BA TSANA BACE

Chapter 10

by @hernarnnovels001

馃挮BA TSANA BACE 馃挮







     010..........




A kwana na uku neh Hafeez yaxo da dare suka fita compound kamar yadda suka Saba bayan ya shiga yayiwa Ummee sannu da xuwa"babynah Kinga kuwa yadda kika Kara kyau...sai kika Yi kama da labarawa wlh"murmushi kawai Tayi Dan ta Saba da irin wnn xolayar tasa shopping bag din gabansa ya Bude jallabiya ceh guda 2 fari da Baki sai wrist watch da turaren UD da prayer mat da murmushi fuskarsa yace "baby wnn duk nawa neh"ta rausayar da Kai koh dai sunyi kadan a'a Haba baby sunyi yawa... Tayi shiru ya kwantar da murya na gode my love Allah ya barmin Keh"murmushi kawai Tayi shuka cigaba da hirar su baby ta kallesa tare da cewa"Yawwa kace akwai albishir din daxaka mun idan mun dawo?eh Amma xaki bani tukwici ta waro idanu a'a nidai ban yadda ba sai yayi dariya"yanxu saura 3 month su Aisha suyi graduation Soo naje na Sami Abba na Masa mgn inaso asaka bikin ko 4 months neh" so that immediately suna graduating sai ayi bikin "kaineh ma zaka tsayar da Rana Yaya? Yafadada murmushinsa toh sayyada ae katseni kikayi "shima Abba cewa yayi zai Yiwa Abba babba mgn sai a tsayar da ranar" nicewa Nayi adai tambomun haka ko za'a dace ta jinjina Kai "ni Banason a dauki lokaci baby so samune aSaka wata guda"Yaya auren neh wata guda kamar Wani abun wasa Ina laifin Rabin shekara kasan fah sai an Shirya Kuma bawai mu kadai ba ga Aisha da Awateef ga Kuma Ameer "shifah babban yayah Banda shi?wlh ban dai sani ba...Amma bana tunanin ya tsaida wacce yake so ya jinjina Kai suka cigaba da hirar su Wanda yawanci akan su ne da mgnr auren su

 ********** *********** ***********
   Bayan wnn mgnr da kwana 3 ummee ta sami baby kan ta tabbatar mata tana son Hafeez Nan ta ce eh tana sonsa hakama awateef ta tabbatar tana son Naseer Wanda zata aura. 
Abba da abbansu Hafeez suka tsaida rana, ranar juma'a tunda duk cikin gd neh dangin Naseer neh kawai outsiders Nan su Ummee aka fara shirye shirye

   Ranar Alhamis da ya'mma ta Shirya cikin jalbab Purple ta fito parlour kowa na xaune idan ka cire Abba "yah Ameer Dan Allah xaka kaini unguwa"ah ah baby Khaleed ya kaiki akwai Inda xani kafin ma Tayi Masa mgn sai cewa yayi"wlh ni Ina da Baki Yau Y'an ajin mu neh zasu zoh"okay kawai tace ta juya wajen Ummee"ummee zan tafi"dauki 1k gaman mirror Ameer zai dauko ki toh kawaii tace ta wuce.

  Tafi 10 minute bataga alamun kekeh napep ba dabadan tayiwa nusy Alkawarin xuwa ba wlh komawa xatayi ranta duk ya gama baci....taji tsayuwar MOTA tana Kuma dagowa taci Karo da fuskarshi wacce take Nan kadaran-kadahan ya na kallonta ya dauke Kai Bata bukatar a fada mata ta shigo yake nufi Dan haka ta fara taku a hankali a hankali har ta Bude gefen Mai xaman banxan ta shiga batare da tace komai ba shima Kuma haka....sai da suka fita Gaba daya a unguwar su suka iso main road snn yace "Ina xaki jeh"location din ta nuna Masa ya karba yayi connecting tare da cewa wajen wa xaki? Da sauri tace gdn Nusaiba neh Yaya" Bai ceh komai ba har suka karasa gdn, parking yayi a kofar gdn tare da cewa anayin la'asar ki fito da toh ta amsa snn ta sauka sai da tashiga gdn snn Yaja motar......
  
