Shadows of Tomorrow
Out where the water meets the sky, the world forgets how to speak.
Let them keep their loud city and their fading hours—we count time by the rising tide, the dark, and the effortless grace of the woman waiting at the edge of it all.
I am the anchor, but you are the sea. So put on the sunset, let your quiet beauty steal the evening, and trace the wood to where the shore begins.
I’ll be there before the sun hits the water.
— ZG
Murmushin dake fuskarta is undeniable, yana spreading across her face yayin da take karanta saƙon dake cikin card ɗinnan, zuciyar ta na duka softly a ƙirjinta kamar wata sabon shiga. Zafar? He always has a way with words, combining raw emotion with that signature charm, unique poems. He is still so deeply into her, and he is not to hide it. Shiyasa kullum yake ƙara shiga ranta, making her fall even impossibly harder. Card din Jasmine ta ɗauka shima ta buɗe with a gentle touch, ta fara karanta saƙon dake ciki kamar haka:
White roses for my purest gift—the quiet proof of what happens when the anchor meets the sea.
Sleep softly, little wave... and keep mommy company until I get there.
—Daddy
Wato in ana maganar mijin da ke son matarsa, zata ɗaki kirji a ko ina tace mijinta, In ana maganar mijin da ke shagwaba matarsa, mijin da maganar matarsa law ce, zata ɗaki kirji tace mijinta, she’ll stand tall in her pride. Wani farin ciki ne ke ƙara lulluɓe zuciyarta in ta tuna yanzu daga ita sai shi, ba kishiya, wani profound sense of peace na sake wanke mata zuciya sa ta tuna yanzu ita kadai ke amsa sunan matarsa. Ko yanzu kuma me Yemma zata bullo da shi? Ta dai san zancen sakin nan ba zai mutu haka nan ba, sanin how relentless that old woman could be. Amma kuma, abunda yasa hankalin ta baya tashi shine, baƙin ta da na Zafar ya tabbatar mata ya gama aure—ko me zai faru, bazai sake mata kishiya ba. Shiyasa take ganin komai Yemma zatayi mai sauƙi ne tunda dai Zafar ba zai sake aure ba, trusting his words completely. Tana cikin wannan tunanin, ƴarta ta farka, letting out a soft yawn. Ɗaukar ta tayi ta hau mata wasa, showering her with sweet kisses, kafin kuma ta ba ta abuncin ta. Bayan ta gama shayar da ita, ta hau sama ta canza mata diapers saboda akwai sauran da suka bari a nan last zuwansu tare da cream ɗin. Ta shafe ta da baby sunscreen tass, ta sauya mata kaya zuwa white romper, sannan tasa mata wata pink sun-brimmed hat, looking effortlessly adorable. Saukowowa sukayi, ta fito da ita zuwa ƙan jetty ɗin, enjoying the cool breeze suna kallon ruwa, wrapped in their own little world of tranquility… Suna nan har ƙarfe biyar suna shawagi a cikin gidan, enjoying the serene atmosphere, sai ga Zafar ya shigo, smoothly gliding into the compound. A baƙin pavilion ɗin ya ganta a tsaye da Jasmine a hannunta, ba mayafi a kanta—kanta ya fito tsab, color din gashin na haskawa cikin gentle evening light. Tunda ya danna kan motarsa cikin gidan, yake kallon ta, completely captivated, har yayi parking. Takowa ta fara yi zuwa gurin motar nasa, moving with effortless grace and pure main-character energy, yayin da ya fito shima cikin sauri, a rush to reach her, yana faɗin, "Damn... who is this absolute stunner? Who gave you permission to look this breathtaking and literally steal my breath