YAR GIDAN YARBAWA

Page42

by @zahrawriter12

......."sosai Zahra zafin bakin AB ya gauraye nata bakin da yasa wasu hawayen tausayi suka sauko mata,dan haka take ta ƙara ƙaimi wajen tsotse masa yajin dan ta fuskanci kamar hakan na kawo masa sassauci sosai" da sauri ta janye bakinta daga nasa saboda wata mafita da ta kuma zuwa kwakwalwarta tashi tayi daga i kinsa tare da raba bakinta da nasa ta isa wajen da karamin frg din dake falon yake ta bude ta dauko zuma ta cika bakinta da ita sannan ta koma wajen "Ab da yake zaune a inda ta barsa idanunsa a lumshe yana a nutsensa kamar babu abinda ke damunsa "bakinta ta kuma ɗorawa akan nasa ta shiga juye masa zumar da ta gimtsa a bakinta,"tana mai juya harshenta akannasa wanda a hankali daga ita harshi suka fara jin yajin na daukewa sai wani irin sanyi da harshensu ya dauka kamar sunsha kankara".

"Ji tayi ya dagata cak kamar bashi ne a halin da yake ciki ɗazu ba,"dakinsa ya nufa da ita bai direta a ko ina ba sai saman lafiyayyan gadonsa" yana kwantar da ita taga yana zame kayan jikinsa idanunsa har yanzu basu bude gaba daya ba,krjinta ne ya buga da sauri tsoro ya kamata shike nan ta jawowa kanta ita da tayi hakan domin tsira daga maciji amma sai gashi hakan bai kawo mafita ba saima tunzurasa da ta yi "take ta shiga nadamar da dama tun ɗazun take yinta,"idanunta ne suka kawo ruwa tana shirin magana ya rufe bakinta da nasa ya shiga huce haushinsa da yin yadda yaso da ita".

Zahra kam an sha kuka dan yau dinne ta tabbatar da ta zama mace," Ab ya yi jarumtar cire tausayi yayi abinda ya dace "babu ciwo babu komai amma Zahra duk tabi ta kanainaye "AB da shagwabarta da take kuma rudasa rungumeta ya yi ajikinsa yana fidda numfashinsa a saman kafadarta," sai da ya samu natsuwa sannan ya mike ya shige toilet ya hada musu ruwa me dumi, sannan ya dawo ya dagata sama tana ta kukan tabararta,"

"Tare suka shiga ruwan kamar jiya ya sakata a jikinsa yana shafa bayanta cikin lallashi kamar wata yar jaririya,"sai da ya yi hakan sau uku sannan ya yi mata wanka duk da yadda take ta faman tura baki tana turesa ga hawaye na sauka kamar an bude famfo,wankan tsarkin ma a gabansa ta yi suka daura alwala sannan ya kuma daukota suka fito idanunsa akan tafkeken agogon dake manne a bangon dakin ya sauka,"kwantar da ita ya yi" sannan ya debi magungunan pain reliever ya bata dakyar tasha shima dan yace" ,idan bata sha ba zai yi mata allura ne,dan haka ta karba tasha,dan ita da kayi mata allura Gara ka bata magani duk da shima maganin ba wai sonsa take yi ba" aiko sosai taji dadin jikinta dan ciwon da take ji kadanne tunda dama ba wai yabi mata ta karfi ba ne,gently ya shigar da macijinsa can kololuwa ba tare da yayi ɓanna ba".

" Cikin zafin nama ya shiga shiryawa saboda lokacin tashinsu dab yake da cika."tana kallonsa daga kwance ya gama shiryawa cikin wata shegiyar cot da kana ganinta kasan ba irin tamu ta talakawa ba ce,"dan kuwa ta haɗu sai kuma ta samu jikin da ya kuma ƙara mata kyau,"take wani irin bayyanannan kwarjini ya kuma haskasa,tuni dakin ya cika da ƙamshinsa me sanyi da dadi wanda ba a iya tantancesa," yana juyowa suka hada ido da "Zahra wadda ta kasa dauke idanunta daga kansa saboda tsananin kyawun da yayi mata",tura baki ta yi tare da dan murgudashi tana kawar da kanta zuciyarta na son tambayarsa inda zashi amma bata jin zata iya dan haushin abinda ya yi mata ba zai bari ta tanka masa ba(ke baki ga laifin da kika yi masa ba Sarkin son kai?)".

"A hankali ya karaso bakin gadon tare da dan rankwafawa saitin fuskarta kafin a hankali ya sumbaci lips dinta sannan ya bude bakin cikin muryarsa me dan kauri da sauti me dadi ya ce", dawa dawa kika zubawa yaji da gishiri a abinci?shiru ta yi tana kallon gefen fuskarsa tunda ya rike fuskartata babu damar janyewa, "um ina jinki", tunzura bakinta ta yi kana ta ce" su siyam ne kawai kuma punishment ne akan hawa mana sama da ta yi ta ga abinda muke yi", lumshe idanunsa ya yi kafin ya bude su fes akan fuskarta da take ta kyallin amarci."

