NEEHERLFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

NEEHERL

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

Sample · 01

*** NEEHAL⚡*_By__Zeey Kumurya__*Da sunan Allah mai kowa mai komai, Allah ka sa yanda na fara rubuta Littafinnan lafiya na gama shi Lafiya, Allah ka ba ni ikon rubuta abun da zai amfanar da Al'umma Ameen.*_ ```Kamar yadda na yi alƙawari yau zan fara sakin sabon book ɗina NEEHAL, gashi na cika alƙawarin, sai dai ba na jin daɗi hakan ya sa za ku ga page d'in kaɗan, nima ba haka na so ba, ina buƙatar addu'ar ku🙏🙏😥 Masoya.```0️⃣1️⃣............A ƙaton parking space d'in gidansu driver'nsa wanda ya kasance soja kamarsa ya yi parking rantsatstsiyar motar da suke ciki, driver'n ya fito da sauri ya zagaya ɓangaren da yake ya buɗe masa motar, ya ɗan ja baya tare da sara masa irin nasu na sojoji, a hankali ya ziro da santaleliyar ƙafarsa ta dama, bayan 3 seconds ya ziro ta hagun itama tare da fitowa gabad'ayansa fuskarsa babu walwala ko kaɗan ka...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play