KAIDINSUFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

KAIDINSU

  • 1views
  • 17chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Sanah S Matazu by name, writer of fitsarin faƙo, kuskuran wasu, rayuwar najwa and so on.

More from @sanahsmatazu

Sample · MAFARI.

Hamshakiyar mace mai zubin haiba da zatti, cikin shiga ta alfarma sai murmushi take. Jinta take kamar mai lulawa acikin gajimare, komai na gara mata fiye da mafarkinta. Duniyarta ta zamo sabuntaciya. Matashin saurayin daya shigo ɗakin ta zuba ma idanu, a hankali ta ke aje murmushi a saitinsa. Komai na shi na mahaifinsa ne, musamman kwantaciyar sumarsa ta asalin fulani. Ba zai wuce shekaru sha huɗu ba duka-duka amma kamar wanda ya mallaki wasu shekaru masu dama. Shigowar maigidanta ya katse mata kallon da take masa, da sauri matashin ya juya gareshi yana murmushi. Sai kuma ya hau duddura ƙafa irin na sangartattun yara ƴan hutu,_"Abbiey_ yau kwata-kwata ban ganka ba ina kewarka"Shafa kansa ya yi kamar wani yaro ya furta,_"Sorry_ yi hakuri _my_ Abdallah aiki ne ya yi min yawa amma kana zuciyata!"Wani irin nishaɗi ne ya ziyace ta. A zuciyarta tana ayyana ina ma haka kowane _MIJIN UWA_ y...

Continue reading

App exclusive

Continue “KAIDINSU” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play