Page 7
馃挒馃挒馃挒馃挒
Tsaye take a gaban babban madubin 蓷akinta, tana 茩ara duban kanta kamar yadda ta saba yi a duk safiya kafin ta fita. Ta 蓷an karkatar da kanta gefe guda, sannan ta gyara hular uniform 蓷inta.
Kamar kullum, yau ma ta yi kyau sosai. Kyawunta ya ha蓷u da kamanninta na soja, musamman yadda uniform 蓷in yake 茩ara fito da cikar surarta da kwarjininta. Dogon gashinta mai laushi ta tattara shi yadda ya dace da dokokin aikinta, sannan ta 蓷auki turarenta mai tsada ta fesa a jikinta.
Ta sake kallon kanta a madubi, ta 蓷an murmusa.
"Perfect!" ta fa蓷a a hankali.
Ta 蓷auki jakar hannunta da wayarta, sannan ta fice daga 蓷akin.
ta fara saukowa daga matakala, sai ta hango Mommy da Yusuf a falo. Daga yanayin wurin, a bayyane yake sun riga sun gama breakfast. Yusuf kuwa ya riga ya rataya jakar makaranta a bayansa, yana tsaye gaban Mommy yana mata sallama.
"Bye, Mommy. The driver is waiting for me outside."
Mommy ta gyara masa fulas din abincinsa.
"Okay, sweetheart. Be a good boy at school, and don't forget what I told you."
"Yes, Mommy."
Ya sunkuyar da kansa ya sumbaci goshinta, sannan ya juya zai fita.
A dai-dai lokacin Haleesa ta 茩arasa saukowa. Fuskarta cike da fara'a, ta kira shi.
"Hey, little man!"
Yusuf ya juya, yana ganin ta sai ya bu蓷e baki yana murmushi.
"Good morning, big sis!"
"Good morning, troublemaker."
"Ha! I'm not a troublemaker."
"Really? Who was the one watching cartoons until midnight yesterday?"
Yusuf ya yi saurin kallon Mommy, kamar yana neman taimako.
Mommy ta yi dariya.
"Yusuf, your sister has caught you."
Haleesa ta yi murmushi, ta matsa kusa da shi tana gyara masa kwalar uniform 蓷insa.
"Go to school. And please, behave yourself."
"Okay, ma'am!"
Ya yi mata gaisuwar soja ta wasa, sannan ya fita da sauri.
Haleesa ta girgiza kai tana murmushi, kafin ta juya ga Mommy.
"Good morning, Mommy."
"Good morning, my love."
Ta sunkuya ta sumbaci Mommy a kumatu, sannan ta zauna kusa da ita .
Mommy ta kalleta da murmushi, tana jin da蓷in ganin 蓷iyarta cikin uniform 蓷in da ta da蓷e tana mafarkin sawa tun tana 茩arama.
"Kin yi kyau sosai yau, sweetheart."
Haleesa ta 蓷an yi murmushi.
"Thank you, Mommy."
Sai ta lura Mommy ma tana cikin shiri. Tana sanye da wata kyakkyawar riga, jakarta a gefenta,
Haleesa ta 蓷an 蓷aga gira.
"Mommy, fita za ki yi ne?"
Mommy ta gyada kai.
"Eh, zan je gidan Emily ne. Daga nan kuma zan wuce airport domin 蓷auko Daddy. Jirginsa zai sauka da 茩arfe biyu."
Kafin Mommy ta gama maganar, sai fuskar Haleesa ta canza.
"Daddy?!"
Ta fa蓷a cikin mamaki, kamar yanzu ta fara jin labarin.
Mommy ta yi dariya.
"Eh, Daddy 蓷inki.
Haleesa ta mi茩e tsaye, ta yi 蓷an tsalle cikin farin ciki.
"Yeeeees! Daddy na zai dawo yau!"
Mommy ta kasa daurewa sai da ta yi dariya, tana girgiza kai.
"Oh my God! Look at you. Lieutenant Haleesa acting like a little girl."
Haleesa ta juya gareta tana dariya.
"Mommy, please! It's been a while since I saw him. I miss my daddy."