"Sannan cikin taushin murya ya ce", tafiya zanyi kuma sati guda zanyi kafin na dawo nasan sun yi bajakoli dake dan haka babu ruwana da duk irin cinyewar da zasu yi miki dan ba kalar tawa cinyewar zasu yi miki ba bare ki samu sassaunci",daga haka ya mike sosai yana kallon agogo "masallaci zasu shiga daga nan su wuce dan bazai kara hawa saman ba,dawo da kallonsa kanta ya yi yana cewa ki tashi ki yi sallah kafin mu fito daga masallaci ki shirya min kaya a cikin karamar Bag da nake yawo dasu suna nan a cikin clothed" daga haka ya fice daga dakin ba tare da ya kuma cewa komai ba".

Da kallo ta bisa tana jin kamar zata damu da tafiyar da ya ce zai yi ta kusan one week, "amma sai ta fuske tare da mikewa ta fita daga dakin, tana shiga dakinta ta shirya cikin riga da wando na wani Pakistan sai ta koma sak India kai kace rani makruji ce,dan dama suna kama sosai, "sallah ta fara yi kafin ta koma dakinnasa ta shirya masa kayan,bata iya ba amma haka ta shirya masa zuciyarta cike da confidence din cewa bata yi shirme ba".

"Da jakar ta sauka kasa kamar yadda ta fahimci maganarsa ba zai dawo saman ba".

"Yana tsaye a falon shida Ammi da jafar sai Amira da take tsaye daga gefen jafar suna magana ƙasa_ƙasa, "ƙamshinta da ya baza wajen yasa duka suka waiwaya suna kallon saukowarta cikin kasala da sanyin jiki kamar dai tana cikin damuwar da bata san ma ta bayyana ba, cikin hikima da tsarewar gira AB ya kalli bangaren da Jafar yake wanda shi tuni ma ya sunkuyar da kansa saboda kallon matar oga AB ya haramta a garesa,"

"Amma fa duk da haka sai da ya yiwa Amira rada a kunne da cewa ", gaskiya matar Oga zazzafa ce" wani kallon banza Amira ta watsa masa kafin ta yi kwafa ta maida kallonta kan Zahra da ta karaso inda suke tsaye ,dukansu",Masha Allah doughter na kinganki kuwa kamar rani?? gaskiya da maganar tafiyarnan tazo da wuri ba shakka da dake za a tafi," zahra bata ce komai ba sai mikawa jafar Bag din hannunta da ta yi tana kuma antaya masa harara tunda tasan shine komai yake hannunsa dan haka muguntar shiga jirgi da a kayi mata laifinsa ne,"

"AB kuwa da bai ce komai ba har yanzu sai ta kasan ido yake karewa mutuniyar tasa kallon kurilla, wanda tuni taji shi a jikinta har ya kara mata sanyin jiki da kasalar da take ciki",a hankali ya maida kallonsa kan tsintsiyar hannunsa yana duba agogonsa me shegen tsada da kyau da ya kuma haska fatarsa",ammi zamu wuce tame na kurewa" ya fada a hankali idanunsa a kan agogon " to shike nan Allah ya kiyaye hanya ya tsare ku ya dawo daku lafiya",Amin ya fada yana shafa kan amira da take masa fatan alkhairi."

Hannun Zahra dake daf da fashewa da kuka ya kama suka fita Ammi nata zabga musu addu'a,"Allah yaso akwai babban mayafin Kayan ajikin "Zahra wanda shine yasa "Ab ya janyota waje dan suyi sallama dan yaga alamar daf take da fashewa".

"Da sauri josuwa ya bude motar suka shige Ab na rike da hannunta" kamar jira take su kebe ta fashe da kukan da yake ta cin ranta tana fuskewa dan kar yace sonshi take har ta fara damuwa rashinsa," janyota jikinsa ya yi ya rungume tsam yana fidda ajiyar zuciya bayyananniya yana jin dinbin kewar da zaiyi tun yanzu, "a hankali ya kai bakinsa saitin kunneta ya ce", pls banda tsokana " shigewa jikinsa ta kuma yi kukanta na tsananta kafin cikin kukan ta ce", dama so kake ka tafi dan kar na kuma baka yaji ko?dan ware idanunsa ya yi akanta yana dago da fuskarta sannan ya kalli cikin tsakiyar idanunta da suke ta kyallin hawaye,"yace" in dai idan kin bani yajin zaki dinga bani farincikin da kika bani yau dan Allah kullum ki bani kinji me zafina(lahaula shike nan abin yazo🤣)kumbura baki ta yi zata sa "kuka ya yi saurin hade bakinsu waje daya."

