Page 8
馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒
bismillahir rahamanirrahim
Da misalin 茩arfe shida na yamma, Haleesa ta isa gida. Ta faka motarta a harabar gidan, ta kashe motar, sannan ta 蓷auki jakarta ta fito.
Da ta shiga falon gidan, sai ta hango Daddy da Mommy suna zaune a kan kujerun falon, suna hira. Mommy tana murmushi yayin da Daddy yake ba ta amsa, lokaci-lokaci kuma sukan yi dariya.
tunda Haleesa ta hango mahaifinta, sai murmushi ya bayyana a fuskarta.
"Daddy!"
Ta kira shi cikin farin ciki.
Daddy ya juya kansa, shi ma murmushi ya bayyana a fuskarsa.
"Ah! My beautiful daughter is back."
Haleesa ta 茩arasa da sauri, ta rungume shi.
"Welcome back, Daddy. I've missed you!"
Daddy ya rungumeta yana shafa bayanta.
"I missed you too, sweetheart. How was your day?"
"Very stressful, Daddy. But seeing you has made everything better."
Ya yi dariya.
"Come and sit. Let me look at you."
Ta zauna kusa da shi, ya kalleta cikin kulawa.
"How is work? Are you taking good care of yourself?"
"Yes, Daddy. Everything is fine."
Mommy ta shiga maganar.
"Fine? Wannan yarinyar aiki kawai ta sani. Wani lokacin sai ta dawo gida a gajiye sosai."
Haleesa ta juya tana kallon Mommy.
"Mommy, please! I'm doing my job."
Daddy ya yi murmushi.
"Your mother is right. You need to take care of yourself too."
"Okay, Daddy. I promise."
Suka ci gaba da hira. Haleesa ta ba shi labarin wasu abubuwan da suka faru a gidan tun bayan tafiyarsa, shi ma ya ba su labarin tafiyarsa ta kasuwanci.
Yusuf yana zaune kusa da su, yana sauraron hirar, lokaci-lokaci kuma yana shiga maganar.
Gidan ya cika da farin ciki. Duk da cewa Daddy ya yi tafiyar sati biyu kacal, dawowarsa ta 茩ara wa gidan wani irin da蓷i. Haleesa ta ji da蓷in kasancewarsu tare, musamman ganin cewa yanzu dukansu sun taru a gida.
---
Washegari da safe...
Sun taru a dining room domin breakfast. Daddy da Mommy suna zaune Yusuf yana cin abincinsa, yayin da Haleesa ke zaune tana duba wayarta lokaci-lokaci.
"Yusuf, how was your test yesterday?" Daddy ya tambaye shi.
Yusuf ya 蓷ago kai.
"It was good, Daddy."
"Are you sure?"
"Yes, I am."
Haleesa ta yi murmushi.
"Let's hope your result says the same thing."
Yusuf ya kalleta.
"Big sis!"
Dukkansu suka yi dariya.
Bayan sun gama breakfast, Haleesa ta mi茩e ta 蓷auki jakarta.
"Daddy, I'm leaving now."
Daddy ya kalleta.
"Take care of yourself, sweetheart. And don't overwork yourself."
"I won't, Daddy."
Ta sumbaci goshinsa, sannan ta juya ga Mommy ta yi mata sallama.
"Have a good day, my daughter," Mommy ta ce.
"You too, Mommy."
Ta juya ga Yusuf.
"See you later, little man."
"Bye, big sis."
Ta yi musu murmushi, sannan ta fice daga gidan.
Ta shiga motarta , ta kunna motar, sannan ta nufi gurin aikinta
---
Da isarta, ta faka motarta a inda aka saba, ta fito tana gyara hannun uniform 蓷inta.
Sai dai tun daga nesa ta lura da wani yanayi da ba ta saba gani ba.
Wasu jami'ai suna ta kai-komo. Wasu kuma suna tsaye a rukuni-rukuni, suna magana cikin 茩ananan murya. Ga wasu jami'an tsaro a kusa da ginin.
Haleesa ta 蓷an tsaya.
"What is going on?"
Ta ci gaba da tafiya, tana 茩ara lura da yanayin wajen.
Da ta shiga cikin ginin, sai ta tarar da ofishinta a hargitse. Wasu takardu sun warwatse a 茩asa, kujeru sun watse daga inda suke, wasu jami'ai kuma suna tsaye a bakin 茩ofar.
Ta 蓷an daure fuska.
"What's happening here?"
Ba ta jira amsa ba, ta ci gaba da matsawa gaba. Sai ta lura cewa jami'an suna taruwa ne a wani wuri kusa da ofishin Kwamandan.
Da sauri ta 茩arasa.
"Excuse me!"
Ta ratsa tsakanin mutanen, tana 茩o茩arin ganin abin da ya faru.
Amma tana le茩a cikin ofishin Kwamandan...
Sai numfashinta ya tsaya.
Jessica!
Gawar Jessica ce kwance a 茩asa cikin jini. A kusa da ita kuma akwai gawar Kwamandan, shi ma jikinsa cikin jini.
