IbtisamFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Ibtisam

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1

 Sanye take da doguwar rigar abaya, ta yane kanta da mayafi dark purple, hannunta dauke da handbag irin babbarnan, wacce ke cike da litattafai, kafarta wani flat shoe ne kalar mayafinta. Doguwa ce sai dai ba irin cancan ba, fatarta ba mai haske bace haka kuma bamai duhu bane, batada jiki dan a koda yaushe Mamanta fada take mata akan rashin maida hankali gun cin abinci, tana ganin kamar shi yasata rama. Gefenta kawayenta ne wanda da alama tare suka fito daga lectures, suna tafe ana hira ana dan shewa, suna kokarin shan kwana tai trus taja ta tsaya tare da kurawa wani bangare daga can nesa kallo da idanunta. Runtse idanunta tai a kuma take yanayin fuskarta ya canza, kallan gun sukai suka kalleta sai suka sheke da dariya a tare harda tafa hannu. Fuskarta a daure tace "Dalla dariyar ku kuma ta menene?" Wacce ke kusa da ita tace "Ibtisam anya mutumin can ba ya wadudu kikamai ba? Mut...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play