ZAYD ARMAAN

A TENDER KIND OF LOVE

by @jiddaahbarkum









ZAYD ARMAAN

CHAPTER 123

A TENDER KIND OF LOVE

JIDDAAH BARKUM
———
Bayan ta gama wanka, Bintu ta fito cikin wani ɗa towel mai laushi, ta nufi kan gadon Hajiya Hauwa. Ba tare da wani tunani ba, ta haye kan gadon, ta kwanta flat tana jin daɗin sanyi da kwanciyar hankalin ɗakin. Hajiya Hauwa kuwa tana zaune a gefenta, ta Mika hannu ta dauki lubricant din ta fara mata massage a hankali da wannan lubricant din na musamman da ta tanadar mata. Bintu ta lumshe idanunta, tana jin daɗin yadda take samun kulawa. “Mommyyy, this feels so good,” ta faɗa cikin shagwaɓa, tana ɗan motsa kafaɗunta. Hajiya Hauwa ta yi murmushi. “Really, baby? Ki dai kwanta ki huta. Kin yi ta fama da zaman gida, bari na ɗan kula da ke.” Bintu ta ɗan yi dariya. “Wallahi Mommy, kin cika ni da pampering. I don’t think zan iya komawa gida yanzu.” Hajiya Hauwa ta yi dariya a hankali. “Then don’t rush. Ki huta sosai.”
Bayan ɗan lokaci, Hajiya Hauwa ta dakatar da massage ɗin, ta ɗan ajiye lubricant din sannan ta miƙe. “Babygirl, bari na kawo miki maganin nan ki sha. Kin kwana biyu ba ki sha ba.” Bintu ta buɗe ido kaɗan. “Okay, Mommy.” Hajiya Hauwa ta ɗan shafa kanta kafin ta nufi ƙofar ɗakin. Ta fita ta bar Bintu a kwance a kan gadon, ita kuma ta nufi kitchen inda ta ajiye maganin. A lokacin ne Seeyama ta shigo gidan. Ta bar motarta a waje saboda tana tunanin ba za ta daɗe ba. Kai tsaye ta shigo ta ƙaramar ƙofa, sannan ta nufi lounge ɗin gidan. Hajiya Hauwa tana kitchen a lokacin, kuma saboda stairs ɗin bata hanyar kitchen ba ne infact basu da wata alaƙa kai tsaye ma, so ba su lura da juna ba. Fuskar Seeyama a haɗe take murtuk ba ko alamun murmushi. Ta ɗauka Mommy za ta kasance a ɗakinta, don haka kai tsaye ta nufi can. Da ta isa ƙofar, a hankali ta murɗa handle ɗin ta sa kai. Idanunta suka fara yawo a cikin ɗakin, kafin daga bisani su sauka kan wata halitta da ke kwance a kan gadon. Sai ta tsaya cak. Bintu ce.
Kwance take rub da ciki a kan gadon Mommy, cikin wani ɗan iskan towel, yayin da kayan massage suke a gefen gadon. Seeyama ta yi freeze. For a few seconds, she couldn’t process what she was looking at. Ta ɗan matso da kanta, tana ƙoƙarin tabbatar da abin da idanuwanta suka gani. Da farko kamar ba ta gani da kyau ba, sai ta cire sunglasses ɗin da ke fuskarta domin ta ƙara ganin komai sarai. Amma ba wai gizo ba ne. Bintu ce kuwa! Kwance a kan gadon Mommy, kamar ita ce mai gidan. Sai kayan massage ga su nan a gefen bedside, ga kuma yadda ta yi kwanciyar hankali kwance kamar babu wani abu da zai iya damunta. Bintu kuwa, wadda ta ɗauka Hajiya Hauwa ce ta dawo, ta ɗago kanta kaɗan. Ganin Seeyama tsaye a ƙofar kamar mutum-mutumi bai sa ta yi ko gezau ba. Sai kawai ta ɗaga gira, ta kalleta daga sama har ƙasa. Sai ta tabe baki, ta kawar da kanta, ta koma kallon wayarta kamar ba wani abin mamaki ne ya faru ba.