away, daga zuwa na?" Ya faɗa yana mata wani kallo tare da ɗaga mata gira accusingly and playfully. Tana ɗariya ta ƙarasa gabansa, tana kallon sa with that warm, playful housewife charm, tana cewa, "Welcome home, handsome. I was wondering when you'd finally come back to me." Buɗe hannu yayi da wani kyakkawan murmushi a fuskarsa, welcoming her into his embrace, ta shige jikinsa ya rungumeta ita da Jasmine dake ta binsa da kallo with wide, curious eyes. Kansa ya tusa cikin wuyanta, inhaling her signature scent deeply, kafin yayi kissing wuyanta tenderly ya ɗago. Hannu ya sa ya karɓi ƴarsa, his face immediately softening with pure adoration, yana faɗin, "Look at my gorgeous baby girl... Daddy’s whole world." Tuni ta fara ɗariya tana kicking legs ɗinta excitedly, recognizing her favorite person. Cikin ɗariya Zara ta nuna ƙafafunta, stepping closer with that bright, fond energy, tana cewa, "Look at her! See how she’s kicking? She totally knows it’s you!" Zafar ya ɗagata sama playfully, looking at her with total pride and warmth, yana cewa: "Of course she does! She gets to see my face on video call every single day, don't you, my little princess?" Wasa ya ringa yiwa yarinyar tana ɗariya, filling the air with joy. Yayin da Zara ke ta washe baki tana kallonsa with a contented heart, feeling completely at peace. Zafar ya jawo ta jikinsa gently, kafin yasa hannu ya fara shafa gashin kanta yana fadin, “Seriously, though... I could get used to this view every single day. You look incredible." Sannan ya sake riƙe hannunta, yana juyata a 360 degrees while admiring her look, wani playful grin na yawo a kan fuskarsa, as he murmured, "Look at you..." Ita dai ɗariya kawai take, tana jin daɗin yadda yake yabawa, feeling thoroughly cherished. Sake maida hankalin sa yayi kan ƴarsa, kafin ya kalli Zara yana cewa ta shiga ciki ta ɗauko baby bag ɗin da kayan da zasu tafi. Bayani tayi masa tana mota, so ta nufi motar ta buɗe back seat, yayin da shi kuma ya shiga ciki da Jasmine da ta bi Zara da kallo a hannunsa. Car seat ɗinta ya ɗauka sannan ya fice yayi hanyar jetty ɗin. Zara ma tana ɗaukowa, ta cire heels ɗinta ta ajiye su cikin pavilion ɗin, sannan itama ta nufi jetty ɗin tana rataye da baby bag ɗin Jasmine, walking barefoot on the smooth wood…
Two weeks later...
Yau watan Jasmine huɗu cib a duniya, wato adjusted age dinta, and today marks Zara’s official return to the Galado estate. Domin kuwa bayan sunyi kwana ki biyar a beach house, they immediately jetted off to Dubai saboda tafiya can ɗin data kama Zafar. Tare suka dawo da su Muazzam a daren yau, flying back into the city under the cover of night. Zara dai zuwa lokacin, gaba ɗaya ta kasa gane me ke faruwa; ita dai tasan ba lafiya ba. Domin kuwa kallo ɗaya zaka yi wa Zafar kasan baya cikin kwanciyar hankali. Ga dai matarsa, ga kuma ƴarsa a tare da shi, suna kuma zaman su peacefully cike da soyayya da kulawa, amma Zara na yawan kamasa yana tunani. Tana kuma yawan ganinsa yana waya da Yemma, amma yana ganin ta zai kashe wayar. Ko kuma in mahaifiyar tasa ta kirasa, zumbur zai tashi ya amsa wayarta a waje. Sosai abun ke ba Zara mamaki, saboda sometimes cikin yaren su suke maganar, amma duk da haka sai ya tashi. Tayi tambayar har ta gaji a kan me ke damunsa, amma