CIWON ZUCIYAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

CIWON ZUCIYA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · CIWON ZUCIYA

           CIWO ZUCIYA                                  NA         1    ABBA B SHEHU     ***Hakkika mallaki Abba B shehu,                          GODEYA        Dukkan godeya ta tabbata ga Allah Wanda baya gajiya da Azurta bayinsa    Da dukkan ni,ima wadda ba zata yankeba tsira da aminici su tabbata gaAnnabi Muhammad da alayensa da sahabbansa da masu sonsa da masuBinsa har izuwa ranar.      GODIYA TA MUSAMMANIna godeya gareka Dan uwan rabin jikiWanda baya kosawa wajen yi min hidimaWato baffa b shehu Allah ya kara daukaka Amin tare da Dan uwankaShamsu b shehu da ahamd b shehuAllah ya biyaku.Ina mutukar godemuku masoyana a duk inda kuke.allah ya kara mana dankon zumunci Amin summa Amin ***        GODIYA NAKE  Godeya nake gareku gaba daya masu son siyan littattafai na sabon gari Dana bakin asibitin wudil Dana garin utai da kasuwar kurmi da Yan film din hausa Allah ya kara budi ya kawo kasuwa amin.            (1)Aisha wani irirn taku take tamkar Wanda bazata taka kasaba.Fitowarta kenan daga office dinta sai taji ana Maimata sallama, karo guda ta tsaya a lokacin da take tunkara motataSai taji ana Mai ciwa amincin Allah yatabata a gareki sarauniyar mata.Nasan zakiye mamakin waye Wanda ya shigo Miki rayuwa.Sunana aliyu a haifini a garin utai nazo jahar zamfara ne karatu gidan danake yana bayan layinku. A lokacin Dana fara ganinki.           ( 2)Zuciyata ta kamu da kaunarki Wanda hakan yake nema yasamu ciwo zuciya.Aisha kuwa karo guda ta kallishi a wulakaci tana Mai masa dariya tamkar Wanda ta samu mahaukaci karo guda kuma ta daina dariya ta bata fuska ta kallishi a wulakacin ta kara yin wata dariya Wanda aliyu a lokacin guda yana Mai ciwa hakika fushikin da dariyarki yanasani nutsuwa a zuciyata nagodewa Allah Dana kasacin nazo nagayamiki abuda yake zuciyata aliyu ya kara yin wani murmushi yana Mai ciwa zai kasanci             (3)Nine Wanda zai dinga farata Miki rai, a koda yaushe koda kuwa nazamo bawanki haka bazai hanani kaunarkiba.Aisha dajin haka ta danyi dariya tana M...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play