Seeyama kuwa ta kasa cewa komai. Bakinta a buɗe yake kaɗan, idanunta na yawo daga kan Bintu zuwa kayan massage ɗin, sannan ta sake kallon gadon. Her mind was racing with questions, but none of them could find their way out of her mouth. Me Bintu take yi a ɗakin Mommy? Me ya sa take kwance a kan gadonta? Kuma me ya sa take cikin wannan yanayin? Kafin ta samu damar haɗa komai a kanta, sai ƙarar buɗe ƙofa ta ji. Hajiya Hauwa ce ta shigo, hannunta ɗauke da wata jarka da cup. “Babygirl, ga abin da za ki sha…” Ta tsaya a bakin ƙofar turuss da ta hango Seeyama. A take idanunta suka sauka a kanta, sannan suka ɗan koma kan Bintu da ke kwance a kan gadon. “Seeyama?” Ta faɗi sunan cikin ɗan mamaki. Seeyama ta juya a hankali zuwa gare ta batace komai ba. Bintu kuwa ta ɗan juya kanta, ta kalli Hajiya Hauwa. “Mommy, kin kawo min ne?” Hajiya Hauwa ta kalleta, sannan ta sake kallon Seeyama. “Eh, baby. Ga shi nan.” Sai ta yi ƙoƙarin murmushi, tana ƙoƙarin daidaita yanayin da ta tsinci kanta a ciki.
Seeyama kuwa har yanzu tana tsaye, tana kallon su biyun. Ta ji kamar ta shiga wani gida ne da ba ta san komai game da shi ba. Kuma abin da ya fi ba ta mamaki shi ne yadda Bintu take kwance cikin kwanciyar hankali, ba tare da ta nuna ko da ɗan damuwa da kasancewarta a ɗakin ba. Bintu ta sake ɗaga gira tana kallon Seeyama ta kashe mata ido daya snn ta dauke kai. Seeyama ta kalleta, amma har yanzu babu kalmar da ta iya bayyanawa. Hajiya Hauwa ta yi saurin matsawa kusa da gadon, tana ajiye jarka da cup ɗin a kan bedside table. “Seeyama, ya aka yi kika zo ba tare da kin sanar da ni ba?” Seeyama ta ɗan haɗiye yawu. “Na zo ne in gan ki ne Mommy ko yanzu İdan zan zo gidanmu sai na nemi permission?.” Ta faɗa, amma idanunta sun sake komawa kan Bintu. A wannan karon, Hajiya Hauwa ta lura da inda kallon nata ya dosa. Okay, come, my dear naga sassafe ne shiyasa nake tambaya,” ta faɗa cikin murmushi, tana nufar Seeyama domin ta kama hannunta.