  Dake dama sunyi waya da ita gateman din yasan da zuwanta.... Da takai kofar main parlour sai ta danna mata kira ta dauka dacewa"kaddai Haryanxu Baki fito gd ba"Keh fito Mai gadi ya Hanani shigowa ta Kashe wayar"hijab kawai nusy ta xura ta fito sai taci Karo da ita ta rungumeta tana dariya suka shiga cikin "a'a kaga kaga amarya Mai capacity a gidan noor dinta"nusy Tayi Wani farrii da ido tana cewa"ae yanxu kune akan layi"sai ta Saki murmushi"babbar qawa munyi fushi" Muryar miji nusy ya daki kunnuwanta kwata虏 Bata lura da Shiba har ta sake tana ta xuba suka gaisa a kunyace snn ya fice Daga gdn sukuwa suka baje suna hira bayan nusy ta cikata da abinci da kayan kwalam kala-kala "kin ganki kuwa baby"har kin fara qallin amarci tun yanxu? Keh Baki ganki ba kenan nusy tun yanxu kinyi wata kiba Gaba fah sai ki cika 3 seater suka kwashe da dariya atare"Kinga wlh saboda tsoro na manto Miki tsara barki a motan wnn fitinannen? Wai ya sayyeedii? "shifa" dama tare Kuka xo?eh shine ya kawo ni"ki ce har yanxu Baki canxa hali ba"Bai dai canxa ba....sai ma abun dayayi Gaba Toh Allah ya bashi lfy...nima ae laifi naneh danaki xuwa karba wlh lokacin bani da lfy neh baby....na Miki uzuri fah, may be mun kusa xama iyaye neh"dariya Tayi snn tace kakan ni dai ba iyaye ba Yaushe ma akayi auren"koma Yaushe neh Abu na Allah"hmmm kawai tace suka cigaba da hira karfe 2 kuwa taji kira duk a tunaninta Hafeez neh Amma sai Taga bakuwar number Ganin ana ta kira yasa nusy dauka ta manna mata a kunne sai da akakusa 2 minutes kafin yace"ki fito Ina Kofa"sarai ta gane muryarsa Amma Dan ta Raina Masa hankali yasa tace"Daga Ina?" Yayi shiru Kuma Tayi alkawarin baxa ta yanke wayar ba" idan kika Kara mintina uku Baki fitowa toh wlh xan Saba Miki"ga mamakin sa sai ji yayi tana cewa "da kakeh matsayin ubana koh? Ya za'ayi ka kiRani bansan Daga inaba kana bani command toh idan ka ganni ka Kashe ni mtssww taja tsaki tare da Kashe wayar"wayene? Nusy ta tambaya ta sheke da dariya Aboon neh fah shine kikeh Masa haka? Bar Dan rainin wato nida nazo wuni shine zai Wani kiRani karfe 2 Allah ya kyauta muku da Keh dashi ni wlh wataran sai naga kamar ya sayyeedii na sonki baby"ya mutsa fuska Tayi snn tace hmmm Keh Baki ma San menene so ba, mutumin dayafi tsanata duk Duniya Keh shifa duk Wani Abu dazan Yi farinciki toh makiyinsa neh? Toh ta fada cikin mamaki"ae wlh na matsu ya koma Inda ya fito domin ba karamar takura xaman shi yake sani ba....sai da Tayi sallar la'asar snn ta fito nusy neh da mijinta suka sauke ta a gd kamar kar su rabu bayan itama nusy Tayi alkawarin kawo mata xiya'yar Bada jimawa ba.....