sai yace mata stress ne kawai na aiki. Da taga haka, sai kawai ta watsar da komai ta ci gaba da sha’anin ta son ranta. Iyakaci in ta gansa yana tunane-tunanen sa ko waye waye, sai ta ba shi space har sai ya gama. To tun ana sauran kwana uku su dawo gida, suka fara samun problem saboda bikin brother Obi da ya matso saura wata biyu. Amma tun da ta ɗauko zancen, ya sa mata full stop, ya tabbatar mata bazata je ba. Gabar kwana biyu tayi da shi, da taga bazai haifar mata da komai ba, ta haƙura ta dawo daidai, amma ta sa a ranta biki fa sai ta je sa. Yau bayan sun shigo gida, ana parking mota, ya sauka da Jasmine a hannun sa ya wuce da ita manor domin su gaida Yemma, yayin da ita kam Zara tace masa kar ya daɗe, domin Jasmine na buƙatar wanka kafin tayi bacci. Bayan fitarsu, ta shige cikin gida tare da Ghost, yayin da sauran karnukan da suka tarbeta suka kama gabansu. Tana shiga, ta tarar da wasu maids suna mata sannu da zuwa. Ta tsaya suka gaisa, sannan ta hau sama. Wanka tayi, tayi sallar maghrib da ke kanta, tayi isha sannan tasa kayan bacci ta fito—har lokacin Zafar bai dawo ba. Ƙasa ta sauka ta duba Sam, amma aka ce mata baya nan; da yamma ya dawo ya shirya ya sake fita. Bata ce komai ba, kawai ta koma sama. Tana cire wayar ta daga DND, taga message ɗin Sam yana mata sannu da zuwa. Omar ma ya mata magana a chat cewa zai shigo ya gansu da safe, sai kuma tarin missed calls daga gurin Roman. Sun yi da shi gobe zata haɗu da shi saboda shima yau ya shigo Lagos shi da Daddy. Don haka, wannan karon ta sa a rai dole zata je ta gansa briefly ta dawo gida, ta kuma gama haɗa duk abin da zata faɗawa Zafar ya barta ta fita. Kiran Rome ɗin tayi a waya, suka fara hira, tana so hankalinta ya ɗauke daga kan ƴarta da ke can gidan Yemma...
Zafar na shiga manor gurin Baffa da ya dawo tun last week, ya fara kai Jasmine sannan bayan kusan thirty minutes ya shiga gidan Yemma. A lounge ɗin sama ya tarar da Rahama kwance wai bata jin daɗi. Ko kallonta bai yi ba, ya ba Yemma Jasmine, sannan ya juya da niyyar ya fice, domin shi ganin Rahamar ma ba ya son yi. Bai taɓa jin haushin ɗan adam yadda yake jin haushin ta ba, kuma zuwa yanzu ya gano asibitin da take zuwa; abin da yake so kawai ya nutsu ya gano likitan nata, ya ɗauki legal action a kan likitanta kafin ya dawo kanta. Yemma ce ta tsayar da shi, tana faɗin: "Come back here, didn't you see the woman carrying your child? Ko sannu kana asarar ka yi mata?" ƙare maganar tana mai wani kallo mai cike da mugunta da jin daɗi, with that cold, calculating satisfaction dancing in her eyes. Ita fa a yanzu, she is watching every single move like a hawk. Domin kuwa ko Rahamar, kallon ta kawai take tasan halin da take ciki, tunda bata karɓi cikin ba sai da tayi nata bincike tsab sannan. Ta gano Rahama IVF tayi, ta kuma san lokacin da ita da mahaifiyar ta suka yi karyar cikin ya kai wata ɗaya, a sannan take stimulation phase ɗinta. Yawan fitan da take yi a kai a kai Hajiya Saudah na zuwa ɗaukarta shi yasa Yemma ta yi zargi. Da ta sa aka mata bincike, aka gano mata komai, hatta likitan Rahama yanzu haka suna communicating shi da Yemma, amma Yemma tayi masa gargadi a kan kar su sani. Duk yanda ake ciki, Yemma na sane da komai—down to the very last detail—domin har randa akayi embryo transfer, a