Amma kafin ta ƙarasa, Seeyama ta warce hannunta a hankali, ta haɗa hannayenta a ƙirjinta. Fuskarta a sanyaye take, sai dai akwai wani irin seriousness a cikin idanunta wanda Hajiya Hauwa ta taba gani a tare da ita ba. “Wacece wannan yarinyar a wajenki, Mommy? Me take yi a kan gadonki, a ɗakinki, bayan uban ɗakunan da muke da su a gidan nan?” Hajiya Hauwa ta ɗan yi dariya, kamar tambayar ba ta ba ta mamaki ba. “Come on, my dear! Bintu ce fa. Ba ki santa ba ne? Niece ɗin Balaraba ce fa.” Seeyama ta ɗaga gira, amma ba ta ce komai ba. Hajiya Hauwa ta ci gaba da magana cikin nutsuwa. “To, Balaraba ta ɗan yi tafiya ne zuwa Abuja, kuma yarinyar tana wajenta. Gashi kuma ba wai cikakkiyar lafiya ce da ita ba. So, da za ta bar ta ita kaɗai a gidan, kina ganin hakan ya dace?” Ta ɗan dakata, sannan ta ƙara da cewa, “Actually, ni ce na yi insisting cewa ta bar ta a nan kafin ta dawo. Kuma kına Cewa akwai dakuna a gıdan nan Yarinya mara lafiya zan bari ita kaɗai a ɗaki ne, bayan ni kaɗai nake zaune a ɗakina? What if wani abu ya faru da ita cikin dare? Tana can ita kaɗai, ni kuma ina nan? Ai kinga it wouldn’t be nice, would it?” Ta ƙarasa maganar tana ɗan murmushi, kamar wacce ta gama bayyana komai kuma ta san babu abin da ya rage a tambaya. Sai ta ɗan nuna jarkar da ta ajiye. “Ga shi ma, maganinta ne a ciki. Na je ɗauko mata ne ta sha kafin ta ɗan huta.”
Seeyama ta sauke idanunta daga fuskar mahaifiyarta zuwa jarkar, sannan ta mayar da su kan Bintu. Bintu kuwa har yanzu tana kwance, fuskarta a gefe, tana kallon wayarta kamar babu wani abu da yake faruwa a ɗakin. Hajiya Hauwa ta kalli Seeyama da murmushin da bai gushe daga fuskarta ba. “Kin ga yanzu, my dear? Babu wani abu. Kawai ina kula da ita ne har sai Balaraba ta dawo.” Seeyama ta sake kallon Bintu, sannan ta mayar da idanunta kan Hajiya Hauwa. Ba ta ce komai ba, ko kalma ɗaya. Kawai ta janye hannayenta daga ƙirjinta, ta juya cikin sauri ta fice daga ɗakin. Hajiya Hauwa ta bi ta da kallo na ɗan lokaci, murmushin da ke fuskarta ya ɗan dusashe. “Seeyama?” Da sauri ta bi bayanta ta iske ta a corridor, ta miƙa hannu ta riƙe ta a kafaɗa. “Where are you going kuma, Seeyama?” Seeyama ta tsaya na ɗan lokaci, sannan ta ɗaga hannunta ta janye na Mommy daga kafaɗarta a hankali. Ba ta ce komai ba, ba ta ko waiwayo ba. Kawai ta ci gaba da tafiya har ta bace daga ganinta. Hajiya Hauwa ta tsaya cak a wurin, tana kallon bayanta cikin mamaki. Ta ɗan buɗe baki kamar za ta kira ta, amma daga ƙarshe ta yi shiru. “Seeyama…” ta furta a hankali, har yanzu idanunta na kan hanyar da ’yarta ta bi.
A hankali yake tafiya da ita har zuwa kan gadon, still kissing. Da alama Raihana ta manta waye a gabanta saboda yadda ta saki jikinta take kwasan gara. Zayd ya sauke ta a saman gadon a hankali, kamar yana tsoron kar wani abu ya sa ta tsorata ko ta dawo cikin hayyacinta daga wannan duniyar da suka shiga. Amma shi kansa, numfashinsa ya riga ya fara fita da sauri, yana jin yadda tsananin ƙaunar da yake mata ke ƙara ruruwa a zuciyarsa. Raihana ta kwanta lupp a saman gadon, idanunta a lumshe, yayin da ɗankwalin abayar tuni ya kama gabansa. Haka ya sa gashin kanta da ya daɗe da kwancewa ya shiga bazuwa a kan pillow. A hankali ya janye lips ɗinsa daga nata, ya ɗan ɗago kaɗan, sannan ya tsaya. Ya ɗan dafe gefen gadon da hannayensa biyu, fuskarsa saitin tata, yana kallon yadda lips ɗinta suka ɗan kumbura kaɗan saboda the intense kisses they had shared. Ga shi kuma fuskarta ta yi wani irin calm, musamman yadda ta ƙi buɗe idanunta saboda tsantsar kunya da shauƙi. A hankali ya sunkuya, ya sake manna lips ɗinsa a kan nata, amma a wannan karon babu gaggawa. The kisses he continued giving her were filled with sweetness and a kind of tenderness that melted away every remaining doubt in Raihana’s heart. Hannunsa ɗaya ya zuro a ƙarƙashin wuyanta, yana shafa gashin kanta, yayin da ɗayan hannun kuma ke bin gefen jikinta a hankali, yana shafa every part of her body he could reach.
