AUREN RIKON KWARYAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

AUREN RIKON KWARYA

  • 1views
  • 11chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Wanda ya dogara ga Allah, ba shakka Allah Ya isar masa.

More from @nasimat

Sample · Book 1 (BIYU IDANUN DABBA)

BIYU IDANUN DABBA...Tsayesuke su biyu, xaya da goyo, xaya riqe da qaramar jaka. Kowaccensu na sanye da baqin leshi iri xaya, sun yafa farin gyale, qafafunsu da kunnuwansu duk fararen ababe ne, wato takalma da ‘yan kunne. Kallo xaya zaka yi musu ba za ka bambance su ba saboda matuqar kamar da suka yi da juna, hatta yanayin jikinsu xaya ne, wato dogaye, masu matsakaicin jiki da matsakaicin haske, kyawawa masu dogon hanci, da yalwar gashin gira.Yanayinsu na nuna qosawa da gajiya da tsayuwar da suke, duk da dai a gefen titi ne suke qarqashin itaciyar darbejiya, akwai yalwar inuwa, don haka zafin ranar da a ke qalawa bai samu nasarar damunsu kamar yadda ya ke damun mutanen da ke kai kawo a kan titin keke, mashin, mota, ko matafiya kacokam kan diga-digai.Wadda ke riqe da jakar ta ja tsaki tare da duban mai goyon ta ce.“Anya kuwa ba tasi za mu hau ba? Na ga alamar El-Mansoor ba shi da niyy...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters11
premium9
01

Book 1 (BIYU IDANUN DABBA)

Free sample
Updated 2 years agoAvailable now
02

Book 1 (XAYA MAFARIN QIRGA)

Premium
Updated 7 months agoAvailable now
03

Book 2

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
04

Book 2 (Karshe)

Premium
Updated a year agoAvailable now
05

Book 3 (Farko)

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
06

Book 3 (Tsakiya)

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
07

Book 3 (Karshe)

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
08

Book 4 (Farko)

Premium
Updated a year agoAvailable now
09

Book 4 (Biyu)

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
10

Book 4 (Uku)

Premium
Updated 2 years agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play