FreeArewaPen original
NAMIJIN GASKE book 1 to 3 complet
- 1views
- 19chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Littafi na daya 1. Part A Mafari
NAMIJIN GASKE Littafina daya 1 Marubuci:- Shuraih Usman Typing:- Shuraih Usman Tel. *** Part A . Doka, banyarda wani yayi copy ko ya sarrafa wannan labari ta ko wace hanya batare da izni na ba. Dafatan za'a kiyaye Copyright Shuraih Usman . Saurayi ne kyakkyawa ma'aboci kyawun fuska, wacce duk ya macen da yai arba da ita sai kware masa. Babu komai ajikinsa face wata falmara ta fatan zaki, falmarar ba'a rufe madannin ta ba, hakan tasa dukkan ilahirin kirjinsa a bayyane yake a fili, Gaba daya kirjinsa waje yake, hakan ce ta bayyana surar kirar jikinsa, ko ina ajikinsa a murmurde suke, a yayin da wasu guruna suka bayyana bisa tumbinsa kai kace baya cin abinci ne. A ka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.