Raihana ta miƙa hannayenta ta kama fuskarsa gam, ta sake jan shi ƙasa yadda ƙirjinsa ya manne da nata, tana jin yadda bugun zuciyarsa ke duka daidai da nata. A hankali ta buɗe idanunta, ta kalle shi cike da tsantsar ƙauna da kuma yarda da ta ba shi gaba ɗaya. Zayd ya ɗan janye fuskarsa kaɗan, amma hakan bai hana numfashinsu gaurayewa wuri guda ba. Ya zuba mata idanunsa da suka riga suka canza kala saboda tsananin sha’awa da ƙauna, sannan ya ce cikin wata narkakkiyar murya can ƙasa: “I love you, Habibtiii…” “I’ve been wanting this. Being close to you without having to worry about you running away from me.” Ta yi shiru tana kallonsa cikin idanunsa. Maganarsa ta sa ta tuna da yadda ta kasance a baya, yadda take jin tsoronsa da kuma yadda ta kasance tana ƙoƙarin nisanta kanta da shi. A hankali ta shafa kumatunsa, sannan cikin sanyin murya ta furta: “I’m still shy.” “I know.” Ya ɗan murmusa. “And I don’t mind. We have time.” “Habibti?” Ya sake kiran ta. “Hmm?” Ta amsa, looking directly into his eyes. “Can I have one more kiss?” Ta ɗan yi murmushi cikin kunya.cikin sanyin murya tace “Ka fara neman izini yanzu?” Ya yi dariya a hankali. “Always. Especially from you.” Ta kasa ɓoye murmushinta. Kafin ta sake cewa wani abu, ta ɗan ɗago da kanta kaɗan ta sumbaci kumatunsa. Zayd ya tsaya yana kallonta, kamar bai yi tsammanin za ta fara ba. “What’s that for?” ya tambaya. Ta yi shiru, ta ƙi cewa komai. Ya yi murmushi, sannan ya matso ya rungume ta sosai. “Allah, I love you so much, my Raiii.” Ta lumshe idanunta, tana jin yadda kalaman suka sake ratsa zuciyarta. “Ni ma…” ta furta cikin raɗaɗin daɗi da mayen soyayya, “I love you too.”
Zayd ya dan dago snn ya tsaya kawai yana kallonta kamar ranar ne ya fara ganinta. A hankali ya sake sunkuyar da kansa ya haɗe bakinsu, giving her the best kiss of her life. Bayan sun daɗe suna musayar waccan zafaffar sumbar mai cike da shauƙi, a hankali Zayd ya zame lips dinsa daga nata, amma bai yi nisa ba. Ya saukar da fuskarsa zuwa wuyanta, yana bin fatar wuyanta da wani irin salo, yana kissing her gently yana sakar mata wani uban numfashi a wajen . Daga nan kuma ya karkatar da kansa zuwa kunnenta, ya yi sucking on her earlobe a hankali. Hakan ya sa Raihana ta saki wata ’yar gajeriyar nishi mai cike da shagwaɓa da mugun daɗin da take ji yana kai mata har brain. “Ahmm……” ta ce a hankali, jikinta na wata irin rawa. Ba tare da ya tsaya ba, a hankali ya ɗago ta kaɗan yadda za ta iya tashi ba sosai ba. Sannan ya sa hannayensa biyu, ya zura su ta ƙarƙashin baƙar abayar tata, ya fara ɗaga rigar sama a hankali har zuwa wuyanta. Raihana ta ja wani zafaffen numfashi, tana jin wani irin yanayi yana yawo a cikin jininta. A wannan lokacin, ba ta ma san dalilin da ya sa ta kasa hana shi ba, ko kuma ko da ta so ta hana, ba ta iya ba. Zuciyarta da gangar jikinta sun riga sun miƙa wuya; abin da ta sani kawai shi ne yadda take matuƙar son ta ji his touch on every part of her body. She couldn’t deny that she needed it more than anything. Duk abin da yake yi tana ji, tana kuma jin yadda dumin hannayensa ke ratsa fatarta, amma ta lumshe idanunta sosai domin ta kasa buɗe su saboda tsananin kunya da kuma mayen daɗin da ya mamaye ta.
