INUWAR WANIFree

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

INUWAR WANI

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Wanda ya dogara ga Allah, ba shakka Allah Ya isar masa.

More from @nasimat

Sample · Chapter 1

Qofar qaton gurin ta kalla daga sama ke nan, an rubuta ‘RAIL WAY NIGERIA’ da manyan baqi. Karo na farko da za ta yi tafiya a jirgin qasa. Xan sahun da ya ke xauke da ita, ya ce, “Hajiya mun iso, a nan waje zan ajiye ki?”Ta yi saurin cewa, “A’a, qarasa da ni ciki”.Ba musu ya kutsa kan sahun nasa cikin harabar gurin. Ya tsaya a inda wasu adaidaitan suke tsaye. Ta fito tare da jakarta ta kaya, da kuma wadda ke riqe a hannunta, wato ‘yar qaramar (purse). Ta ajiye babbar a gefe tare da buxe qaramar ta ciro takardar kuxi ta xari biyar ta miqa masa. Ya ba ta canjin xari xaya, sannan ta kinkimi jakar ta matsa gefe inda wasu matasa suke tsaye.“Don Allah a ina a ke hawan jirgi?” Ta tambaya tana kallonsu.Xaya daga ciki ya ce, “Can za ki je ki sayi ticket, amma sai kin yi sauri fa, ba domin jinkirin da a ka samu ba ai da kin makara, don qarfe takwas zuwa tara na safe ya ke tashi”.Ta ce, “Na gode”.Ta...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium4
02

Chapter 2

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
03

Chapter 3

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
04

Chapter 4

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
05

Chapter 5

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play