TALLAH TALLAH TALLAH 
   *ACAN NA GANTA*
kafin na dawo hankalina naji muryar oga samson yana cewa cikin yaran turanci A'a Ahmed ya haka mai tayi maka why would u slapped her kafin ya basa amsa na daga hannu ta sharara masa mari dafe gurun yayi tare da cewa keh nikika mara ashe baki da hankali? samson ashe mahaukaciya ce kake aiki da ita? "kai ne mahaukaci baniba, mara hankali kawai kana tunanin zaka mareni a banza ne what did i do to u dazaka mare ni nufoni yayi gadan gadan samson ne yashiga tsakiya calm down Ahmed what all this me tayi maka ne kamatsamun samson ka matsa mun wlh saina raunana yarinyar nan, ni dake bayan oga cewa nake sai dai ka raunana danginka da uwarka da ubanka dama generation dinka baki daya shashasha ganin yadda yake huci yana zage zage yasa samson da sauran ma'aikatan suka kamashi
    
    Zama yayi can kujerar daya taso samson ne yafara mgn kamar haka Ahmed me ya hadaka da velerei metayi maka cikin tsawa yafara mgn samson ka kori yarinyar nan yanxu inason ka koreta banason sake ganinta a wajennan kayi hkr Ahmed kafadamun mai tayi maka samson a ina aka taba wanke mota haka shiga fa tayi tazauna cikin motan tana juya stery kamar wani motan ta haka ake wanke mota i guess she don't know her job kayi 
hkr Ahmed pls am so sorry "hkr is not enough ina son ka koreta ka koteta yanzun nan marina fa tayi she slapped me how can this useless girl slapped me and kace nayi hkr, no u need to do as I told u ka koreta" am sorry Ahmed bazan iya koranta ba she is so hard working kuma tana kawowa wajennan customers and tana da hankali it's was misunderstanding baku fahimci junabane and velerei nada hankali kuma tanada kwazo sosai stop samson ba cewa nayi ka bani labarin halayyarta ba cewa nayi ka koreta tunda kace baza ka iya ba shike nan am sorry Ahmed kayi hkr mana haba Ahmed dakata dakata samson u mean this useless girl wannan jakar yarinyar mara kamun kai "kaine jaki gabaki daya dangin ku jakai ne kuma kaine sugaban jakan duniya da lahira gaba daya stupid kawai" nafada ina rike da kunkumina tare da girgiza kafafu a fusace ya tashi samson yayi saurin shiga tsakaninmu ya bashi hkr na cigaba "wawa kawai kaine ka dauke ni aiki ko uwarka ne ko kuma ubanka dazace a kore ni idiot kawai kuma ga gwanganin motarka can kaje ka karasa wanke ta bazan wanke ba useless animal" sannan na kalli samson nace boss am going duk maganar dasuke da yaran turanci sukeyinshi shiru Ahmad yayi domin tun da yake ba'a taba cimasa mutunci kamar haka ba kuma ma wannan qasqantarciyar yarinya inyamurar banza hkr samson ke basa amma ko sauraron sa bai yiba dakyar yabari aka dauraye masa motan ya jata da mugun guda ya harba kan titi.......






   Koda ta shiga gd tanata ta raddadin haduwa tashi Amma ganin har bayan Isha'e batajin duriyar saba ta Manta da lamarinsa

  Kamar yadda su Abba suka tsayar Ranar juma'a akayi tambayar aure da Saka Rana duka Rana Daya... Inda aka tsaida 2 months aka rabu cikin mutunci da girmama juna....ba kamar dau'riya Aboon yayi ba Daya xauna a wajen Saka ranar duk da bayajin komai Kuma baya gane komai haka Kuma baya cewa komai.....kukan fili neh kawai Bai yiba Dan yayi na zuci, lokacin Daya mike Dan shiga gd Baya ma ganin gabansa iKon Allah yakaisa daki ya rufe tare da xubewa Yana sauke numfashi tamkar Wanda yayi tsare yasan Yana San baby Amma Bai taba tunanin soyayyarh takai haka ba Daren ranar dai kasa runtsawa yayi sai Jan xuciya yake domin yaso yin kukan ma Allah neh Bai kawo Masa Shiba, dakyar ya dauro alwala ya fara karatu kasa虏 har Abun yadan sake sa Amma Kam Bai Samu ya runtsa ba washe gari kuwa Yana dawowa Daga sallah asubahy ya hada kayansa da niyyar tafiya batare da yayiwa kowa sallama ba Dan bayason ma ya hadu da ummee har ta fahimci halin dayake cikin...........
Hernarn Muhammad鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