Zayd ya tsaya na ɗan daƙiƙa guda ya zuba wa jikinta ido da wani kallo mai cike da tsananin sha’awa da ta kasa ɓuya a fuskarsa. Fatar jikinta tana wani irin kyalli kamar glass, fara tas da ita, ga wani laushi da ke fitar da ƙamshi mai daɗi. Kallon santala-santalayen cinyoyinta kaɗai ya isa ya sa shi jin kamar yana gab da cuming . Sannan idanunsa suka sauka kan her full, rounded breasts, which were perfectly fitted in a clean white bra that hugged her body beautifully. Hakan ya sake gigita Zayd ba kaɗan ba. A hankali ya haɗiye wani zafaffen yawu, yayin da wata muguwar sha’awa da ta wuce tunani ta fara tashi a ransa. Ba tare da ya ɓata lokaci ba, ya yi ƙasa da kansa, a hankali ya saukar da fuskarsa zuwa ƙafafunta, yana lasar fingers dinta gently. Hakan ya sa Raihana ta ɗan ja ƙafafunta kamar za ta kwace daga wajensa saboda wani irin sanyi da daɗin da ta ji yana ratsata. Bai tsaya a nan ba, ya ci gaba da kissing her thighs gently, yana matsawa sama zuwa cibiyarta. A duk inda his lips or tongue touched, fatar jikinta tana amsawa da wani irin karkarwa mai cike da daɗi. Lokacin da harshensa ya sauka a cibiyarta yana zagaye ta, Raihana ta saki wata matsananciyar nishi mai cike da shagwaɓa da daɗi: “Wayyo Allah na…” Kafin ma ta gama ƙarasa nishinta, ya riga ya fara matsawa zuwa tsakiyar cikinta. Yayin da take ci gaba da sakin zafafan numfashi da shauƙi, a hankali ya ɗago fuskarsa daga kan cikinta, ya dawo da ita saman ƙirjinta inda her full, rounded breasts were covered cikin wata Kyakkyawar white net bra. Zayd ya kamo gefen net ɗin bra ɗin da hannayensa biyu, masu ɗan rawa, yana shirin janye shi daga jikinta saboda ya samu damar kusantar abin da zuciyarsa da ruhinsa ke marmari.
