FreeArewaPen original
BAMBANCIN HALITTA
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey there! Welcome to my little world💜 I'm so happy you found your way here✨ I write to pour out my heart, my imaginations, and the soft pieces of life I want to share with you🩷✨ Feel free to talk to me, share your thoughts, your dreams, or your skincare secrets Lol. I promis...
Sample · Ɗaya
BAMBANCIN HALITTA ©️℘ıŋƙყEmail:*** _Bismillahir rahmanur-raheem._ *Halittu mabambanta ne ke rayuwa a doron duniya.Tun daga mutane,Aljanu,dabbobi da tsuntsaye. Ita wacece a cikinsu? mai nene yai mata katanga da kai tsaye ba zata ce ga tata halittar a cikinsu ba,har tai alfahari da ita a matsayin tata?ko kuma daga wata duniyar daban ta zo?* _Dukkannin amsoshinmu suna cikin gundarin labarin Bambancin halitta!_ *Note:* Gabaɗaya labarin nan ƙirƙira ne. saboda haka 80% ba zamu tsammaci abinda yai kama da zahiri ba.~~~~01 *2019* *Fatima shema housing estate,katsina.*Ƙarar fashe-fashe kawai ke tashi a ɗakin,tun daga kwalaben turare da duk wani abu da zai iya fashewa ya tarwatse a ɗakin. _Takon tafiya ya ke ji. Sautin dariya da ta ƙare da wani kalar hargagi, kafin ƙwaƙwalwarshi ta a zo mas...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.