FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 1
*_Typing📲_* *_🔮TAKUN SAAƘA!!🔮_* *_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*_ZAFAFA BIYAR 2K22_*_Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya rabbi ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al'umma. Ka haneni rubuta abinda zai cutar da wanina da ni kaina. ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan bayin ALLAH da suka bar duniya😭🙏🏻_*._Masoya abokan tafiya ga ZAFAFANKU BIYAR sun sake dawowa a karo na biyar insha ALLAH☺️🤗_*_______________________________**Chapter one*............Sosai motocin ƴan sandan guda uku na farin kaya ke zuga uban gudu a titi tamkar suna a jerin gasar tsere, bakajin komai sai jiniya mai tsanani da zata iya tada hankalin duk wani mai tsoro. Da yawan sauran motocin dake a kan titin sauka suke gefen hanya domin basu fili, dan duk mai hankalin da yaga wannan gudun yasan bana lafiya bane ba. Sai dai k...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.