FreeArewaPen original
SOYAYYA CE
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · EPISODE 01
*SOYAYYAH CE*©®2020 *MINI SERIES**✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊* _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_ *DAGA ALKALAMIN MARUBUCIN*MEENAH SERIESRAEES AND NAJMAHAWANNI CESA'INWAYE SILA*AND NOW**🌹🌸SOYAYYAH CE🌸🌹**Written*Abdul Alhaji musa 10k*****@Abdul10k**** no:*@****Facebook acc*Abdul Alhaji musa*YouTube chennal*Rahama TV*WANNAN LABARINE WACCE AKA KIRKIRA SO DONT U GUYZ SAY SOMETHING FLUSH*_MINI SERIES MA'ANA GAJEREN LABARI SO KARKU ZATA LABARINE MAI TSAHO__WACCE TASAN KO WANDA YASAN BAZAIYI COMMENT BA DAN ALLAH KARYA KARAN TA_*LOVE,ROMANCE,SWEETNESS,HAPPYNESS**BISMILLAHI DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI,ALLAH INA RAUKON YADDA NA SOMA LAHIYA NA GAMA LAHIYA**DEDICATED TO MY FANZ ONLY,LOVE YOU ALL**EPISODE. 1**Imran* *Imran*!!Haka nake jiyo wata siririyar murya na ambatan sunana......Yayin da na kasance kwance nake kan shinfuda ta.Nayi zaton mafarkice amma daga misani sai na tabbatar da cewa wannan muryar daga duniyar tamu ta gaske ce bata mafarki ba......sabida muryan ta kara tsananta..'Dago hannuna naiyi cikin sauri na dauko filo inda na danna kunnuwa na da ita,niya ta itace ta rage karan wannan kiran." *Imraan* wai wace iriyar baccine da kai tun dazu nake ta famar buga maka kofa,ko ka manta jiya kace nazo na tashe ka daga bacci ne..........koda shike bansan inda zaka ba,but kasani 8:30 yanzun......""Imraan!!.......Imraan!!"Jiyo hakan danayi sai na tuno Cewar jiya na umurci kawata data zo ta tasheni da karfe 7:00 na safe....domin yau Monday shine ranata ta farko a university.......Nanfa saina yunkura na nufi kofar danin nawa,budewa danayi saina tarar da kawartawa tsaye.Wacce ta kasance makwabciyar mu,amma zumuncin data ginu tsakanin gidajen namu ta zarce ta makwàbtaka.Sunan ta *Eysha* ta kuma kàsance itace kawata ta fari wacce mukà girma tare ....Siririyace mai saukin kai ga kumà iyya magana da ladab,a kullum mukan iyya zaman hira har 12na dare,haka zalika takan iya zuwa gidan mu domin ta kwana........Abin mamaki kuma shine idan nakai mata hira wata rana har bacci ta sace mu, na kuma kwana a dakin ta...hakan bata tabba zama fitina ga familin namu ba...A kullum idan ummar ta ko abban ta suka ganmu tare sai suce damu "toh y'an kananan masoya kufa sani, idan kuka girmà àka bàku wannan labarin zàkukaryata.......Kuma idan "Eysha" takai munzalin aure tare za'a aurar daku ga masoyin nata,domin ko kun zàmanto tamkar tif da taya.....I'm 18 years old.......Ance yabon kai jahilcin,amma yadda nake jin wasu na yabon kyaun nawan,sai naiyi zaton takai makura....Santalelen saurayi nake,mai farin idanu da kuma kyaukkyawar d'igon baki na ido...Gani da kakkaurar gira,da kuma mulmulallen lips....Fari nake fes,sannan gani da shegiyar murmushi mai daukar hankalin......
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.