KAZAMAR RAYUWAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KAZAMAR RAYUWA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · Rayuwar Indo a Kyauyen su

Tsaye nake bakin titi Ina jeran napep dan gaba ɗaya Rana ta ishe Ni duk nabi Na jigirce da ɗauda ga kuma ƙaurin talauci , gaba ɗaya abin duniya ya mani katutu dan nida mahaifiyata bamu da mai taimaka mana hakan yasa mahaifiyata take aiki dare da Rana dan ganin bamu kwana da yunwa ba , Na gaji da jira dan Inda a ƙasa Na tafi da yanzu Na kusa zuwa gida dan nafi minti ashirin Anan , kallo Na maida a kan hannu Na da duk yabi ya lalace da ƙaushi Na kalli shohuwar naira ashirin din da ummata ta bani kafin Na baro gida , Ina sane da mai abin hawa bai ɗauke niba a naira ashirin saboda yadda man fetur yayi tashin Goran zabuwa a halin yanzu, dama kuma Ina sane da hakan amma shegen taurin kai irin nawa bazai bari ba , dan nasan danaje gida idan nayi mutunci shine Na wurga masa naira goma dan Na ajeye raguwar gomar nasai sundilken gidan Abu yar cakusa , idan kuma yan rashin mutunci ne akai...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0
01

Rayuwar Indo a Kyauyen su

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play