bayanta ta ce", karki damu ba jimawa zanyi ba,in sha Allah babu abinda zasu yi miki Zahra na fa boss ce amma dan Allah doughter ban da rashin ji kar ki kula kowa kinji", jinjina kai Zahra ta yi sannan ammi ta fita tana daga mata hannu..
Ammi basu jima da fita Amira ma ta fita,tana yiwa Zahra alkawarin tsarabar da ta ce ta kawo mata,Amira ma fita ta koma ta ci gaba da baccinta sai wajen sha biyu saura ta tashi ta yi wanka sai kawai taji tana kewar kayanta na saman Ab, dan haka ta fito daga ita sai karamin towel din da bai rufe mata cinya ba,a tunaninta daga ita sai su siyam a cikin gidan dan haka.ta fitowarta kai tsaye ta haye saman tana cewa wayyo rayuwa ashe zan kuma hawa wannan hadaddiyar falon,a hankali ta murɗa handle kofar cikin sa a kuwa a bude take.
Har zata shige dakinta sai kuma ta dan tsaya cikin nazari kafin ta sauya akalarta tana cewa bari na ga dakin dan kurma ko da abin tabawa,kai tsaye ta shige dakin tana baza ido,
Daidai lokacin AB yana zame towel din dake jikinsa wanda ya yi daidai da saukar idanun Zahra kan jikinsa.
Wani irin numfashi Zahra ta dauke saboda arba da ta yi da macijin AB kafin ta bude baki ta kurma ihu idanunta rufe ta shiga laluben hanyar barin dakin.
Sai dai ina Zahra ta makaro dan taku ɗaya AB ya yi ya rikota a yadda yake ya hadeta da jikinsa da yake cikin dumin zazzabin kewarta.
Siyam da tun fitowar Zahra ta ganta sai itama ta yi saurin bin bayanta,cikin sanda ta hau saman,ta bude kofar falon ta shige, sai da ta karewa falon kallo tana jin bakincikin ba ita ce a ciki ba, sannan ta samu waje ta zauna dan ganin ta inda Zahra zata fito dan yau yadda aka barta daga su sai ita nan bata jin zasu kyaleta,
Jinjina kai ta yi tana cewa yarinya yau zaki gane banbancin babba da yaro, ina ga ma dukan da zan yi miki shi kadai ya wadatar ba sai na hada da magani ba shegiya me idanun aljanu,ta fada tana gyara doguwar bulalar da ta jima da tanadarta saboda irin wannan ranar da zata samu Zahra a bulus,ita kanta siyam bata san AB yana zama a gida ranar Lahadi ba saboda azabar son aikinsa dan haka sam bata san yana cikin gidan ba.
A rikice Zahra ta bude baki zata kuma fasa ihun Ab dake cikin wata irin azabar zuciya da gangar jiki ya yi azamar manne bakinsa da nata ya shiga yi mata wata irin zazzafar sha tamkar zai cire lebenta jikinsa har wani rawa yake yi.
A hankali Zahra ta lumshe idanunta tana mai amsar sakon AB da ta yi kewa kewar da bata san ta yi ba sai yanzu da taji zazzakan bakinsa cikin nata yana yadda yaso dashi,duk da cewa kirjinta bai dena bugu daga tozali da abinda bata taɓa gani ba arayuwarta. sosai ta firgita da ganin wannan abu,cikin wannan tunanin taji yayi kasa da towel din jikinta yana mai zafafa wasanshi a duk wata gaba dake amsa gabar mace a jikinta.
Cak ya dauketa ya aza bisa lafiyayyen gadonsa da yasha shimfidun alfarma ga wasu furanni a saman gadon da suke fidda wani sanyin ƙamshi wanda shi da kansa baisan me yasa Amira ta zo ta yi wannan aikin ba a safiyar yau ɗin.
Sanyi da kamshin falon yasa siyam mikewa a kujerar tana lumshe idanunta wani bacci bacci na son dibarta saboda haduwa da dadin kamshin falon.
A hankali Zahra tasa hannuta ta dan tokare AB da yayi mata rumfa tana jin macijinsa na zungurarta wanda sai yanzu ta gane meye a wancan ranar kuma ta fahimci abinda AB din yake shirin yi mata ,tunda ita dai ba jahila ba ce,wani abun tsabar sangarta da da autanci yake hanata tunani me kyau da lissafin gane abubuwan da suka shafi autayyar.
Cikin kwallar da ta taru a idonta ta ce", yaya AB na tuba idan kayi mutuwa zanyi akwai zafi sosai,kar ka samin wannan abun amma na yarda kasha bakin bazan kuma fadawa Abba ba kaji,ta fada bilhakki da gaskiyarta fuskarta na nuna ladabtuwarta tun kafin aje ko ina.
Girgiza kansa ya yi tare da cusa fuskarsa cikin wuyanta zuwa kirjinta yana sinsino ƙamshinta da yake neman zautar da shi,kafin a hankali cikin hura mata iskar bakinsa ya ce", pls my headache nuna min wajen babu zafi akwai zaƙi kamar zaƙin bakin dankurma,ya fada yana mai kuma cusa kansa a cikin jikinta ji yake kamar ya shiɗe saboda yanayin da yake ciki.
A hankali ya mika hannunsa kan bedside drower ya dauko karamar wayarsa me shegen haske ya kunna,kafin Zahra ta samu damar yin magana ya bude ta gaba daya tare da yin kasanta dan ya riga ta sawa ransa dole sai dai ya haska ya nemo hanyar bullewarsa.....✍🏼
Kut AB gaskiya kai dan duniya ne wato haskamu za kayi, sumi sumi muka sau kenan🤣
Siyam ya da bacci ne haka,
Anzo a ci banza banza bata samu ba haka za a tashi a tafi kauye🤣🤣🤣🤣
[8/21, 9:14 PM] khalidunah@: *Typing*
💕
' **YAR GIDAN YARBAWA* 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
***
*_____________________________________*