FreeArewaPen original
UMARNIN UBA (Episode 01)
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · UMARNIN UBA Episode 01
*UMARNIN UBA*Hazaƙa Writers AssociationsLabari/Rubutawa:Yareema Shaheed***بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ Kwance yake a kan ƙayataccen gadonsa na alfarma, wanda ake kira da sakko mu gaisa. Yana baccinsa hankali kwance ba tare da ya san an shigo ɗakin nasa ba, Alhaji Nasir ne mahaifinsa ya shigo cikin ɗakin ransa ya yi dubu ya ɓaci. Kiran sunan ɗan nasa ya fara yi cikin kakkausar murya, "Hisham! Hisham!!" sai da ya kira sunansa harso biyu sannan ya tashi tare da yin miƙa yana juyawa da murza idanuwansa. Bai ankara ba ya ji saukan mari a kumatunsa wanda sai da ganinsa ya ɗauke na wasu daƙiƙu wanda ba za su uku ba. Cikin huci mahaifin nasa ya ce, "Wato ban isa da kai ba a cikin gidan nan ba ko. Yaushe rabonka da sallar asubahi cikin jam'i?" "Kullum sai gari ya waye kake yinsa. Haka ba ka ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.