FreeArewaPen original
MARAICHI
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page_1
MARAICHI____ BY NANATOOU ***_@NanatoouDESTINY_PG_01BISMILLAHIR'RAHMANIR'RAHIMKuka nake yi sosai..wanda har yanasa numfashina barazanar daukewa...zuciyata zafi takeyi...''YA ILAHIL ALAMIN'' NA na furta can kasan muryata...nakai MINTINA KUSAN biyar a haka...kafin naji muryar aunty sha'awa na furta "Alhamdulillah" wanda hakan yasa na dago kai na daga jikin Sanah wacca itama kukan takeyi...na juya izuwa direction din da mummy take akwance...wanda hakan yai dai-dai da taimaka mata da aunty sha'awa takeyi ta jingina jikin kujera tare da ajjiyar zcy wacca kusan kowa na gurin sai da yajita.. "Sannu Khadija" mutan parlourn suka hada baki wajan fada..Da rarrafe na karasa jikin mummy na rumgume ta ina samin kuka ...na ruqunqumeta..."wannan wacca iriyar qaddarace take shirin faruwa damune..Allah gamu gareka" "mummy" muryar sanah ta katsemun tinani na...itama sanah din rungumar mummy tai...tana ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.