Da sauri Raihana ta miƙa hannunta ta riƙe nasa hannun da ƙarfi, tana buɗe idanunta da ƙyar. Idanunta sun riga sun canza kala, sun danyi ja, sun koma can ciki sosai saboda tsananin shauƙi da kuma wani ɗa mix na tsoro da kunya. Zayd ya ɗago da fuskarsa a hankali daga ƙirjinta da ya zuba wa ido, ya ɗora idanunsa a kan fuskarta. Ya haɗa idanunta da nasa, sannan da wata irin murya mai cike da narkewar zuciya da matsananciyar sha’awa ya ce da ita: “Allow me to suck my babies, Habibti… I’ve been craving them since day one.” Raihana ta zuba masa ido kaɗan, numfashinta ya tsaya na ɗan lokaci. Sai kuma, ta yi saurin kawar da kanta gefe, tana jin kunyar kallon shi. Zayd ya ɗan yi murmushi, ya ɗora yatsunsa a ƙarƙashin haɓarta, yana ƙoƙarin dawo da fuskarta gare shi. “Can I ?” ya tambaya a hankali. Ta ɗan motsa kafaɗunta, ta kasa kallonsa. “Is that a yes, my love?” ya sake tambaya, wannan karon yana murmushi. Raihana ta lumshe ido, sannan ta gyada kai a hankali. Murmushin da ya bayyana a fuskarsa ya fi duk wani amsa. Ya sumbaci goshinta, sannan ya ɗan tsaya yana kallonta, "Such a shy wife," ya fada mata a hankali. Ta yi saurin rufe fuskarta da tafukan hannunta. Ya yi ƙaramar dariya, ya kamo hannayenta a hankali ya sauke su, sannan ya sumbaci tafin hannunta ɗaya bayan ɗaya. “Don’t hide from me, Habibti.” Ta sake sunkuyar da kai, amma wannan karon murmushi ya bayyana a gefen leɓenta. "Allah, you’re so precious to me," ya rada mata a kunnenta snn a hankali ya sake Kai hannunsa kan bra din ya janye ta daga jikinta raihana ta runtse idanunta da karfi zuciyarta na bugawa kamar zata Faso kirjinta ta fado.
A hankali ya sa hannu ta bayanta ya balle hook din a hankali ya sa hannu ya cire bra ɗin ta daga jikinta, snn ya jefata gefe. Raihana ta runtse idanunta da ƙarfi, yayin da zuciyarta ke bugawa da sauri sosai, tana jin dumin numfashinsa na bugun fatar kirjinta. Zayd ya tsaya cak. Idanunsa sun Riga sun juye ya zuba wa nonuwan nata ido kamar maye. Yanda yake ganin sun cika idanunsa da wani irin mahaukacin kyau—fararen tas, masu laushi, da manyan brown nipple wanda suka tsaya tsam suka mike sosai saboda tsananin sha'awa da yanayın da jikinta ke ciki . A hankali, da wata irin murya ta raɗa da ta cika da matsananciyar sha'awa, ya ce: "God... look at you. Your boobs are so cute, wifeee..." Raihana ta saki wani nishi a hankali, yayin da jikinta ya ɗauki rawa lokacin da ta ji yadda yake yabon jikinta ba tare da wani boye-boye ba. Ba tare da ya ɓata lokaci ba, ya sunkuyar da kansa. Lips dinsa suka sauka kai tsaye kan ɗaya daga cikin nipple dinta da ya mike tsam . “Ahhh, wayyyo ummma!” Raihana ta fara wani mugun moaning tana kamo gashin kansa da hannayenta biyu, tana tura masa kirjin nata sosai a baki. Zayd ya fara tsotsar nonon nata da wani irin zafi da maye, yana zillo da harshensa a kansa, yana zagaye dukkan pigmented areola dinta yayin da ɗayan hannunsa ke murza ɗayan boobs din da ya rage a hankali, yana wasa da shi tsakanin yatsunsa. “Oh, Habibti... they taste like heaven,” ya faɗa a tsakiyar numfashinsa da ke fita da sauri, yayin da yake cigaba da sucking nata kamar wanda ya kusa haukacewa, a hankali ya zame ɗayan hannunsa dağa kan boobs din yayı ƙasa, yana bin fatar cinyoyinta da shafa har ya isa kan pussy dinta da ke ta faman zubar da juicy dinta. Yana dora yatsunsa a kai ya ji ta very wet take ya rikice ya fara stroking yana sakin moan still grabbing her nipple kaamr Wanda ya zare , sai da Raihana ta kusa sakin wani kuka na daɗi, : “Please, stop. You are killing me with this pleasure!” Wayyo….