FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
Yaci Gaba Da Cewa Yakai Tauraron Zamani Kayi Sani Cewa Na Jima Da Sanin Cewa Duk Daran Dadewa Sai Wani Ya Rabamu Da Wannan Kuba Kuma Antabbatar Mun Da Hakan Kuma Wanda Ya Sanar Dani Hakan Shine Yaci Amanarmu Abin Da Banyi Tsammani Kuma A Halin Yanzu Duk Wani Boka Ko Sarki Ko Jarumin Daya Amsa Sunansa Bashi Da Burin Dayafi Mallakar Wannan Kuba Sabo Da Da Wannan Kuba Ne Kadai Za'a Iya Bude Kogon Baharul Maut Dan Dauko Taswirar Da Zata Sada Mutun Da Inda Aka Killace Kundi Dubu Yanzu Abun Dana Ke So Dakai Shine Ka Debi Dakarun Mu Akalla Dari Shida Suyima Rakiya Zuwa Cikin Gari Domin Isar Da Sakon Da Zan Baka Yanzu Ba Tare Da Bata Lokaci Ba Domin Isar Da Shi Ga Dan Uwana
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.