KWADAYI 2020Free

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

KWADAYI 2020

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

NobleWriter

More from @xayyeesherthulhumaerath

Sample · Part1toEnd

_*KWADAYI 2020*_ _(Ashe haka wa su mazan suke?)__*Na Xayyeesherthul-humaerath*__Gajeran labari__*SADAUKARWA GAREKI ANTY SHAXEE, ALLAH YA KA RA DAUKAKA DA BASIRA*_❤️_*Page 1 to End*_Tafiya su ke a kan mashin shi da abokinsa Amman sautin muryarsa har amsa titin ta ke."Kai Wallahi na rantse ma ka Ibrahim ni dai bazan auri yar matsiyata ba, kamar yadda ma ga dakin matar Hamzan nan to insha Allah na matata sai ya ninka na shi, habawa ana kayan ke ce raini ina ni ina yakubayi, ai in kaga nayi aure nan kusa to wallahi yar wani attajiri na damko wadda za aciki min daki fal da kayan sannan amin gara ta fin shekara Wanda sai ta haihu ma kan nafara chefane."Abokin sa ne ya katse shi da fadin, "Haba kamal kai ba kowan kowa ba Amman sai shegen fadin rai kai kuma damuwarka a yanayin daki da gara shine damuwarka ba wai halin matar da yanayinta ba? Abin takaici ma to mu maza ina ruwan mu da wani ad...

Continue reading

App exclusive

Continue “KWADAYI 2020” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play