Sarkin SadaukaiFree

ArewaPen original

AdventureFreeOngoing

Sarkin Sadaukai

Author
Author
  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Sarkin sadaukai chapter 1

Sarkin Sadaukai 1Rubuta labariMansur Usman Sufi*** kyakkyawan saurayi ne nagaban kwatance ɗan kimanin shekaru ashirin da ɗoriya sanye da tufafi fatatun dabbobi riga da wando, takalmin dake kafarshi na fatar Damisa ne, Gashin kanshi ya zuba izuwa kafadunshi.     A Kafaɗarshi yana rataye da wani yaro mai  kimanin shekara biyar.     Yana ta faman tsala matsanancin gudu babu a cikin kasaitaccen daji mai dogayen bishiyu,duwatsu,koramu, Da kananan tsaunuka,saboda gudun da saurayinn keyi sai jbgasai kaga har tsallake yan kananan duwatsu yake yi koda ya shafe sa,a daya yana gudun sai karfin gudun nasa ya ragu ainun gajiya ta fara kamasa .kwatsam bazato babu tsammani sai yaga wadansu irin masifaffun kibiyoyi suna sauka adajin tamkar ana ruwan sune daga saman,koda ganin hakan sai saurayin ya shiga shiga yin amfani da hikimar sa...

Continue reading

App exclusive

Continue “Sarkin Sadaukai” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play