FreeArewaPen original
Sarautar mutuwa
- 1views
- 15chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Sarautar mutawa chapter 1
SARAUTAR MUTUWA 1MARUBUCISarkin marubuta littattafan yaƙi MANSUR USMAN SUFIRijiyar lemo, Kano***Littafi na dayaA ƙarni na biyu, bayan yaƙin duniya na ɗaya, a yankin Arewacin larabawa anyi wani kasaitaccen birni da ake yi wa lakabi da zawatul-ifdar.Birnin zawatul-ifdar ya bunƙasa a harkokin kasuwanci.noma,kiwo da karfin tattalin arziki.Sarkin da mulkin birnin yakasance gawurtaccen matsayi kuma mashahurin Attajiri ana yi masa lakabi da lazwar ibn kaulat A gaba daya nahiyar larabawa babu mashahurin matsafi kamar sa bisa wannan dalili ne ya sanya ya zamo gagarabadau a tsakanin sarakunan nahiyar Duk wadannan abubuwan da Sarki lazwar ya tara daya danganci karfin sihiri, tarin dukiya gami da karfin masarauta ya tashi a banza, domin a daren kowa ce rana sai na kulle kasa a turakar sa yayi ta kukan takaici da bakin ciki, har kuyangin sa sun shayar da shi barasa sannan yake ...
App exclusive
Continue “Sarautar mutuwa” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.