Page 1
Na fahimta yanzu. Kina so bayan
馃挒馃挒馃挒馃挒
bismillahir rahamanirrahim
Babu abin da ake ji a cikin dajin sai karar harbe-harbe da 茩arar harsasai da ke tashi ta ko'ina. Dajin ya kasance mai duhu, cike da dogayen bishiyoyi da ciyayi masu yawa. Iska mai sanyi tana kadawa, amma babu wanda ya damu da sanyin saboda halin da ake ciki.
Wasu jami'an sojan Amurka ne suke fafatawa da wasu 'yan ta'adda a cikin dajin. Dukkansu sun kware a fannin ya茩i, suna amfani da dabarunsu wajen kare kansu da kuma kama maharan.
Haleesa Rahman ce ke jagorantar tawagar. Tana sanye da kayan soja, hular kariya a kanta, bindiga a hannunta, tana ta ba da umarni cikin 茩arfin hali.
"Ku yi hankali! Kada ku bari su tsere!" Ta fada cikin daga murya
Aka ci gaba da musayar wuta. Harsasai suna shawagi a cikin iska, yayin da jami'an ke 茩o茩arin matsawa gaba.
Ba zato taji wata muryana kiran sunanta.
"Haleesa!"
Haleesa ta juya da sauri.
"Melissa!"
Ta hango Melissa a 茩asa, tana fama da numfashi.
Haleesa ta yi saurin zuwa gare ta, ta dur茩usa kusa da ita.
"Melissa, what happened? Ki bu蓷e idanunki!"
Melissa ta yi 茩o茩arin 蓷aga hannunta, amma 茩arfinta ya 茩are.
"Haleesa... ina jin sanyi..."
"Ki yi ha茩uri, a taimaka mana . Kada ki rufe idanunki, please!"
Melissa ta kalleta da idanuwan da suka fara dusashewa.
"Ki kula da kanki... friend."
Kafin Haleesa ta sake cewa komai, sai hannun Melissa ya zube a hankali.
"Melissa?"
Ta girgiza ta.
"Melissa! Ki tashi mana!"
Amma babu amsa.
Haleesa ta 蓷ora hannunta a 茩irjin Melissa, sannan ta fahimci cewa 茩awarta ta riga ta rasu.
Ta zauna cak, hawaye suna zuba daga idanunta.
Wani jami'i ya zo kusa da ita.
"Lieutenant Rahman, we've captured the suspects. We need to return to base."
Haleesa ta share hawayenta, ta kalli gawar Melissa.
"Bring her with us. We're not leaving her behind."
Bayan sun gama aikin, jami'an suka tattara kayansu. An shirya gawar Melissa cikin girmamawa, aka 蓷ora ta a motar rundunar.
Haleesa ta zauna kusa da ita a cikin motar. Tun daga lokacin da suka bar dajin har suka isa ofishin rundunar, ba ta ce uffan ba.
Da suka isa, sauran jami'an suka taru domin kar蓳ar gawar abokiyarsu.
Wasu sun sunkuyar da kawunansu, wasu kuma sun kasa 蓳oye hawayensu.
Kwamandan rundunar ya matso kusa da Haleesa.
"Lieutenant Rahman, I'm sorry for your loss."
Haleesa ta yi shiru na 蓷an lokaci kafin ta amsa.
"She was more than a colleague, Sir. She was my best friend."
Kwamandan ya 蓷ora hannunsa a kafa蓷arta.
"She served with honor. We will never forget her."
Haleesa ta sunkuyar da kanta. Ba ta son kowa ya ga hawayenta, amma zuciyarta ta kasa jurewa.
Da misalin 茩arfe 蓷aya na dare, Haleesa ta bar ofishin rundunar ta nufi gida.
Motarta ta tsaya a gaban katafaren gidansu. Ta fito a hankali, ta bu蓷e 茩ofar shiga.
A cikin falon ta tarar da Mommy zaune a kan kujera, har yanzu tana jiranta kamar yadda ta saba.
Da ta ga Haleesa, sai ta mi茩e.
"Subhanallah! Haleesa, me ya faru? Me ya sa kika makara haka?"
Haleesa ta ajiye jakarta, ta zauna a kan kujera.
"Mommy, na rasa Melissa."
Mommy ta kalleta cikin mamaki.
"Melissa? Me ya faru da ita?"
Haleesa ta runtse idanunta.
"Ta rasu ne a lokacin aikinmu."
Mommy ta matso kusa da ita, ta rungumeta sosai.
"Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah ya jikanta."
Haleesa ta fashe da kuka a hannun mahaifiyarta.
Bayan sun 蓷an yi magana, Mommy ta shawarce ta da ta je ta huta.
Haleesa ta tashi ta nufi 蓷akinta.
Ta shiga ban蓷aki ta yi wanka, ta sanya kayan bacci, sannan ta zauna a gefen gadonta.
Ta 蓷auki hoton da ita da Melissa suka 蓷auka tare.
Ta kalli hoton na dogon lokaci.
"Kin yi min alkawarin ba za ki bar ni ba, Melissa..."
Hawaye suka sake zubo mata. duk rintsi muna tare .