FreeArewaPen original
DEEN MARSHAL
- 1views
- 53chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writerπ
Sample Β· 1
_*DEEN MARSHALL*__Mamuhgee_*_ZAFAFA BIYAR_* π₯π₯_*So Da Zuciya*_Miss xoxo_*Halin Girma*_Hafsat Rano_*Dabi'ar Zuciya*_Safiyya huguma_*Takun Saka*_Billyn Abdul_*Deen Marshal*_Mamuhgee_Pay @*** Or ***_*1**_BismillahirRahmanir-Raheem_*Ahankali ta dago kanta dake 'dan Sara Mata ta kalli kofar office din nata da aka kwankwasa batareda ta motsaba ta dauke idonta akan kofar tana sake boyayyan numfashin dake bayyanarda qosawarta da halin ABBAS LAMIDO sbd ko ba'a fada ba tasan koba shi bane to koma waye to al'amarine daya shafi sunan Abaas aciki.Turo kofar akai tareda shigowa ko Bata dagoba Jin takun takalma yasa ta fahimci Sarah ce Dan Haka ta sake lumshe ido tana dago Kai ahankali tareda dauke hannunta daga kan aikin datakeyi a laptop ta aje gefe tareda gyara zama ta Kai hannu ta dauki ruwan data fitar a fridge tun dazu sbd su huce daga sanyi ta bude robar ruwan Tasha kusan rabi ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.