Haleesa ta bu蓷e baki, amma babu kalma da ta fito.
A firgice ta ja baya, idanuwanta suka 茩i barin abin da take gani.
"No... no... Jessica!"
Ta fa蓷a cikin rawar murya.
Wani irin sanyi ya ratsa jikinta. Ta kasa yarda da abin da idanuwanta suke gani. Jessica? Ita ce Jessica? Jessica da suka yi waya da ita jiya da dare? Wadda suka yi magana a kan binciken Melissa?
Ta sake kallon gawar Kwamandan.
"What happened here?"
Ta juya ga wani jami'i da ke tsaye kusa da ita.
"What's going on? Who did this?"
Jami'in ya kalleta cikin damuwa.
"Lieutenant, we are still trying to understand what happened."
"What do you mean? How did they die?"
Ya 蓷an yi shiru kafin ya amsa.
"An same su ne a cikin wannan ofishin da safe, dukansu cikin jini. Akwai alamun an yi musayar harbi."
Haleesa ta 茩ara bu蓷e idanu.
"Gunshots?"
"Yes, Lieutenant. Amma har yanzu ba mu san wanda ya fara harbi ba, ko kuma ainihin yadda abin ya faru."
Ta sake kallon cikin ofishin. Takardu sun watse, wasu kayayyaki sun lalace, kujeru sun kife. A fili yake an yi wani mummunan artabu a wurin.
"Has anyone investigated the scene?"
"An fara bincike, amma har yanzu ba a samu cikakken bayani ba."
Haleesa ta yi shiru. A hankali ta sake matsowa kusa da 茩ofar, tana kallon Jessica.
"Jessica..."
Ta furta sunanta a hankali.
A tunaninta, Jessica tana nan cikin 茩oshin lafiya a daren jiya. Sun yi waya, sun tattauna, har Jessica ta garga蓷e ta da ta kula da kanta.
To yanzu me ya faru?
Me ya sa Jessica za ta mutu haka?
Ta tuna da maganar da Jessica ta yi mata a wayarsu ta 茩arshe:
"Be careful, Haleesa. You don't know who might be watching your moves."
Nan take zuciyarta ta buga da 茩arfi.
Sai kuma ta tuna da mutanen da aka kama a lokacin binciken farko, wa蓷anda Kwamandan ya 茩wace shari'arsu daga hannunta.
Ta juya ga jami'in.
"Where are the suspects?"
Jami'in ya kalleta.
"Which suspects ?
"The men we arrested during the last operation. The ones who were being held here."
Jami'in ya 蓷an yi shiru.
"That's another problem, ma'am."
Haleesa ta matso kusa da shi.
"What problem?"
"Ba a same su ba. Dukkansu sun 蓳ace."
"What?!"
Ta yi magana da 茩arfi saboda mamaki.
"How can they disappear? Where were they being held?"
"An je inda ake tsare da su, amma ba a same su ba. Har yanzu ba mu san yadda suka fita ba, ko wanda ya taimaka musu."
Haleesa ta dafe kanta.
Wannan ya fi 茩arfin tunaninta.
Jessica da Kwamandan sun mutu a ofishin Kwamandan cikin yanayin da ba a fahimta ba. An yi musayar harbi, amma babu wanda ya san yadda abin ya faru. Wa蓷anda aka kama kuma sun 蓳ace babu labarinsu.
Ta kalli jami'an da ke ta kai-komo, sannan ta sake kallon gawar Jessica.
"Something is seriously wrong here."
Jami'in ya gyada kai.
"Yes, Lieutenant. The whole command is aware. A full investigation has been ordered."
Haleesa ta yi shiru na 蓷an lokaci.
Ta tuna da mutuwar Melissa. Ta tuna da yadda Kwamandan ya 茩wace mata binciken. Ta tuna da hirarta ta 茩arshe da Jessica. Yanzu ga Kwamandan da Jessica duk sun mutu, ga kuma wa蓷anda ake zargi sun 蓳ace.
Abubuwan suna da ala茩a a tunaninta, amma ba ta da wata hujja da za ta tabbatar da hakan.
Hawaye suka gangaro mata yayin da take kallon Jessica.
Jiya sukai magana...
Yau kuma ta zama gawa.
Ta runtse idanuwanta, ta yi ajiyar zuciya mai nauyi.
"Whoever did this must be found."
Ta fa蓷a cikin murya mai cike da ba茩in ciki.
Amma a cikin zuciyarta,tafara tambayar kanta .
Shin mutuwar Jessica da Kwamandan tana da ala茩a da 蓳acewar wa蓷anda aka kama?
Kuma me ya sa duk wa蓷annan abubuwa suke faruwa a lokacin da Haleesa ta fara kusantar gano gaskiyar da ke 蓳oye a bayan mutuwar Melissa?
Wannan karon, ba mutuwar abokiya ka蓷ai take fuskanta ba.
Akwai wani babban sirri.