A DALILIN ƊA NAMIJI 1Free

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

A DALILIN ƊA NAMIJI 1

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Marubuciya... In za ka fad'i fad'i gaskiya, komai taka ja maka ka biya.

More from @fareedaabdallah

Sample · BABI NA BIYU

“TARIHIN FATIMA IBRAHIM WACCE TA KASHE XAN MIJINTA NASIR” hakan aka rubuta da manyan baqi a farkon saqon, na xan tsagaita ina kallon fuskokinsu cikin nazari xaya bayan xaya, kowacce a zaqe take da son jin cigaban saqon, don haka na xora daga inda na tsaya.“Marainiya ce gaba da baya, iyayanta Allah ya xauki rayuwar su tun tana ‘yar shekaru uku a duniya, hatsarin mota sukai a hanyar su ta dawowa da ga Abuja zuwa Kaduna marigayi Alhaji Ibrahim mahaifin Fatima shahararren mai arziqi ne. Fatima ita kaxai ce xiyar shi a duniya, mahaifiyar Fatima ‘yar Zindar ce a jamhuriyar Nijar, yawon kasuwanci ya kai mahaifinta can qasar har Allah ya haxa fuskokin su sannan ya sanya soyayya mai tsanani a tsakanin su har sukai aure, bayan kai ruwa ranar da akai da mahaifin Aisha (Kakannin Fatima na wajen Uwa) kan cewa ‘yarsu baza ta yi aure a wata qasa ba.Lokacin da kakannin Fatima na wajen Uwa su ka samu lab...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play