"Na sani, my love. Shi ma ya yi kewarku sosai."
Haleesa ta sake zama kusa da ita.
"Did he tell you what time he'll be home?"
Mommy ta gyada kai.
kafin yamma zai iso gida."
"Wow! I can't wait."
Mommy ta kalleta cikin murmushi, sannan ta 蓷an shafa kumatunta.
"Kin girma sosai, Haleesa. kidena abin yara
Haleesa ta kama hannunta.
"Because I'm still his little girl."
"Of course, sweetheart. You will always be."
Suka yi murmushi
Mommy ta kalli agogon hannunta, sannan ta mi茩e.
"Ya kamata in tafi yanzu.
Haleesa ma ta mi茩e.
"Okay, Mommy. Ki gaishe da Aunty
"Zan gaishe ta. ki kula da kanki
"Okay, Mommy. Love you."
"Love you more."
Mommy ta 蓷auki jakarta, ta yi mata sallama, sannan ta fice daga gidan.
Haleesa ta tsaya tana kallon 茩ofar da Mommy ta rufe
sai ta juya ta nufi dining room.
Ta zauna, ta 蓷an kalli abincin da aka shirya mata, amma ba ta da wani sha'awar cin abinci sosai. Ta 蓷auki 蓷an abin sha da wasu 茩ananan abubuwa, ta ci ka蓷an kawai, sannan ta mi茩e.
Ta 蓷auki wayarta da jakarta, ta fice daga gida . motarta kirar BMW tanufa
A hankali ta fice daga harabar gidan, ta nufi ofishin aikinta
A hanya, tana jin da蓷in tunanin cewa da ta dawo gida, za ta tarar da Daddy. Ta yi tunanin irin yadda zai rungumeta, yadda zai tambaye ta lafiyarta, da kuma yadda za ta ba shi labarin abubuwan da suka faru tun bayan tafiyarsa.
Sai dai a wani 蓳angaren zuciyarta, akwai waniabu da har yanzu bai ba ta cikakkiyar nutsuwa ba.
Mutuwar Melissa.
Ko da yake ta yi 茩o茩arin danne tunanin,amma ba ta iya mantawa da abokiyarta ba. Hoton yadda ta mutu yana dawowa mata lokaci-lokaci. Amma yau ta yanke shawarar ba za ta bari damuwar ta hana ta jin da蓷in dawowar mahaifinta ba.
Da ta isa office, ta faka motarta a wurin ajiye motoci, ta nufi cikin ginin.
Da shigarta, wasu jami'ai suka gaishe ta.
"Good morning, Lieutenant."
"Good morning."
Ta amsa musu cikin natsuwa, ta ci gaba da tafiya har ta isa ofishinta.
tana shiga, ta ajiye kayanta, ta zauna a kujerarta, sannan ta bu蓷e kwamfutar aikinta.
A ranar, aiki ya yi wa Haleesa yawa sosai. Tun daga safe har zuwa yamma, ba ta samu damar hutawa yadda ya kamata ba. Takardu ne suke ta shigowa, wasu rahotanni tana dubawa, wasu kuma tana sa hannu a kansu. Duk lokacin da ta yi tunanin za ta 蓷an samu hutu, sai wani sabon aiki ya taso.
Wani lokaci ma sai ta jingina da kujerarta tana sauke ajiyar zuciya.
"God, this is exhausting," ta furta a hankali.
Sai dai duk da gajiyar, tana ta kallon agogo lokaci-lokaci. Tana son ta kammala aikinta da wuri domin ta koma gida kafin Daddy ya iso.
Da misalin 茩arfe biyar na yamma, ta gama abin da ya rage mata. Ta kashe kwamfutarta, ta tattara takardunta, sannan ta 蓷auki jakarta.
Ta fita daga ofishin, ta yi wa wasu abokan aikinta sallama, sannan ta nufi inda ta ajiye motarta.
A lokacin tana jin gajiya sosai, amma murmushin da ke fuskarta ya nuna cewa akwai wani abu da take 蓷okin gani.
Ta shiga motarta, ta 蓷aure bel 蓷in kujera, sannan ta kunna motar