JUYIN ƘAADDARAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

JUYIN ƘAADDARA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · JUYIN KADDARA

Page 1️⃣"tafiya muke nida yan uwana dalibai munzo yawan Bude ido" "nifa dajin Nan ya matukar burgeni saboda akwai abubuwan danake so sosai a wajen" ummi ta fada. "kallo na na maida kanta nayi murmushi Wanda ya Kara fito da dimful Dina nace nima gsky wajen Nan ya Burge ni sosai , ina MA a ce za'a Kara mana ko kwana biyu ne" Dariya ramkat ta fashe da ita tare da cewa "haba ashna yaufa kwanan mu biyar a wajen Nan ya kamata ace Nan da kwana biyu mun tafi Sai dai idan zamu barki anan, Kallo na mayar Kan Latifah ita kuma naji abinda zatace tare da cewa" ke kuma Latifah me Zaki ce? Kwafa tayi tare da cewa "hmm ni kinsan me yafi Bata mani rai a wannan camping din yadda Malan Umar ya mayar da hankalin shi Kan wannan mayar malama munubiyar, Sai wani rawar Kai yake akanta ni nama rasa menene yake burgeshi a jikin ta, tare da maida kallon ta Kan ummi ta cigaba da cewa, jiya da da...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play