"Jafar da yake waje yana ta duba agogo ya rasa yadda zai yi ya sanar da ubangidannasa lokaci ya yi,dan baifi saura mintuna ashirin jirginsu ya tashi ba,"josuwa ne yayi masa lama da ya kwankwasa glass din window ko zasu Ankara",haka yayi kuwa cikin dauriya ya sa hannu ya dan bubbuga glass din yana fatan sakonsa ya isa dan wannan tafiyar da zasu yi tana da matukar muhimmanci a cikin duka kasuwancinsu,harma da fannin asibititocin "AB din,"a hankali ya zare bakinsa daga nata yana share mata hawayen da suka ki tsayuwa a fuskarta ya ce", sorry in sha Allah zan dawo in tame", daga haka ya bude motar ya fito da ita sannan ya rakata har bakin kofar main falon "kafin cikin raɗa ya ce", ki dinga shiga ruwan zafi ok", wannan kalmar da ya fada yasa ta dan hararesa sannan ta ci gaba da takawa a hankali ta shige falon dan har yanzu ba wai tana jin dai_dai ba ne kawai tsabar karfin hali ne dan fa Zahran tamu ba dai jarumta ba lol🤪

"Bai matsa daga gun ba sai da yaga shigarta falon, sannan ya koma ya shiga motar yana cewa josuwa su yi sauri su karasa filin jirgin a mintuna goma," hada ido josuwa da Jafar su kayi suna dariya ciki_ciki wai sai yanzu yasan suna saurin bayan ya gama soyewarsa da yar balaja unsa",

"Cikin mutuwar jiki da na baki Zahra ta shiga falon " anan kuma Ammi ta cigaba da rarrashinta da yi mata alkawarin zasu dinga waya ab din da haka har dai ta samu ta dan ware,"

"Duk abinda ya faru akan idanun siyam ya faru", saboda tana jikin window dakinta tana kallon komai,"ji take zuciyarta kamar zata faso krjinta ta fito amma saboda masifar da ta ɗorawa kanta duk da haka ta kasa janyewa daga kallonsu har sai da taga "AB ya rako zahran ta shige su kuma sun tafi sannan ta yi baya rigijib ta zube saman gadonta tana mai fashewa da wani irin kuka," daidai mama ya shigo dakin tana cewa wai Ni yau mutanen gidan nan baza su bamu abinci ba ne??turus ta yi ganin halin da siyam ke ciki", sannan ta juya ta kalli kulolin abincin da aka kawo tun ɗazu bata taba ba" ita kuma bata kai mata nata ba saboda lokacin da baba talatu ta kawo abincin ta bar dakin".

"Zama mama ta yi tana janyo flet da kular abincin tana cewa" Ni kam bazan kase kaina ba Kaima kuma bazan yadda ka kase min kanka ba dole ka ci abinci ko ka rage kuncin dake damunka", sai da ta gama zuba abincin sannan ta dubi siyam ta ce", matso nan kaji yarona idan kaci abinci zan baka labari me kyau game da mafitar rayuwarka", jin haka yasa siyam ta tashi ta matso tasa spoon ta fara dibar abincin da har yanzu tururi yake kamar yanzu aka gama gashi yayi kyau a ido sai ƙamshi yake zabgawa".

"Har mama ta kai lomar kusa da bakinta sai kuma ta dakata tana cewa waye ya kawo abincin nan?? Bana talatu ne",siyam ta bata amsa tana kai lomar faten da ya dauki hankalinta sosai zuwa bakinta "itama maman kwadayin faten yasa siyam ko gama rufe baki bata yi daga bata amsa ba ta afka nata zuwa bakinta bai kuma yi wata_wata ba wajen wucewa dake su kamar kannen Mayu suke basu fahimci komai ba har sai da su kayi wa fatennan kyawawan lomomi har biyar", to daga nan ne fa suka fara tantance halin da suke ciki dan tuni bakinsu da harshesu ya dauki zafin yaji da na gishiri",zaro ido mama a yi harshe a waje tana son yin magana ta kasa".

"Siyam kuwa tissue paper ta yaga ta shiga goge bakinta da harshen ta zufa na kwarara ta saman goshinta",gana dayansu sun kasa magana saboda tsananin azabar yajin yake shirin taɓa kwakwalwarsu....✍🏼

Siyam mama ya dai??🤣

Ita fa Zahra ba a cin bashinta ehe duk wanda yaci tuwo damu walle miya yasha🤣🤣🤣

[8/21, 9:14 PM] khalidunah@: *Typing*

💕

' **YAR GIDAN YARBAWA* 💕

*NA*

*FATIMA Y. ADAM*

_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*

*🇦SSOCIATION🤝🏻*

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

***

*_____________________________________*