FreeArewaPen original
KARUWAR MIJINA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Karuwar mijina
[2/17, 8:56 AM] Oum Zuhriyya: _Typing_ ✍️ KARUWAR MIJI NAWritten by Oum zuhriyya✍️Writter of 👇Zubar hawayeTa kwace mijinƘaddarar zuciya naKaruwar mijina*ALHERI WRITTERS ASSO* *A.W.A*__________________________(babbar matsalar ma'aurata a yanzu side chick ne, insha Allah zamu magance wannan matsalar cikin lumana, da sauran matsalolin da suka shafe rayuwar auren mu a yau)_*Paid book*Normal grp 200 VIP 500 and special 1kFor more information chat me up ***_________________________Page 1 & 2Federal college of education gombe . A nutse Mr nurain yake tafiya, daga ganin shi zaka ga cikar zati da kuma kamala a tattare dashi, nutsuwar shi bazai sa ka gaza gane tsananin izza da kuma miskilanci daya ke fama da shi ba domin kuwa mutum ne shi wanda baya son hayaniya ballanta Kuma shiririta, haka zalika shi ba mutum bane mai son a zauna ayi ta hira na banza da wofi domin kuwa, time yana da mugun muhimmanci a rayuwar shi.."Kehh Layla ga mutumin naki ya faso fa"Ae Ni wlhhh kamshin turaren shi ne yake mugun tafiya da imani na, kinsan Allah da zai bani dama daya ga wani abu wai shi love.. "kai Layla" wani love har zaki nuna ma wannan mutumin mai shegen girman kai, kina ganin malamai mata ma ya suka ƙare da wannan shegen girman kan nashi ballanta ke student "hmmm" feenah kenan, up to now ba kisan waye Ni Layla Usman bah, buh a sannu a hankali zan wayar miki da kai.... Kamar anyi ruwa an dauke haka sukayi tsit domin kuwa takun shi sukaji a daff dasu yana ƙoƙarin shigewa ta gefen su ya wuce office...Dariya sosai feenah ta kece dashi "ke da kike cewa zai ga love", sai gashi kin yi tsit daga jin takun sawon shi kusa dake.Bazaki gane bane, ina ɗan shakkan shi, amma dai idan ya sake ya faɗa tsarko na hmmmm, ke dai kawai ki taya Ni da addu'ar Allah ya bani sa'a... Amin layla na Allah ya baki Sa'a musha kallo.Da sallama ya shiga cikin office din nasu dayake dauke da table guda biyar, a mutunci suka fara gaishe da junan su shi da sauran malaman dasuke zaune a nasu table din su hudu.bayan sun gama gaisawa ne ya bude system dinshi domin ya karasa recording test din student din shi da bai k'arasa ba, hira ne yake gudana tsakanin sauran malaman dasuke cikin office din.takaici ne ya turnik'e shi kamar kullum yadda yaga Malama A'ishah ta zage sai hira take yi da sauran malamai maza, Allah wadai yayi da rashin kishi irin na mijin Malama A'ishah da har yabar matar shi cikin maza da sunan tana aiki...*****Faty ina cikin matsanancin damuwa na rasa ina zan sa kaina, miye na rasa a jiki na da har zai sanya mus'ab ya fara neman matan banza fisabilillahhh, so yakeyi baƙin cikin shi ya kashe Ni ne dan Allah, haka jiya ma yana dawowa ya faɗa toillet yayi wa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.