ranar Yemma taso ta bata duk wani shiri nasu, amma kuma sai wani tunani yazo mata cewa wannan fa damarta ce da zata juya komai yanda taga dama. Don haka tuni ta baɗa go ahead, ta kuma hau toshe duk wata kafa da ɗanta zai gano halin da ake ciki. Tasa a ranta sai tayi maganin Zafar da cikin nan, kuma ɗa ko yana mutuwa sai an haife shi. Addu'a ma take Allah yasa ɗan ya zamu silar rabuwar Zafar da Zara, tasan dole zai fi son ɗan cikinsa a kan matarsa, hoping this little secret will finally burn their marriage to the ground. Yanzu da full support ɗinta ake komai, amma ko su Hajiya Saudah basu san cewa ta sani ba. Kuɗi take ba Rahama sosai, tana supporting ɗinsu a boye ba tare da sun san kuɗin miye take tura musu anyhow ba—sun dai ɗauka na murnan cikin ne. A halin yanzu cikin Rahama watansa ɗaya, saboda lokacin da tayi ƙaryar watansa ɗaya, ana a kan yi mata allurai ne to mature her eggs. Shi dai Zafar yi yayi kamar bai ji Yemma ba, ya fice ba tare da ya yi wa Rahamar sannu ba, completely freezing her out with icy indifference. Saboda ko da ya tsaya, ba sannun zai mata ba, musun da suka saba da Yemma shi zasuyi; a kan shi yace ba cikinsa bane taje ta nemi uban, amma Yemma tace nasa ne, shine uban, kuma ba yanda zai yi. Kullum sai sun yi haka, kuma Yemma tasan sarai yasan nasa ne, kawai dai tsantsar rashin mutunci ne—wato yana nufin ba zai amshi cikin ba. Toh ita dai ranta fess take kallon kowa, tun daga Zafar ɗin har su Hajiya Saudah har Zara da bata san komai ba. Ita Yemman ba ma ta burin Zara tasan komai yanzu; so take sai cikin ya fito ɓaro-ɓaro, letting the chaos play out slowly. Shi yasa bata bari Rahama taje ko ina. In ma zata asibiti, tun daga bakin entrance mota ke ɗaukarta, don haka babu wanda yasan tana cikin gidan ma sai Yemma da yan aikinta, sai Noor dake supporting komai da Yemma ta faɗa mata. Zafar na fita, Yemma da ta ga alamar Jasmine na jin bacci, ta miƙe ta shige ciki da ita, ta shiga nursery ɗin da tayi mata. Nan tayi mata wanka ta shirya tsab, tana ta mata wasa cike da ƙauna, completely wrapped around her little granddaughter's finger. Ita dai Rahama tana parlour, duk hassada ta cika ta, domin kuwa a cikin wannan halin da take na laulayi, ko sannu da ƙyar ta ke samu daga gurin Yemma. Iya kaci dai duk abin da take so maids na mata, amma Yemma ba ruwanta da ita. Gidan ma har yanzu Zafar ake jira ya nema mata yayin da shi kuma yace baffa yace karya taba masa gidajen sa ko ɗaya tun da ya basa hakkinsa san da zaiyi aure. Ko anyi haka ko ba’ayi ba, Allah masani tun da Yemma da Baffa basa magana. Ganin yadda Yemma ke ta rawar jiki da Jasmine ne ya bata haushi, ta tashi ta wuce ɗakin Zafar da ke cikin gidan, domin anan take kwana tun da suka dawo nan. Wurin karfe goma da rabi na dare, Zafar yazo ya ɗauki Jasmine, who was fast asleep and completely dead to the world, tana ta baccinta peacefully a jikin Yemma. Ko da ya maida ta gida, yana shiga compound, sai ga Zara itama ta fito kenan zata je ta dauko yarta da kanta, the protective mother mode fully activated. Tana ganinsa ta turo mai baki tare da ɗauke kai, bai ce mata komai ba, basu cewa juna uffan ba—not a single word exchanged between them, the heavy tension thick enough to cut with a knife—suka juya tare, suka nufi cikin gida a tare…