FreeArewaPen original
ƘWAI A BAKA... Part 1
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1-2
ƘWAI A BAKA.. _Bismillahir rahmanir rahim_🆓 *Page 1-2*Hankalinta matuƙar tashe ta ke bin shi da kallo, jikinta idan ban da rawa babu abin da ya ke. Yarinya ce ƙarama da bazata wuce shekaru bakwai da haihuwa ba. Hawaye ne masu zafi ke zubar mata a fuska cikin rawar murya da ta jiki ta ke faɗin. "Ni ka rabu da ni, bazan kuma ba" Murtuƙe fuska yayi sai ka rantse da Allah wani babban mutum ne mai hankali, duka a shekaru ba zai wuce goma sha biyar ba, hannu yasa tare da rungume hannayenshi a ƙirji tare da zuba mata idanuwanshi masu ɗan girma. "Hamdana!!"Ya kira sunanta cikin muryarshi mai sanyi, ɗago jajayen idanuwanta tayi ta zuba mishi jikinta na rawa, iska ya fesar kamar wani babban nan ya ce"Hamdana kin san bana san gardama ko? Sannan nasha sanar da ke komi na ce kimin kiyi kai tsaye bana son musu ko? Na lura bakijin magana, to wallahi ko kiyi ko na miki tsinannen duka kuma na cewa Baba na ganki kina shiga shagon Ɗanlami kin san abin da Baba Ƙarami ya hanaku kenan" Harzuwa yanzu hawayen basu dena zuba a dakalin fuskarta ba, ɗago kai tayi tana girgizawa cike da tsoro. "Kayi haƙuri Yaya Humait!"Murmushi ya yi ganin alamar nasara kafin ya ce "To oya zo kiyi abin da nasaki kafin jiki ya yi tsami" A hankali ta rarrafo har zuwa yanzu kuka ta ke sannan jikinta bai dena kerma ba. Daidai ɗaga hannunta ya shugo kamar an hankaɗoshi. "Oh sheet!" Humait ya faɗa cikin tsananin baƙincikin ganinshi. Hamdana fasa abin da tayi niyya tayi, sai dai ƙasa da tayi da kanta hawaye na zuba, shi kuwa da ya shugo bin su ya yi da kallo kafin cike da tuhuma ya ce"Humait lafiya?" Ɗan tsaki yaja cikin turo baki ya ce"Lafiya mana Fu'ad me ka gani? Hamdana ce kuma laifi ta min dole na hukuntata daidai da laifinta" ya faɗa cikin ɗacin rai da rashin jin daɗin ganin Fu'ad ɗin a lokacin. Ɗaga kafaɗa Fu'ad ya yi tare da taɓe baki alamar ko a jikin shin nan tare da furta "Kunfi kusa, ba ranar da ba'ajin kanku kana zalintar ƴar mutane" ya faɗa yana ƙoƙarin shigewa ciki. Bin shi da kallo ya yi har ya shige, ajiyar zuciya ya saki tare da maido kallonshi ga Hamdana wacce cak ya ɗauketa ya ɗaura a cinyarshi, da ƙarfi ta runtse idanuwanta jin saukar numfashinsa saitin kunnuwanta a hankali ya furta "Fu'ad ya katse mana komi, amma zamu haɗu anjima, kin san banaso kina kuka mutanan gidannan na cewa ina cin zalinki ki saki jiki daɗi zakiji daɗi muji daɗi tare ko?" Da sauri ta gyaɗa mishi kai alamar eh dan ta ƙosa ya sauketa ta ruga ciki saboda abin da ya ke shafa mata a saitin cinyoyinta. Jin alamar kamar Fu'ad zai fito ya sauketa tare da furta "Kin sani idan kika sanar da wani wallahi sai na yanka ki" Da gudu ta fita hartana tuntuɓe. Shi kuwa gyara kwanciyarshi ya yi yana matse cinya cike da wani irin yanayi ga mararshi da le murɗawa sosai, daman ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.