KANWATAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KANWATA

  • 1views
  • 64chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · KANWATA

KANWATAMarubuciyarAmince Dani*KAIKAJAWA KANKA*Yanzu kuma gani dauke da*KANWATA*Dasunan Allah mai Rahma mai jinkai Allah kasa yanda nafara lafiya in kare shi lafiya wannan labarin yafaru da gaske dan kusan Book Dina da nakeyi true life ne saidai inyi masa kwaskwarima dan abun yafi Bada citta Wannan shafin nakine maman nusaiba yar mutan makkah bazan manta kokarin ki dakuma bani karfin Gwuiwa ba Akan littafin kanwataBazan manta dakuba Yan uwana n'a jini dakuka nunamin inci gaba Allah Yana taredani 💃💃Kun ji kanwata kaunarki n'a cikin Raina kuma bazani dainaba har abada ......Ku biyoni kusha labari .Book 0️⃣1️⃣Tafiya suke a k'asa Rahama sai zuba Uban sauri take bata son tayi latti.. 'Waigo war da za tayi ta hango k'anwar ta Salma cen baya , tana fira da wani Atiku dan unguwar su . Cike da takaici da jin haushi , Rahama ta d'aga murya da karfi yan...

Continue reading

App exclusive

Continue “KANWATA” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play