FATIMA ZAHRA SA'EEDFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

FATIMA ZAHRA SA'EED

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuci

More from @muntasir1997

Sample · MABUƊI

MABUƊI“Allahzi wahidun jama’a! Na Annabi Allahzi wahidun!!!” Muryar wata tsohuwa mabaraciya kenan data karaɗe illahirin wajen cikin bararta ta neman taimakon na-Annabi ga masu shige da fice a kan hanyar.A zaune suke gefen titi ita da ƴar jagorarta, wata matshiyar yarinya da ba zata wuce shekaru sha uku ba. Wajen ya kasance wajen zamansu kullum tun daga safe har zuwa faɗuwar rana, sai dai in rana ta cimmusu su tashi su bi inuwa.Daidai lokacin lafiyayyiya kuma rantsattsiyar motar ta faka can gaba dasu kaɗan, jim kaɗan akayi ƙasa da baƙin gilashin motar mai kama da duhun magariba, wanda bazai bari na waje ya hango na ciki ba. Ya ziro da kanshi waje, kyakkyawar fuskarsa ma’abociyar kwarjini ta bayyana, fuska mai cike da kyau da zati, a kallo ɗaya mutum bazai iya yanke masa hukuncin gaggawa na aiyana shekarunsa ba, sai dai ayi hasashen cewa zai iya kai wa shekaru arba’in, domin kuwa har ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play