SADAUKARWAFree

ArewaPen original

RandomFreeOngoing

SADAUKARWA

  • 1views
  • 9chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Wanda ya dogara ga Allah, ba shakka Allah Ya isar masa.

More from @nasimat

Sample · Gabatarwa

(Matar Nura Sada Nasimat Kt)GODIYAIna miqa godiyata ga Ubangina, mahaliccin kowa da komai, wanda Ya ba ni dama da ikon rubuta wannan littafi nawa ba don iyawata ba, sai don qudirarsa na tabbatuwar rubutuna alqali a cikin alumma.GODIYA TA MUSAMMANGa Mijina abin tinqahona, wanda ba ya gajiya da buqatuna, ina fatan Allah Ubangiji Ya saka masa da gidan aljanna Firdausi, Ya xaukaka, Ya kiyaye shi daga dukkan sharri, Allahumma Amin.SADAUKARWAWannan littafi nawa SADAUKARWA ne ga mahaifiyata Marigayiya Ruqayya Naiya, ina fatan Allah Ya kai haske a kabarinta, Ya sa aljanna Firdausi ce makomarta.JINJINA GA:-Alhaji Haruna Sale (Abbana)Alhaji Sada Isah Mani (Babana)Alhaji Ibrahim Naiya (Kawuna).YABON GWANAYEMakaranta littattafaina a duk inda ku ke, bisa qoqarin da ku ke yi na duba littafina, Allah Ya saka muku da alkhairi. Ya bar qaunar da ke tsakaninmu har zuwa aljanna Firdausi, aminMUN HAXE HAR KU...

Continue reading

App exclusive

Continue “SADAUKARWA” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play