GIDAN YAN KARYA

GIDAN YAN KARYA

by @zahrawriter12

karya me sa nishadi da dariya😂
soyayya me taba zuciya.soyayar da aka gina ta cikin wani irin boyayyan yanayi me cike da sadaukarwa,
zumunta soyayyar yan uwa me karfi da nuna sadaukarwa.
son zuciya da nuna budurwar cuciya ga taoffin da suka manta tsufansu.
karfin izza da raini ga talakan da bashi da komai.nuna ishara me karfi ga wanda suka manta da mutuwa.